🏢GIDA BABBA🏢

621 20 0
                                    

Nasreen na kwance a kafa mummy suna hira ta ce
Mummy ?
Mummy tace. Na'am nasreen ina jin ki.
Nasreen tace mummy kinga saura 5 days mu tafi naga daddy ya karba password na kowa ga har yanzu Adda humaira bata kawo nata ba kuma tace za ta.
Wai ai yafi da kika yi magana da wuri nasreen da haka zan tafi ban je na ma shuwa sallama ba duk da ba kirki yake dashi na in ba tana nema abin a wurin ka ba bata nema mutum . Sam ma tun da humaira ta
Koma na kira waya ta na tambaya lafiya tace min ai nasan hali humaira so ban damu ba don humaira sai
Allah nama fi so zama ta a nan don Ina sa mata ido
Maza tashi ki gama shifa kai bari nayi wanka sai na
Sauke ki a saloon na wuce gida shuwa.
Mummy gaskiya ni kam sai dai muje tare ya zaki wani sauke ni ku wuce ni baza ji wani dadi ba ni daya
Yau naga Iko Allah Wai a Canada ya kike rayuwa da zaki zo nan ki manne min.
Ai mummy ni da fakhriya muke yi komai so you see shisa if na dawo Nigeria sam bana so yi abu alone.
Allah nuna min randa zan ga wanan fakhriya don ko na gaji da jin sunan ta da gani hoto ta da magana da ita a waya.
Nasreen ban ga fakhriya ba Amma nasan mutumiya kirki ce daga yanda kike hiran ta, Wallahi mummy don ma baku zauna bane mummy fakhriya.......
Fakhriya fakhriya Allah nuna mana wanan fakhriya
Daddy ya fito ta palour kasa, mummy tayi dariya
A toh kai ma daddy kace wani abu mu dai Allah nuna mana ita . Kin sa Allah Bilkisu ko jiya sai da
Nasreen ta min magana yariya nan Wai itama
If parents nata su yarda za ta bi mu Allah ciki Iko shi muna magana ta sai gashi ta kira nasreen tana mata
Albishir parents nata suma suce zasu zo ba sai fakhriya ta bi mu ba zo ki ga murna wuri kawaye biyu
Gaskiya nasreen keep your friendship is good and I like it. Nasreen tace insha Allah dad thank you.
Mummy ne tayi magana tace to ni dai zan tafi na bar ki don naga ko rabi kan baki yi ba re kiyi wanka
No pls daddy kace ma mum ta jira ni , dariya daddy yayi yace you know your mum bata so delay,
Yauwa mummy yara pls ku bi ta gidan su salma ku dauko sadiya hutu ya isa haka ni ban ga dalili da zasu na yawan dauka sadiya ba na kai nan ya juya ya fita mummy na a dawo lafiya daga gani ranshi ne ya bace Ina dalili ko yaushe kuce yariya taje ita kenan tana kan hanya Allah sarki sadiya ita kuma baza ta iya musu da kowa ba bare ka San mai take ciki yar albarka inji mummy.
Nasreen ne tace mummy pls kar ki shiga ki shirya
Ki saya na gama tace kai na.
A lalle nasreen don bani da aiki yi nace maki ko?
Mummy ta hau sama ta bar nasreen a palour kasa
Bai kai 30 min ba mummy ta gama shiri ta ce ma
Hannatu mai aiki ta kira tace tace ma musa driver ya fito da mota zasu fita sai ga nasreen ta fito ciki abaya dogo baki tayi kyau kaman balarabiya har mummy na mata zolaya hala beauty competition za ki?
Nasreen na dariya a tare suka fito a jere har suka shiga mota suka tafi hannatu na daga masu hannu.
*************************************************salamu'alaikumx3!!! Aaa haj Bilkisu kece da kanki
Sannu da zuwa. haj shuwa a ta sallama shiru  ko masu aiki ku duk arna Shisa basu San daraja sallama ba pls ya kama ta kuna ansa sallama inji haj Bilkisu.
Haj shuwa ta ja hannu haj Bilkisu tace muje palour sama ke ko yaushe kika zo gidan nan sai kiyi mita
Ai ba mita nake yi ba gaskiya nake fada maki.
Ace gida musulmai ba'a an sa sallama gaskiya ku chanza salo ko sabida yara. Haj Bilkisu bata rufe baki ba sai ga benezir ta shigo ko sallama babu kai duk an cika shi da attached ga hannu yasa nails na kanti an mai fenti mai tasa Riga half top ko cibiya ta bai wuce ba tana ce wa mum I want to go out.
A nan ne ma dan kunya ya kama haj shuwa tace baki
Ga mum naku bane shine benezir tace am sorry Mum Wallahi sauri nake yi zani wuse ll don yau frnd na ke party.
Haj Bilkisu tace lafiya lau benezir ya school ko da yake kuna hotu ai ta ja baki ta tayi shiru don har ga
Allah ran haj Bilkisu ya bace da irin tarbiya da Husain ya bari a na ma yaran shi kuma mata
Shine irin aure aure lokaci da ya kawo shuwa zai auran sai da kaka Amina ta nuna baci ran ta Wanda yayi sanadi da tace ba ta ba zuri 'a Husain Ashe ban ga laifi ta ba don dubi tarbiya da shuwa ke ma su
Humaira da benezir kaman yara arna ace gida duk
