🏢GIDA BABBA🏢

657 21 0
                                    

Aryan ya tashi ya rufe kofar shi yana ce wa I see no reason to love you.
Ni mace da nake so mai kyau, mai ilimi addini da na boko. Ina so mace mai kunya da sauki kai, Ina so mace  mai diri da cikar dukiya Fulani Wanda ta iya love .'
Ohhh Aryan ya fitar da nufashi ya rufe ido shi yace
Ya Allah ka bani zabi na kuma kasa alheri ne irin zabi da nayi. Am so boring let me meet Mum .
Wai daddy da ni da nasreen shekara nawa ne a sakani mu? Arman ke tambaya suna ci abinci.
Daddy yace kun ji baba na mummy yara Ina ga fa sai an sa mai pillow don santi girki ki.
Kowa ya kwashe da dariya sai ga Aryan ya sauko shine kuke ta hira kuka bar ni boring.
Aiya sorry ai na samma ka fita don nace humaira ta kira ka, ko da ta dawo wuce wa daki su tayi nace kun fara wanan fadan na ku.
Bro sit next to me inji nasreen, ok little sis thank you
Wallahi mummy pls if zaku tura aika na pls a dai na tura min humaira don naga kaman kanta na rawa.
Bai rufe baki ba sai ga humaira da box nata tana cewa don't worry am leaving your house nan da 3min baza ka gan ni ba .
A a ni bana so wanan fada, come here my daughter no ni daddy pls ka barni na tafi tana kuka tana magana just because am staying at their house that's doesn't give you the right to Humiliate me.
Haba hummy mummy ai nan ba gidan Aryan bane da zai maki gori ,wanan gidan ku ne ki sa ma ranki Aryan bai da Iko maki takama don yanda yake a nan gidan ke ma haka kike, you have the right kema.
Yauwa Mum Shisa nake so ki, nasreen sami semosa biyu da meat ball 2 don I don't wan to be fat.
Ai kaji mai za'ayi da mace ruler duk inda ka juya abu daya ne 😂 . Pls sis eat plenty inji Arman.
Arman  am not talking to you pls mind your business
Inji humaira.
Rabu dashi sai ya tayi , ok Mum.
Mummy yara am done thanks for the food.
Wallahi Daddy yara ni ko yaushe sai ka sani jin kunya gaban yara don nayi girki anci sai mai ....
Ni gaskiya ya kama ta ka dai na tun Ina amarya ake abu daya har yau gashi Ina shiri Auran da Aryan.
Ah ah Aryan ya shake Haba Mum pls not now am not ready gaskiya ni I lose my appetite with this talk
Mum dad am out zani gidan su bash.
Kunga min yaro ko ? Daddy kana jin shi?
Mai zance mummy yara ai ki bar ni da shi na bashi nan da 4 month in bai fito da mata ba ni Na san Wanda zan hada shi da ita, Ina sama in kin gama Ina so gani ki.
To mummy ta ansa.
Daddy dama batun hutu mu, you know muna long vacation now.
Ok nasreen aina kika mana deciding zamu.
Daddy am thinking of two places .
Dubai da London, I dunno ko su bro zasu ce zasu America don nasan big bro da wuya bai je ba.
Wow little sis you make a good choice don dama Ina jira naji inda zaki ce mu je , ya Arman ai dole nace London don nasan favorite place naka kenan.
Hmmm ni gaskiya I don't want to go to London I prefer Canada inji humaira .  No gaskiya ni bana so Canada duk when did I comeback from Canada last week fa gaskiya dad if Adda humaira zata sai ta dawo inji Nasreen. Is ok nasreen ban ce most ki je ba but ni am thinking of going don na kwana biyu da Canada tun last year in ji humaira.
Ok dad ni duk inda little sis na zata nan zani I have to go to ball yau muna da match by 3:30 pm
Bye Mum bye dad .
Bye Arman inji dad Allah baku sa'a.
Amin inji Mum nan daddy ya haura sama don hutawa .
Humaira ta kalli mummy tace Mum pls Ina so na fita but mota na is some how rough ko za bani aro mota ya Aryan?
Hmmm daughter why Na Aryan ga nan motoci a gida kiyi using mana you know Aryan bana jin dadi fadan nan naku pls. Use the other cars pls I know all is available.
