Hajiya shuwa na ihu tana ce ma okale she is my
Daughter okale ya ware ido yace so what ni an bani
Aiki kuma na gama so yanzu sai ki San yanda zaki
Yi da yarki kin ga wuce wa mu thank God kin biya mu okale ya wuce abun shi.
Haj shuwa tana kuka tana sa humaira a mota ba su
Wuce ko ina ba sai asibiti da gagawa doctors suka
Karbe humaira wanda take a sume.
Yasir duk abin da yake faruwa yana lekan su
Haj shuwa har lokaci da ya ga Haj shuwa ta sa humaira a cikin mota ta fice a guje yasan ba ko
Ina zasu ba sai asibiti don haka yasir cikin sauri ya shiga ce wa Ina files ohh yes jiya ta sa a locker bari na yi sauri na dauke documents da su gold nata
Don nasan tana dawowa kashi na ya bushe don ko
Mai zance mata ba jina zata yi ba don tabbas tasan
Mai muke yi da humaira, Allah sarki humaira mahaifiya ki ta illa taki yasir yace yana murmushi bari na kwasa dukiya na gudu don ba abin da zan rage mata a take yasir ya kunna laptop na Hajiya shuwa ya shiga internet banking nata don dama ta bashi power akan dukiya ta yayi transfering duk
Dukiya Hajiya shuwa zuwa account nashi ya kwashe
Dukka golds nata ya dauki international password nashi yayi gaba.
Doctor ne ya ma Hajiya shuwa magana wanda tayi
Nisa a tunani don Allah Allah take ta koma gida ta
Ma yasir rashin mutum ci, doctor yace ma gaskiya
She lost a lot of blood kuma ta samu sauri sosai dole
Sai muyi mata operation don kafa ta ya samu damuwa so muna sammani if anyi operation maybe
Kafa ya dawo dai dai but before mu yi operation she need a group itama dole mu gwada jini ta muga blood group nata don mu San jini da ya kama ta mu
Sa mata.
Haj shuwa tace ok ba damuwa a je a gwada doctor ya umurce nurse da ta dibi jini humaira ta kai lab test
Bayan 1:30 min doctor ya shigo ya dubi Haj shuwa yace gaskiya Hajiya akwai damuwa!!!
Haj shuwa ta ce damuwan mai likita?
Doctor yace test na hudu kenan muke ma daughter ki yana nuna mana she is HIV positive!!!
Haj shuwa tace what!!! Doctor ka San mai kake fadi
Duk shekaru humaira nawa ne da zata samo wanan
Mugu ciwo doctor yace duk wanan ba abin damuwa bane shi cuta baya bin girma sai a haifi baby ma da
Ciwo if parents nashi basu sha magani ba.
Kuma da alama yarki ta dade da ciwo don gashi
Ya dan haura stage na ciwo.
Haj shuwa mutuwa zaune tayi tana addu'a Allah sa humaira bata raba ma yasir ba ya raba mata kuka take yi sosai nadama a take ya shige ta ta ce likita
Ina ne lab Nima ku min test.
Doctor yace cool down Hajiya ai shi cutar nan da kike gani ba a abinci ko anfani da cups da plate na
Wanda ya ke dauke dashi sai kai ma ka samu ba
Ita cutar ana rabuwa da shi ne ta hanya jima'i da kuma jini ko ta hanya razor in ka yanke mai cutar
Ma ya yanke ake dauka.
Haj shuwa bata ji bayani likita ba don tana ji ya kira
Jima'i kawai sai ta sume.
Tafi min 30 a sume sai da likita ya bar ta da nitsu
Sanan yace muje lab tunda kin nuna Kina so a kwada ki ba musu Haj shuwa ta mike jiki duk a muce.
Suna zuwa a ka dibi jini ta aka ce ta jira result
Bayan 45 min a ka kawo result.
Doctor ya fara bayani yana cewa Haj gaskiya ba abin
Da za mu ce maki Sai dai kiyi hakuri don kema
You re HIV positive.
Mun duba muga Sai dai bai yi yawa a jini ki ba
In Kina shan magani ba zai illar tar da ke ba kiyi
Hakuri ciwo ba mutuwa ba ne.
