🏢GIDA BABBA🏢

674 18 2
                                    

Sati daya aka yi a yola ana buki daga nan aka dawo
Abuja daddy fakhriya suka ce bari su wuce kaduna don suma suyi nasu event in haka kuwa aka yi gefe su Adnan da zufat da Ahmadi suma suyi shagali haka aka ta event sai last event da ya rage shine dinner after akai amare gidan su.
Fakhriya ankawo ta gidan ta Na a life camp gida na
Gani a fadi gidan ta ba nisa da gidan Zulfat don Arman ba yaso yayi nisa da dan'uwa shi nasreen an kai ta gidan ta a wuse 2  itama aljana duniya gida yayi kyau har ya gaji don ba karami kudi Hajiya Bilkisu da Alhaji usman suka kashe ba . Sai gidan Sadiya da yake jabi itama ba bar ta a baya ba don abin da aka ma nasreen itama haka a ka mata abin ba a cewa komai sai Masha Allah akai kowa ce amarya gidan an masu fada da nasiyoyi mummy tayi
Kuka rabuwa da yaranta hudu a lokaci daya sanan kuma tayi murna da Allah yasa taga aure su fatan alheri angwaye da amare.

Aryan ya raka abokanan shi ya dawo yaga fakhriya
Zaune a inda ya barta tana ta kuka rabuwa da su
Daddy ta da mum nata gashi su mata nisa  baby har yanzu kuka kike yi? Kina ta min asara hawaye pls ki yi hakuri haka nan Ina gani and kuma na yi maki alkawari duk sanda kike so zuwa wurin su da kai na zan na kai ki ki gan su kin ji? Fakhriya tace thank you aryan ya rike hannu ta yace taso muje Na Baki abinci kin ji baby da kan aryan ya ba fakhriya abinci taci ta koshi don dama fakhriya tana so kaza taci kaza sosai ta sha da drink sanan aryan shima yaci fakhriya ta shigar da plate kitchen ko kafi ta dawo ta taran aryan ya wuce side Tasan wanka ya shiga don haka itama ta wuce ta shiga toilet don yi wanka.
Aryan yafi 30min da shigowa daki fakhriya yana jira fitowa chan sai gashi ta fito da ga ita sai towel sai karami a hannu ta tana goge jiki dashi bata taba tunani zata fito taga aryan ba da sauri zata gudu toilet aryan yayi sauri tauro ta ta fadi jiki shi yace Ina zaki gudu kije baby pls let me help you fakhriya kunya kaman ta nitse kasa da kan aryan ya goge mata jiki ya shafa mata cream ya fesa mata sure ya fito mata da wata sexy nite grown ya sa mata yace ta shiga tayi alwala fakhriya tace tayi alwala da tayi wanka aryan yace ok ya dauka mata hijab yace do you need anything in dis room ya nuna daki ta sai fakhriya tace no sai aryan yace ok ya kashe wuta daki ya kamo fakhriya suka wuce side nashi.
Suna zuwa ya sa su suka yi sallah raka'a biyu bayan su iddar da sallah sai ya juyo yana tambaya fakhriya a inda ta saya da karatu Alhamdullilah fakhriya mai addini ce don ta sauke kuma tasan duk abin da Aryan ya tambaya ta akan musulullci aryan yaji son matanshi da kauna ta na shigan shi ta ko ina sai ya daura hannu shi a goshi fakhriya ya karato mata addu'a da ango ke ma matan shi a dare farko kaman haka :-Allahuma inni As'aluka khairaha wa khairama jabaltaha alayhi , wa a'uzu bika min sharri ha wa min sharri ma jabaltaha alayhi.
Bayan aryan ya gama sai ya mikar da fakhriya tsaye ya cire mata hijab ya rugume ta ya  kwantar da ita ya tashi ya kashe masu wuta ya kulle kofa ya dawo ya kwanta kusa da fakhriya ya manno ta da jiki shi
A hankali aryan ya ma fakhriya magana a kunne yace mata are you ready for this night baby?
Fakhriya tace yes ta sake tura kanta a kirki shi tana boye fuska ta aryan ya ce I promise zan maki komai a hankali I love you I love you too aryan yayi fara
Kissing Na wasa sosai aryan ya ma fakhriya sai kan taji yana addu'a saduwa da iyali a chan kasa makoshi shi:-Bismillahi Allahuma jannibina shayzana wajanni bi shayzana ma razaqatana. Aryan na karatawa ya shige fakhriya Amma da kyar don ba karami wuya fakhriya Tasha ba don dare farko ta ne
Dadi da murna baya musultuwa a wurin aryan don ba abin da yake fadi sai Alhamdulillah a ranan suyi barci mai dadi dare da nuna ma juna so da kauna mai dadi mu kwana lafiya angwaye da amare .
