Alhaji kana gani ya dace abin da ka yanke? Don kawai nasreen ta kawo yaro tace tana so sai a yarda da batun ta Alhaji a sake dubawa kafi dai a yi sauri ce mai ya iso bamu san shi ba bamu san iyaye shi ba
Inji Haj Bilkisu.
Alh usman inuwa yayi gyara murya ya ce surprise!!!
Ko kin San wa nasreen ta kawo mana?
Haj Bilkisu ta ce sai ka fadi ? Alh usman yayi murmushi ya ce bayan munyi maga na da nasreen ta
Fadi min komai game da yaro da ta kawo ban yi kasa
A gwiwa ba nasa Alh sanusi ya min bincike sosai
Bayan yayi ne shine jiya ya yake sanan da ni Ashe abin na gida ne ba kowa nasreen ta kawo mana ba
Illa Amadi dan gidan Alh Husain!!!!
Allah nagode ma na dade Ina roko Allah da ya ba nasreen mijin da sai ta yi alfahari dashi sai gashi Allah ya amshi Addu'a ta Alh kaga Iko Allah ko?
Dole na kira Haj karima yanzu don mu ma juna Allah sanya alheri.
Daddy su nasreen shiru yayi yana gani murna da
Zumudi da matan shi take yi shi dai fatan shi Allah tambatar da alheri shi.
Tunda da nasreen da Ahmadi suka ji su yar'uwa juna ne soyayya mai karfi ta shiga tsakani inda Ahmadi
Ya kafe sai dai a hada aure su da na su Aryan aiko
Alh Husain ya taso musanma ya roke alfarma wurin
Alh usman. Ba karami dadi alh usman yayi ba domi
Kuwa jiya da dare arman ya ke fadi mai shima yana so a je a yi mai tambaya gidan su Zulfat In so samu ne a hada aure su dana su aryan.
Alh usman inuwa ne zaune a palour shi suna hira yanda lamari aure yara su yazo a tare sai Alhamdala da godiya ga Allah suke tayi. A nan Haj Bilkisu tace
Ba abin da zan iya ce wa sai Allah nuna mana wanan aure da za'a yi a wanan GIDA BABBA!!! Do min da na fadi ma Abba (Alh Audu B.) sai yace na ce ma yana roko alfarma da ka aminci a hada bukin su a yi
A yola a gidan shi wato GIDA BABBA!!!
Alh usman inuwa ya ce ba komai Haj ai duk daya ne
Yanzu ya dace ki nemi yaran nan duk mu San abin yi
Don gobe zamuje neman aure Arman, ita kuma
Nasreen za'a zo nata ya naga kin yi shiru?
Hal Bilkisu tace Alh duk na damu naga kowa ya fitar
Da na shi Amma Sadiya shiru Shisa duk na damu da so samu ne da itama ta fito da nata mijin ko ya ka gani a hada a masu buki duk a tare abin zai fi dadi haka.
Alh usman yace shi aure Na Allah ne duk sanda ta fitar da miji sai a yi nata in Allah yasa ta fitar kusa sai a hada su pls ki dai Na damuwa kin ga daga gobe zamu fara samu baki don za'a zo tambaya nasreen mu kuma zamu na Arman Allah ya albarka ce su.
Haj Bilkisu ta ce amin a dawo lafiya.
Zulfat ne kwance tana waya da brother ta Adnan tana zuba mai shagwaba shi kuma sai aiki ran rashi yana ce mata tayi hakuri ai zata gan shi in the next 2 hour , Haba yaya tun danzu ka iso Nigeria kuma kace kar a zo daukan ka da kan ka zaka iso pls ni Na gaji da jira ka just tell me what time zaka kara so ai ni tun da direba ya dawo yace ka ce ya bar ma mota Wallahi yaya ni na san Kawai sai mu gan ka, Adnan yayi dariya yace haba lil sis I told you sai na zaga gidan duka relatives namu kafi na dawo kinga gobe
Gida kadan zani yauwa sorry I forgot to tell you da gidan Inlaw's naki zan fara zuwa,
Zulfat tayi sauri cewa pls yaya don't ka bari muje tare Adnan yayi sauri cewa baki jin kunya, Zulfat tayi sauri anje waya tana dariya. Adnan yayi murmushi yace su lil sis an girma an fara kunya ya anje waya a gefe ya ci gaba da tuki shi.