Haj shuwa tana kuka tana Allah wadai da irin
Hali ta gashi bata ba yaran ta tarbiya ba ga shi yau
Daga ita har yarta su fadi a hanya da ba mai jin su
Sai Allah ta Ina zata fara ya zata yi ?
Yasir ta tuna ba shiri ta tura mai da text tace
Alhamdulillah ka cuce ni ka ci Amana na ka bi yata
Tu kaje ka duba lafiya ka don humaira cuta gare ta.
Yasir na hanya zuwa kano don har ya kira a fara mai
Process in tafiya shi sai yaji text ya shigo mai
Da har yayi niya kin bude wa sai chan yace bari yaji
Mai tace yana karanta sako sai jikin shi ya fara rawa
Yana cewa wani ciwo humaira ke da shi can ko mai
Ya tuna sai yayi dariya yace ni zata yi ma wayo ko
Wani ciwo humaira ke dashi su suka sani ni nayi gaba don ko cire sim nan zan yi na sa sabo ya cire sim ya karya ya ce Ina isa kano zan saya sabo.
An samo jini an sa ma humaira doctor yace a bada kudi Na operation Haj shuwa tace toh ta fito da credit card nata sai aka nuna mata ba kudi a ciki
Kaman da wasa sai ta bi text da banking suke ta tura
Mata Wanda danzu bata lura ba don tana ciki dashi
Hankali tana gama karanta text tasa ihu tace yasir
Ya kashe ni ta sume doctor da wuri suka yi kanta
Suna ceto rayuwa ta.
Allah ciki Iko shi humaira ta farko tana Neman
Daddy ta sai taga ta a bako wuri nan take ta tuna da
Duka da karya mata kafa dasu okale suka yi mata
Sai ta shiga ihu tana don Allah karku kashe ni na
Tuba doctor ne yayi magana yace karki damu ba mai kashe ki, ko zaki fadi mai ya faru da ke don Wanda ta
Kawo ki tace mana ke yarta ne to gata itama mu bata
Gado don ance ta kawo kudi aiki ki ko da ta fito da
Credit card nata sai ya ki biya ya nuna bata da kudi a
Account bata sai ta sume ta fara maganganu waye ne yasir?
Humaira tayi shiru ta matsa kwalla da ke fito mata tace don Allah doctor ka bani aro waya ka bari na
Kira baba na. Doctor ya ba humaira waya ta kira Alh Husain bai fi 2hours ba sai gashi humaira na gani
Baba ta ta fara kuka tana cewa daddy kaga abin da ya faru dani daddy don Allah kar a cire min kafa na
Alhaji Husain bai San sanda ya cukume doctor ba
Yana cewa wani irin accident ne wanan har yata tana
Ana so cire mata kafa to ku sani in yata ta rasa kafa ta sai nayi sanadi rufe maku asibiti doctor sai cool down yake ta fada ma Alh Husain yace pls sir ka biyo
Ni office na.
Ba musu Alh Husain ya bi shi a nan ne doctor ya ma
Alh Husain bayani komai inda yace ya tawo yaga
Wanda ta kawo ta a matsayi mahaifiya ta, Alh Husain tashi yayi rai a bace ya je daki humaira yace yanzu humaira ke ce mai dauke da ciwo nan?
Humaira kin cuce kanki irin tarbiya da na baku kenan mai na rage ku dashi humaira? Don ku bana zama yau ina chan gobe Ina nan don kawai na nemo maku kudi ku ji dadi rayuwa ku Amma sai gashi yau kece da ciwo humaira Ina kika hadu da Wanda suka karya maki kafa?