Gaskiya anty humaira ya Aryan baya so ana amfani mai da mota don ranan da kan shi naji yana cewa sai ya kai mota service nasreen ce ta fadi haka.
To sarki surutu talkative bla bla bla who put your mouth?
Ta juya wurin mummy da shagwaba ni dai Mum sai dai if za nuna min ban isa ba.
Ok maganan ta isa I think you know the place da yake anje keys shi?
Yes Mum I know  thank you so much.
And one last thing count me out if kun fara rigima ku.
Insha Allah ma ba zai ce komai ba.
Da gudu ta fita tana waka mummy tace Allah tsare.
Nasreen da take wurin tace amin  har mummy ta wuce ta dawo. Wai ni Ina sadiya ne naga tare muka gama girki gashi har anci ban gan ta ba.
Ko har bako ya iso?
Laaa Mum kin fara tsufa kin manta tace maki Anty salma tace taje ?
Aww haka fa ni na manta ma Ina nan Ina sauri nayi girki don daddy ku ya kusa dawowa a lokaci hankali na baya jiki na a lokaci da ta tambaye ni.
Ina ruwa sadiya yar' albarka mummy ta fada tana haura wa sama staircase.
Sadiya yar brother daddy ce Wanda iyaye ta suka yi hatsari a jirji a sanadiya dawowa su daga makka
Tun Sadiya tana da shekara 7 a duniya haj Bilkisu ta dauko ta kuma ta rike ta amana in ba an fada ma ba
Baza ka taba ganewa ba don Sadiya na da tarbiya sosai kowa yazo gidan cewa ake yi daga Arman sai ita hajiya Bilkisu kuma ta bari a haka don bata so nuna ma Sadiya ba su suka haife ta ba.Amma haka bai yi ba a sanadiya dangi mama Sadiya Wanda suke yawan zuwa wurin Sadiya har ta gane su Hajiya Bilkisu ba iyaye ta bane. Hakan bai sa sadiya damuwa ba don ita kan ta sadiya ta San
Bata yi rashi iyaye ba don bata San mai maraici ba
Don duk wani gata da uba da uwa zasu ba dan su to Alh Usman da Hajiya Bilkisu su ba sadiya shisa Sadiya bata damu ba don Tana so sabi iyaye ta sosai
Anty salma sister mama Sadiya ce uwa su daya uba daya.*******************************************
Kowa ya wase ya bar nasreen tana ta chat abin ta
Chan sai frnd nata mai suna fakhriya tace mata hi
Nasreen tace hello ya kike ya hutu?
Fakhriya tace Hutu ? Hutu for where Ina nan kd so boring gashi yaya Amani basu nan gida shiru daga ni sai Ammie sai yan aiki.
Aiya sorry frnd why not ki ce wa dad naku zaki bi mu don zamu dubai da London .
Haba! Gaskiya I wil talk to him if ya yarda sai mu tafi
Yauwa kawata kice zasu sha hutu...,
Ke dai bari Allah sa dad ya yarda.
Insha Allah zai yarda am feeling it.
Nasreen tace fakhriya bari na barki haka naje na fara shiri don we re going next wk don a chan zamu yi celebrating birthday ya Arman.
Don Allah kice nayi sauri fadi ma dad don komai a yi akan lokaci kin San ni am not playing with time.
Hmm wai ke fakhree you will never change ?
Har yau komai sai am maki gaskiya mijin da zai aure ki kam sai ya shirya mutum sanyi sai kace mage.
Kin fara ko nasreen Wallahi danzu Ammie ta gama itama don kawai tayi baki na gudu na buya shine take ta fada wai bana so mutane .
People fail to understand me am very simple kawai bana so hayaniya ne that's all.
Hmm ki fada ma Wanda bai San haliki ba
I still know our life in Canada 😂
Pls besty ki daina  tuna min da wani place wai Canada I can't wait to finish this university Wallahi
Fakhriya cool down duk dai remain 2years mu gama.
Hmm you know dad yace I will wait for masters ko kin manta?
Aww haka fa but ni gaskiya if zaki yi master why not nayi?
Hmmm nasreen kiyi aure ki is best, leav me ko nima is not my wish if to say daga ni ne da Ina gama degree zan fitar da dream man na.
