Innalillahi wa inna ilaihim raji'un !!! Abin da Alh
Husain yake ta Ambata ya rike kan shi ya nema wuri
Ya zauna don saban jiri da yaji ya dauke shi.
Hajiya shuwa da yasir ba shiri suka rabu da juna kowa yana rige rige Neman kayan shi don rufe jikin su.
A wulakance Alh Husain ya dubi Haj shuwa yace na
Gode da abin da kika min Allah saka, ki je na sakeki
Saki 1 na sake ki Saki 2!! Hajiya shuwa na fadi Alh kar ka karasa bata rufe baki ba yace na sake ki Saki uku!!! Kuma ko da wasa kar na ganki gida na bare yara na, chan yayi shiru sai yace tarbiya da kika ma
Su humaira Allah ba zai barki ba don gashi da irin
Mugu hali ki benezir ta rasu tana mai Saba ma ubanji ta.
Ihu Haj shuwa tasa tana Alh ban gane benezir ta rasu ba. Ni da muka rabu da ita jiya tana shakata war ta. Kallon banza Alhaji Husain ya mata ya ja Saki ya yi ficewa shi yana da ya sani auren shuwa.
Hajiya shuwa ta dubi yasir da yake kokari bari wurin
Tace kai kuma ina zuwa?
Yasir yace Hajiya zan wuce kar Alh ya kira mana
Yan sanda mtsss!!!! Hajiya shuwa tayi tace ai bai da
Wanan iko yanzu Ina aure ne? Yasir ya daga kai
Sai tace an rabu bai da Iko dani kuma dama ni ba dadi aure nake ji ba tunda an rabu kaga yanzu zamu
More ba tare da mun takura ba.
Yasir yace haka ne Hajiya Amma sai dai naji ance
Yar ki na biyu ta rasu, Haj shuwa tace naji ai ita ta ja
Ma kanta bani da lokaci kowa rayuwa ta na damu dashi dama ba'a so Raina har nayi ciki da Alhaji Husain ba Na haihu dashi ne ko don zan samu dan
Namiji sai kuma duk haihuwa ba sa'a Shisa yaran
Duk suka fita min a rai mai zanyi da yara mata
Kaga yanzu sai ya fama da guda daya da ta rage mai
Don ita kam ma tafi benezir kaudi Haj shuwa tayi
Dariya mugun ta ta rugume yasir ta ci gaba da abin
Da ya dame ta a rayuwa ta ko yasir da yaga itama
Bata damu ba sai ya cire duk wani tsoro ya tattara dukkan hankali shi ya ba Haj shuwa suka ci gaba da
Alkata zina wa'iyazubillahi!!!!
Alh Husain na zuwa asibiti da a ka anje gawa benezir
Bai sha wani wahala ba suka bashi ita ya dawo ya
Nemo musulmai aka mata wanka a ka binne ta a garin paris daga nan Alh Husain ya dawo Dubai gidan su Hajiya Bilkisu ya sauka yayi kuka yayi da ya sani na auran haj shuwa.
Hajiya Bilkisu da Alh usman ne suke ce mai kuka ya isa haka.
Haj Bilkisu tace kayi hakuri Amma kayi babba kuskure kuma ni a tunani na ba laifi kowa bane sai
Naka lokaci da mama Amina ta nuna bata so Haj shuwa ka nuna kai kana so har tayi fushi tace to ka sani in har kayi aure nan ba ita ba iyali ka da Haj shuwa zata Haifa a haka ka yarda ka kuma aure ta
Kaga shisa ake cewa abin da babba ya hango yaro ko
Tsani ya hau ba zai hango ba.
Alh usman yace gaskiya kika fada Haj Bilkisu kuyi
Hakuri zan shiga ciki maganan ku ni a tunani na
Tunda har ya yi auren kuma an Haifa mai zai hana ya je ya nemi yafiya ta ko Allah zai sa yaga dai dai?
Alh Husain da wuri ya dago kanshi yace hmmm
Ai mama in tayi fushi da wuya take sauko wa tunani
Da nayi ko zan je na samu mama Halima ko zata taya ni rokota ko zata yafe min .
Haj Bilkisu tace haka ma yayi insha Allah in mu koma Nigeria sai ka je ko Allah zai sa ka dace.