Sannu a hankali yake tafiya har ya kusa isa gidan su
Aryan ya ce let me call dis guy Na San shi da yawo
Kira biyu aryan ya daga waya yana daga wa Adnan
Yace banza ka bani mamaki da naji Wai aure zaka yi
Aryan ya kwashe da dariya yace kace ka shigo gari mutumin ai Ina gaya ma ba so na haka ya faru ba
The girl was hot so hot !!! Ba shiri na afka har da ciwo Adnan yayi dariya har da dukkan siteri yace ka bada gayuuuu Wallahi ai duk abin da ke faruwa Arman ya min gulma gani kusa da gidan ku fito mu
Wuce? Aryan yayi sauri cewa Ina ? Adnan yace dadi na da kai mantuwa kai da na ce ma yau akwai branch open na company mu Ina so kayi min rakiya
Kar dai kace Min ka manta?
Aryan yace ohh yes na tuna pls ka shigo ciki kafi nan
Na shirya sai mu wuce , Adnan yace is ok dama ka jira ni don gashi an bude min gate Adnan bai kashe waya ba aryan ya fito da murna shi yana cewa Oshess badasss suka tafa Aryan ya shigo da Adnan
Parlor yace bari a baka ko snack ne sai mu muce bai
Rufe baki ba sai ga sadiya zata hau sama aryan yayi sairi cewa yauwa yar albarka pls ki kawo ma wanan bachelor snack da drink Adnan na dariya yana cewa soon nima zan fito da mata nan ba da jimawa ba bai
Kare magana ba yaji sadiya nace wa Allah kawo mai
Albarka yana cewa amin ya mai yar da duban shi ga
Sadiya ba abin da ya iya cewa sai YA SALAM!!!
Irin kyau haka ba shirri ya kalli aryan yace bro
Dama kuna da mai kyau haka a gida Allah sa ban makara ba.
Aryan yayi dariya yace ni zaka tambaya ga ka ga ita if baka makara ba.
Ba kunya Adnan yayi kasa da murya yace ma Sadiya muga waya ki Sadiya ta Mika mai waya ta don bata San mai yake nufi da haka ba. Adnan ya sa number shi a waya Sadiya yayi sarving da my heart ya kuma kira nashi waya da ya shiga sai ya Mika mata waya ta yace tnx aryan ya sauko yace ka hau ka gaida mum mu wuce Adnan ya hau suka gaisa da Haj Bilkisu ta ce ya ya bar London yace lafiya mum ta ji dadi gani eAdnan tasa masu albarka tace sai su dawo Allah sa a vbude a sa'a.
Taro yayi taro open day na company Adnan yayi kyau matuka inda Aryan yaji sha'awar ko shima zai bude in yaso sai yasa sunan Fakhriya don gaskiya company yayi mai kyau don ya San Adnan akwai shi da talent duk tunani tunani da Aryan yake yi hankali Adnan baya jikin shi don shi Sadiya ke gaban shi
Ba garin da bai je ba haka ba yan mata da baya gani
Amma faran rana daya Sadiya ta tafi mai da Hankali da tunani shi ya ce gaskiya ina so yariya nan bai ma San da karfi ya furta ba, da sauri Aryan ya juyo yana gani Adnan yace wace yariya kuma?
Adnan yayi sauri tsosa kai yace no ba so ba I mean
Ina so nasha drink na gaji aryan yace are you sure ?
Sai chan Adnan ko mai ya tuna sai yace gaskiya aboki ki na ina so yariya da na gani a gidan ku.......