Iri abu daya masu aiki arna, masu guga arna mai gadi arne gida babu tarbiya kowa na rayuwa yanda yaso mummy tace Allah kyauta a she da karfi ta fadi
Sai Hajiya shuwa tace ban gane ba? Haj Bilkisu tace
Ba zan fasa fada maki ki sake salo ba ni zan wuce
Zan yi tafiya tare da yara don kin San long vacation ne sai haj shuwa tace Wallahi nima am traveling out
But ni da benezir ne za mu Paris , sai mubi Dubai mu hadu da Husain da daya matan shi sai muyi hutu a can .
Anan mummy tace humaira fa?
Haj shuwa tayi dariya tace kice manya tace baza ta ko ina ba so we re leaving her at home alone.
Haj Bilkisu tace humaira zaku bari a kato gidan nan
Ita daya what do you min shuwa? Anya kusan mai
Kuke ciki da rayuwa yara ku?
Haba haj Bilkisu humaira she is not longer a teenager da zamu na takura mata tunda tace zata zauna sai ta yi ta zama ai last year ma benezir ita
Daya ta zauna har na je America na dawo kuma nothing happens to her.
Haj Bilkisu tace Allah kyauta na wuce.
Haj shuwa ta raka ta har mota ta juya tana tafiya
Ba dumuwa komai a tare da ita sai fari ciki da kwanciya hankali ta bar Hajiya Bilkisu da tunani
Kala kala.
Haj Bilkisu tana bari Haj Bilkisu saloon ta wuce ta
Dauko nasreen don ita a duniya ba abin da yake daga
Mata hankali kaman taga bata kusa da yaran ta
Musanma nasreen don ko a Canada nasreen a gidan
Sister mairama take mantan Hassan  Shisa bata two weeks bata je Canada ba duba nasreen ita in ba ma don daddy su ba mai zai sa nasreen ta fita karatu waje
Kawai bata so nuna mai haka don yana so nasreen
Tayi karatu mai kyau.
Nasreen na gani mummy ta sai tace I know you can spend good 1 hour without me, mummy tayi dariya
Tace oga let go tunda you re done . Nasreen tace mummy saura gyara kafa mummy har tace ok sai taga wani na miji ne mai gyaran kafa ba shiru tace no nasreen I hope baki manta da nasiha da nake maku duk Na mijin da zai taba ji kin mace if ba mu harami ta bane is what inji mummy?
A take nasreen ta mike ta ce is haram...
Am sorry mummy ban sa dama na miji ne mai
Wanke kafa ba.
Mummy tace don't say sorry to me sai sorry to your lord.
A take a wurin nasreen nace Astangafulilahi Allah
Na tuba. Mummy taja diyar ta suka bar saloon in
Kowa a ciki saloon sai sha'awa suke basu.
Gidan salma mummy suka je suna zuwa suka samu
Sadiya na ma salma wanki kayan yaranta salma na
Zaune tana mata hira.
Ko da salma taga mummy sai ta Saki murmushi tana cewa lale da Haj zuwa ba notice?
Mummy tace aiya zuwa ne ba shiri Alh ne tace muzo
Mu wuce da sadiya don zamu yi tafiya nan da kwana uku insha Allah.
Sai salma ta nata rai ta so ma fadi gaskiya bada sadiya ba kawai don yariya bata da gata sai a ta juya ta yanda a ke so?
Haj Bilkisu bace komai ba sai ta ciro waya tace Alh ga salma.... ko da salma ta karbi waya sai Alh yace
Salma ya muka yi da ku a kuto akan sadiya?
Mai kuka ce?
Ina ce wa kuka yi baza ku iya dauka sadiya ba don ku baku da karfi ciyar da ita? Sai yanzu don kunga ta
Zama mutum kuma kudi mahaifi ta ya fito shine zaku ta da Fitina ko? To ki bude kunne ki da kyau
Kun San abin da zan iya da Wanda ba zan iya ba
Tun kam ranki ya bace ku ba Bilkisu sadiya su dawo
Kafi ni naxo da kai na..
Jiki na rawa salma take cewa Alh kayi hakuri ko sauraro ta bai yi ba ya kashe waya sa dama a speaker
Haj Bilkisu tasa.
Sadiya taji komai taje da gudu ta rugume Haj Bilkisu tana kuka tace mummy bana so kowa ya raba mu
Haj Bilkisu tace share hawaye ki sadiya mai raba mu sai Allah da aure insha Allah suka fita suka bar salma da tuli wanki ta a gaban ta.
************************************************* yau 4 days da tafiya family Alhaji Usman inuwa minister suna zaune a gidan Haj Bilkisu Wanda baba
Mallakamata halak malak.
Sadiya da nasreen suna hira ya za su hada ma ya Arman surprise birthday kowa na kawo idea shi sai
Ga Aryan yazo yace masu what re you guys up to
Don naga ku kaman marasa gaskiya.
Nasreen tace laaa ya Aryan surprise birthday muke so hada ma ya Arman but my kasa sani the best.
Aryan yace why not muje                                               (WILD WADI WATERPARK) mu mai surprise kin San favorite place nashi kenan a take nasreen ta tashi tayi hug na aryan tana yes yes this is perfect 👌

GIDA BABBA by mrs MZWhere stories live. Discover now