*************************************************
NIGERIA
Humaira Na kwance a daki duk abin duniya ya ishe ta ga ciwo kai da zazzabi da ya sata a gaba ga Jalub ya rage zuwa wurin ta in ta mai magana sai yace aiki
Ya mai yawa satin shi uku rabo da tasa shi a ido ta
Shisa yau ta yanke hukunci zata gidan shi don duba shi don ko ta kira baya daga waya ta.
Da kyar da tashi tayi wanka ta sa wani shege kayan da ko arnan ma da wuya suke sa irin shi in ba party zasu ba humaira ta dauke key mota ta sai gidan Jalub da yake maitama jikin ta duk a mace sabo da
Rashin lafiya da take ji, tana isa gidan Maigadi ya bude mata gate don ya San ta, tana zuwa tayi parking na mota a parking space ta shige cikin gidan
Tun daga palour take jin shewa da hayaki taba an kure waka ana shashewa haka ta ta karo da mata daban daban kowa na mata kallo raini ga gwalban giya ta ko ina. Humaira bata damu ba don ta Saba gani irin haka Amma in ta tambaye Jalub sai yace ai friends nashi ke kawo su Shisa yanzu ma bata damu ba kai saye daki Jalub ta wuce aiko tana shiga ta ga mata su kai biyar ko wance tsirara haihuwar uwar su
Kuma ko wance sai Jalub ya saduda ita humaira ta sa ihu lokaci da taga Jalub a kan wata yana zina da ita kuka take yi tana cewa ka cuceni ka yaudareni Ashe dama ba ni daya kake tare dasu ba kafi ta rufe
Baki duk matan daki kowa dariya yake mata har da Jalub in bai saurari humaira ba har sai da ya gama bukatan shi sanan yace mata ta kin yaudare kanki
Da kika sa ma ranki ke daya nake taranya da ita
In ba jaraba ba mai zanyi da budurwa da bata San namiji ba sai ni.
Haba matan wurin suka sake kwashewa da dariya suna zolaya humaira da ce mata daddy's girl ki koma gida kar iyaye ki su neme ki sai su sake kwashewa da
Wani dariya humaira cikin kuka ta fita daki da gudu
Tana kuka Duk Wanda ta wuce sai ya mata dariya
Tana ciki sauka sai ga wani kazami duk giya ta ci shi ga wani mugun muni ya bar gashi a kanshi da ka gan shi kaga dan iska karshe yana gani humaira ya fara lashe harshe humaira na cikin tafiya taji mutum ya dago ta sama ba shiri ya dawo da ita daki da ta bar
Jalub a ciki Jalub ya wanka ma humaira Mari yace
Har ita zata mai wulakanci tazo har gidan shi
Ba shiri Jalub yasa aka rike mai humaira Jalub ya kalli gayo da suke gefe shi da ido ko wanane ya zo ya
Rike kafa da hannu humaira suka bangare ta a gado
Suka cire mata kaya tana ihu Ina ba mai jin ta
A haka Jalub ya biya bukatan shi da humaira yace
Ai yasan don tayi sati bata samu sex ba Shisa ta bi shi har gida bayan ya gama sai Wanda suka rike humaira suka shiga lashe baki sai Jalub yace suna so? Ba shiri kowa yace yana so a haka humaira na ihu tana kuka kowa yayi bukatan shi da ita tun rana
Take gidan Amma sai dare wurin karfe 2 dare Jalub
Yace ta bar mai gida humaira na kuka tana da ta sani
Hali da ta sa kan ta a ciki gashi wa zata fada ma bare
Ya kwatar mata hakki ta haka ta fito tana dingishi
Da kyar ta iya tuki ta dawo gida tana isa gida daki ta
Ta nufa ta kwanta sai kuka ga ciwo jiki gashi dama
Bata da lafiya haka ta kwana jiki babu dadi zuciya ciwo abin da Jalub ya mata.
Da safe jikin humaira kaman an sa mata wuta da kyar ta iya ta fito palour ta kwanta a kujera tana rawan sanyi
Veronica ne ta shigo palour don gyarawa a nan taga
Hali da humaira take ciki anty anty !!! Are you feeling okay? Vero ke tambaya humaira, humaira na
Kuka tace vero pls call the driver to take me to the hospital am sick ba shiri vero ta fita da gudu tana
Kira sam driver Tana ce mai small madam is not feeling well ooo come and take her to the hospital.