Hmm 🤔 this you're dream man I pray ki same shi
Complete a wanan zamani.
Fakhriya kina nufi ba zan samu wanda ko yaushe nake mafarki na aure shi ba?
No besty ba wai Ina nufi haka ba , you know a duniya ba kowa bane ya ciki goma duk dan Adam 9
Ne, bamu ciki goma ba.
Kina nufi ba zam samu cool guy ba? Mai tsayo madai daici jiki mai 6pack , chocolate color , dogo mai gemu
Quarter million, ga safta , so kamshi da iya sa kaya
Miskili wanda magana bai dame shi ba, wanda baya shiga harka kowa uwa uba mai ilimi addini da na boko ki ce duk ba zan same shi ba? Gaskiya besty you spoilt my mood bye.
Am telling you the ugly truth besty ba dole ki samu complete ba but zaki iya samu half of your choice
Bye nima bari naje na fara shiri you know me da so holiday 😂.
Ok bye besty my regrd to your family.
Pls stop ba wani regrd you don't know my family just kice min bye that's it.
Aiya nasreen Wallahi both Ni da ke bamu da kirki yanda muka shaku ya kama ta parents namu su San
Juna but insha Allah if muje Dubai am sure zaku Riga mu tafiya but anyhow don kawai to see your house ba za mu tafi ta Lagos ba zan ce wa dad mu dawo ta Abuja don mu ga gidan ku I hope is ok for you?
Wallahi in har kinyi haka kin kyauta nasan dad da mummy zasu barni nazo kd don na ganki. Ok bye.
.********************************************* humaira tana tuki tana waka tana tauna chew gum  tana making call at the time without her knowing wani mota zai fito daga corner da zata wuce unexpected car ya fito mata kafi ta taka birki tuni motan ta buge nata mota innalillahi abin da ta iya fadi kenan ta sa kan ta ciki siteri mota tana kuka....
Wani handsome guy ne ya fito yana cewa baby cool down ai ban buge ki ba dan buguwa ne nawa mota tayi kuma is ok, let me check you Jalub yace .
Jalub ya bude ta driver sit ya fito da humaira yaga bata ji ciwo ba sai yace Alhamdulillah ya rugumeta yayi mata peck a sama goshi ta yace baby you're fine.
Ya sake rugumeta sosai a chest nashi for the second time yana ce mata baby you're ok.
Humaira Duk da siwar ta da fada ta ta neme shi ta rasa don ita kan ta bata San dalili da taji ba zata iya pushing guy nan daga jikin ta ba don kwatakwata ya tafi da Imani ta ga uwa uban turare shi da take ta Jin dadi shaka nan sai ta kama kanta da sake shige mashi ciki chest nashi tana kara rugumeshi sosai.
Jalub da ya ga haka shima sai ya fara dan shafa wuya humaira da hannu shi yana ce mata is okay cool down you re not hurt.
Su fi 30min a saye har sai da wani mota yazo yana masu horn sanan jalub ya ja humaira gefe yace ta huta before ta wuce gida.
A nan ne humaira ta ce she is ok bari ta wuce .
Jalub yace are you sure you can driver?
Humaira ta ce sure .
Sai a nan Jalub ya ce am Jalub   Rootwan by name. N you?
Sai humaira tace humaira Husain( sulaiman).
Julub yace wow nice name can I have your number?
Humaira ba musu tace sure.
Anan suka yi exchanging number humaira ta wuce Jalub ya tafi shima. Tun daga ranan soyayya mai karfi ya shiga tsakani Jalub da humaira Wanda faruwa haka ba karami dadi ya cika Aryan ba atleast zai huta da humaira. Yanzu tsakani Aryan da humaira sai ba ma juna shawara wai big bro take ce mai😂.
Humaira ne kwance a kan cinya Jalub yana wasa da duk part na jiki ta ba tare da ta hana shi ba don ita a gani ta this is love.
Jalub yasa hannu a ciki nono humaira yana dan matsawa yana ce mata baby are you enjoying it?
Humaira na kashe ido tana yes.
Jalub ya fara mata kiss mai rikitarwa yana shafa mata nono humaira na sakar mai jiki shi kuma yana ci gaba da abin da yake mata .