Humaira ciki kuka ta ma mahaifi ta bayani tace daddy kar ka ga laifi na yau da mu samu uwa ta gari da duk haka bata faru damu ba sanadi mahaifiya mu muka rasa benezir gashi sanadi rashin bamu tarbiya Shisa na fadi a hali da nake ciki. Alhaji Husain yace doctor ya Gaya min itama tana dauke da ciwo humaira tana kuka tace gaskiya ne daddy ni na raba ma saurayi mummy don in bata nan sai ya kirani naje muta aikata zina . Alh Husain yace waiyazubillahi!!! Humaira saurayi mahaifiya ki kika bi? Innalillahi wa inna ilaihim raji'un Alh Husain ya bar daki ya shiga daki da Haj shuwa take ciki don kusa da Na humaira ne taji duk magana humaira da na Alh Husain. Alh Husain na gani Haj shuwa ba abin da ya fara cewa
Kin cuce kin kuma cuce kanki tunda gashi yau da kin ba yara ki tarbiya da haka bai faru da ke ba
Bani da abin da zan ce maki sai Allah ya isa cin Amana na da bata min rayuwa yara na kije kadan
Kika gani wanan ciwo har ki mutu ba zaki taba mantuwa dashi ba yanda kika ci Amana na haka yar da kika Haifa da ciki ki tasan sarai tana da ciwo tayi
Mu'amala da fasikin ki Gake ga duniya shuwa Alh Husain ya fita daki yace likita su ma humaira komai su mai bill zai biya ya bar asibiti gaba ki daya yana da ya sani aure shuwa a rayuwa shi Inda ma yake gode ma Allah Allah ya bashi wata mace ta gari wanda yake alfahari da ita yanzu gashi ta bashi yara
Kuma tayi masu tarbiya da karfi yace Allah nagode ma da ka hada ni da Haj karima yanzu itace fari ciki
Na wanda a da ita nake ma kallo Mara ilimi ban damu da ita ba ban damu da bata hakki ta da na yara ta sai gashi yanzu bani da abin alfahari kaman ita da yaran ta waya Alh Husain ne ya shiga kara yasa hannu a aljihu shi yana fito da waya sai yaga sweet
Wifey sai yayi murmushi ya sa waya a kunne shi
Yace an gaida gimbiya mata mai hukuri.
Haj karima tayi murmushi tace Alh kana shagwabani bayan yanzu mun tsufa Alh Husain yayi dariya yace
Ai so da ban nuna maki ba dole na biya bashi haj
Karima tayi murmushi tace don Allah Alh kabar
Magana nan nace na yafe ma ni albishir na buga na ma Alh Husain yace Ina ji tace finally mama ta iso
Ihu dadi Alh Husain yayi kaman yaro yace don Allah
Yanzu na roki mama kaman zan mutu taki shine ta zo don ke kafa na nawa a yola Amma ko fuska na
Mama bata gani
Alh karima tace to yau kace Alhamdulillah don
Ga mama mu dauko ta daga airport.
Alh Husain yace gashi nan zuwa, a guje ya bar asibiti yama manta da wasu Wai humaira da shuwa😂
Alh Husain ne durkushe gaban mama shi Hajiya amina yana kuka kaman karami yaro yana Neman
Ta yafe mai.
Mama tayi magana ta ce Husain duk abin da kake
Ciki a rayuwa ka duk Ina tsane dashi
To Alhamdulillah tunda da kan ka kaga mai
Auren da naki ya jawo ma Shisa hausawa suka ce
Abin da babba ya hango yaro ko ya hau tsani ne ba
Ya hango wa.
Shuwa ba alheri bace a tare da kai Shisa da ka
Nace na nuna ma bani ba kai Amma a haka ka auro ta baka da matan girki sai karima ni na hada aure ka
Da karima Amma ka nuna ban isa ba baka San ci da sha su karima da yara ta ba a haka har yaran nan
Suka yi karatu ba da kudi ka ba a ce da kudi ka sai
Amadi yayi buga buga a haka yake biya masu makaranta nima na turo da nawa gudumawa har yau suka dawo mutane . Duk wulakanci da ka nuna ma
Karima ita ke nuna min na yafe ma don kaga dai dai
A lamari ka to Alhamdulillah tunda kayi kunne yanzu Allah ya shige mana gaba.
Alh Husain yayi gyara murya ya kira saura yara shi
Ya nemi su yafe mai kowa yace ya yafe mai inda yake basu labari abin da ya same humaira da shuwa
Kowa bai ji dadi faru haka ba an tausaya ma humaira sosai mama tace in yamma yayi a kai ta wurin humaira ko banza jini su ne.