Humaira bata Ankara ba ta ji hannu Jalub a plant nata ba shiri ta rike mai hannu Tana cewa no Jalub not now.
Jalub ya yi fushi ya tore humaira a jiki shi yana ce wa is that the kind of love da kika ce kina min?
If you don't wan us to have sex why do you follow me to my house?
Pls get out ya fada ma humaira!!!
Humaira na kuka tazo tayi hugging nashi ta baya tana fadi mai pls Jalub dear understand me
Wallahi ban taba sex ba, kuma ina tsoro fushi daddy
Don if ya gane ba zan ji dadi ba. But I promise I will you ai inji Jalub. Yes I kno why not mu yi komai but ban da sex humaira ta fada ma Jalub .
Komai Jalub ya tuna sai naga yayi wani smile yace ma humaira is okay  let me take you home .
Humaira tun da ta hadu da Jalub ta bar gidan su  Aryan a nata tunani Hajiya Bilkisu na takura ta
Shisa ta dawo gidan su ta fi duk time da taso ta dawo
Duk time da ta ke so don mama ta haj shuwa bata damu da tarbiya yaran ta ba in ba Alh Husain ne mai taka masu birki shisa suka fi tsoro shi da mama su
Yau ma humaira na barci sai ta farka ta kasa barci
Sai ta duba agogo taga almost 1:30 na dare kuma gashi dad nasu baya gari ta rasa mai yake mata dadi
Sai ta dauki waya ta ta kira Jalub yana dauka sai yace hello bae ya dai mai yasa baki yi barci ba?
Sai humaira tace am thinking of you...
Jalub yace re you serious?
Tace yes , sai yace ya zamu yi kenan I know what you want.
Jalub ya tsara ma humaira yanda zata fito su ba tare da kowa ya sani ba a gidan har gateman nasu
Humaira tabi duk yanda Jalub ya tsara mata ta fito
Sai da ta Kai almost 40: min tana jiran shi har ta fara tsoro yana zuwa ya bude mata mota ta shiga ya ja
Suka wuce gidan shi  tun daga mota ya fara shafa ko ina Na humaira da yaga ba zai iya ba ya nemi gefe titi
Yayi parking yana kissing Na humaira yana shafa mata breast su kai kusan one hour suna abu daya
Daga baya ya sake ta suka ci gaba da tafiya kowa na fitar da numfashi sama sama har suka iso gidan su Jalub suna shigs Jalub ya umurce Maigadi da ya rufe mai mota shi kuma ya zagayo ya zo ya daga humaira sama kaman wata baby yana manna mata kiss ta ko ina a haka suka shiga daki ko da suka shiga sai ya tambaye humaira why do you call me?
Sai humaira tace because I miss this sai tayi mai deep kiss a baki Haba kaman Jalub Na jira ya fara mayar mata da zafafa kiss yana kissing nata yana Romance nata yau salo da Jalub yake ma humaira daban don ya bi ya rikirkita mata brain kawai nishi take tana tura mai jiki ta Julub da ya lura da haka sai ya shiga cire mata kaya yana fadi mata sweet words a kunne Wanda haka ya sa humaira manta da inda take shi kuma goga ya samu abin da yake so Haba sai romancing nata yake tayi har ya raba ta Riga ta
Duk humaira bata San abin da ke faruwa ba
Jalub ya bai shafa mata nono sai ya koma kan wasa da Mara ta daga nan yasa hannu shi gaban humaira
Mai zai ga humaira ta jike shakaf sai yayi dariya mugunta ya ci gaba da wasa da gaban ta har yayi nasara sa mata yatsa nane ne humaira ta dan yi kara kadan ba shiri Jalub ya rufe mata baki da nashi ya ci gaba da abin da yake yi wayyo humaira dadi wasa da gaban ta da Jalub yake yi har ta manta da zafi da taji na dan lokaci da yake Jalub karshe ne wurin sarrafa mace a haka har yayi fingaring Na humaira son ran shi tun daga ranan Jalub ke zuwa har gida ya dauke humaira su fita shakatawa su  ba abin da basu yi sai sex ne har yau humaira bata yarda suyi ba. Amma duk dare Allah sai Jalub yazo ya dauke ta ba tare da iyaye ta su sani ba, *****************************

GIDA BABBA by mrs MZWhere stories live. Discover now