Da yamma Alh Husain da su mama suka wuce asibiti
Inda suka ga humaira abin tausayi anyi mata aiki
Inda doctor yace anyi nasara.
Humaira ta bude ido tana gani kowa sai chan tasa kuka tana nema baba ta da ya yafe mata
Ta ba kowa tausayi Haj karima ne tace kar ta damu babata ya yafe mata Sai dai tayi alkawari zata gyara halita sannan ta bar aikata duk abin da ya Saba ma musuluci humaira tayi murmushi tace zata yi tama bari insha Allah , doctor ne yace aiki yayi kyau amna zata dan zauna kafi a kunce dinki , sanan yace ita
Wanda ta kawo humaira ta ma bar asibiti da rana
Alh Husain yace to ba damuwa an zauna ana ta hira inda humaira ke ciki yar'uwa ta ana ta hira ba Wanda ya nuna gyama gare ta haka ba karami dadi ya ma humaira ba .
Sati ta biyu a asibiti har aka sallame ta Haj karima
Ke kula da ita Alhamdulillah ta fara taka kafa ta kuma humaira yanxu bata wasa da ibada hakan ba karami dadi ya ma Alhaji Husain ba
Hankali shi kwance bashi da damuwa komai humaira na zuwa asibiti karba magani in ka ganta ba
Ma zaka ce tana da wani ciwo ba.
Haj shuwa na kuma wa gida tun daga palour take cin garo da tarkace tana kira yasir !yasir !!yasir!!! Har ta
Shiga daki kwana su taga an wasar da komai ga shi an mata bincike ba shiri ta shiga duba document nata a inda ta anje bata ga komai ba ko photocopy babu ta gudu taje wurin golds nata babu ta duba password na yasir babu tana kuka tana ta shiga uku yasir ya cuce ta ya zata nemo yasir bayan ba nashi da ta sani don yasir ko abokanaye bai da Haj shuwa da gudu da ihu taje Gate tana tambaya Maigadi ko yaga
Wanan matashi yaro da suke tare a gidan nan Maigadi yace ai Hajiya tun ranan da aka ce kinje asibiti Alh maigidan ki ya fita da kaya a hannu shi
Bai dawo ba har yau ni a tunani na ma ko kuna tare.
Yauce ranan ta farko da Haj shuwa tace Innalillahi wa inna ilaihim raji'un tace yasir ya kasheni ohh ni
Shuwa ya zanyi da rayuwa na ga ciwo ga bani da kudi ko gidan nan da na kama ban gama biya masu
Kudi su ba yau na banu ya zanyi da rayuwa na.
Kuka sosai take yi ta shige ciki gida tana tunani
Yanda a lokaci kadan komai ya kwabe mata a rayuwa
Gashi tun da ta bar Cairo bata ta ba zuwa ba bare ta
Kai masu wani abu dama ba iyaye gare ta ba duk su
Rasu rayuwa take yi da dangi mahaifi ta ko da wasa bata isa ta koma wurin su ba yanzu abin duniya duk
Ya bi ya dame ta. Sai kiran number yasir take yafi
A kirga ita ko kadan a ciki abin da ta mallaka ya zo ya bata Amma number a kashe ko yaushe rayuwa kenan.
*************************************************
Soyayya mai karfi da safta sakani aryan da m
Aryan yaje ma fakhriya sallama don gobe jirji su zai tashi zasu koma school fakhriya tayi kuka kaman
Ranta zai fita don yanzu ba abin da tafi so kaman
Ta ganta da Aryan suna soyayya su.
Aryan yayi gyara murya yace baby pls come down
Ki bar kuka nan haka is okay ina just one year ne za ku yi? I promise you every 3weeks zaki na gani na
A Canada I promise you, fakhriya tayi a jiya zuciya
Ta ce promise? Aryan yace promise daga nan
Suka ta hiran masoya a kaduna Aryan ya kwana don
Da safe da kan shi zai dawo da fakhriya Abuja su wuce da nasreen .