Soyayya mai karfi da kwanciya hankali sakani amare da angwaye don ba gidan da zaka shiga baya ka zama rudani ba kace suwa suka fi iya soyayya hankali kowa a kwance yanzu haka ciki ne da su Kowani amarya sai shagwaba da laulayi take fama bayan wata tara Sadiya kwance a kafa Adnan tana zuba mai shagwa ba don ya Hana ta zuwa gida dan nasreen yace ta yi dauyi. 
*************************************************
Innalillahi wa inna ilaihim raji'un!!! Alhaji usman yaji Hajiya Bilkisu fadi da sauri tace an kawo dadi yana nan abuja a asibiti yanzu suka iso asibiti ma zasu wuce Wai mu same su a Nizamiye Turkish hospital da sauri Alh usman ya dauki key mota suka isa asibiti suna zuwa yanda Haj Bilkisu taga baba sai jiki ta yayi sanyi sai ta fara kuka a hankali taje ta same shi tace baba dama baka da lafiya baka fadi min ba da murya ciwo Alh Audu yace mama na nima haka na tashi don shekara jiya jiki na ba dadi ni nasan ma ko irin normal ciwo ne sai gashi har ya
Kwantar dani a kado ni nasan ba zan tashi ba Allah maku albarka kice ma Aryan shi kadai nake so in ya haihu in har na miji ne ya min takwara kinga kenan baza ki yi maraici ba baba ki ya dawo bai kare magana ba tari mai karfi ya yi daga nan aka kasa gane kanshi sai daga baya doctor yace masu ya rasu Innalillahi wa inna ilaihim raji'un Abin da kowa yake fadi kenan baba ya rasu yau juma'at 12:23
Aryan na zaune a palour fakhriya ta tashi zata shiga daki ta dauko waya ta sai kawai tayi missing steps ta fadi ta baya daga kan steps da sauri Aryan ya yi kanta ko kafi ya isa ta fadi kasa a take ta fara nakuda  aryan ya daga ya da kuka fakhriya take cewa baby na fitowa Aryan yace ban gane ba tace Aryan zan mutu baby Na fito min aryan Na fakhriya baza ki mutu ba insha Allah ki ta addu'a  a dai dai da fakhriya ta haihu dan ta na miji  lokaci  karfe 12:23 na ranan gashi yau juma'at da wuri aryan ya kira  mummy Amma bata dauka wa ya sake kiran daddy su sai y dauka ko gaishe shi bai yi ba aryan yace daddy fakhriya ta haihu yanzu nan Ina mummy Ina ta kira ta daddy da murya kuka yace Aryan Allah ya ma kaka ku rasu Daddy yola Innalillahi wa inn ilaihim raji'un abin da Aryan ya fada  daddy yace ka zauna da fakhriya zamu dawo a mai wanka don a sallace shi bayan juma'at aryan da kuka yace Allah jikan shi Allah sa ya huta amin inji dadi aryan yace  bari na kira doctor don a gida fakhriya ta haihu daddy ya ta ma aryan fada anan mummy ta karba waya tace ba laifi su Aryan ba ne baba nane ya dawo don haka Aryan kama baby da aka Haifa huduba da Suna baba yola da sauri Aryan yace toh ya kashe waya don baya  so mummy ta gane yana kuka itama zata cigaba da yi bayan ya kashe waya ya kira doctor ya zo ya yanke cibi aka ma baby huduba da Abdullahi .
Aryan bai bar fakhriya ita daya ba sai da ya gyara ta tayi wanka ya bata abinci taci ta koshi kafi tayi barci don ta huta daga nan ya kira yan gidan su ya shaida masu da ta haihu  mummy fakhriya tayi murna sosai
Tace gobe insha Allah zasu turo wanda zata zauna da fakhriya kafi su zo Anan ne yake fadi mata rasuwa da aka yi tace insha Allah gobe zasu zo Allah jikan shi Allah sa ya huta aryan ya ansa da amin suka yi sallama.
Arman na ma Zulfat mita bata so ci abinci gashi duk ta rame gashi ta shiga wata haihuwa ta yau ko gobe yana ciki magana waya shi tayi ringing ya duba yaga Aryan ne haka kawai yaji gaban shi ya fadi a hankali ya dauki waya yasa a kunne yace hello aryan yace
Ya gida ya Zulfat da dauyi Arman yace lafiya abin nata bashi mamaki don ba haka suka Saba gaisawa da dan'uwa shi ba sai da aryan ya ja nufashi sanan yace Arman baba yola Allah yayi mai rasuwa sanan
Fakhriya ta haihu  kafi aryan ya gama magana Arman ya tashi tsaye yana Innalillahi wa inna ilaihim raji'un baba ya rasu aryan yace ya rasu Arman kayi sauri kazo don za'a mai sallah after juma'at Arman yace a abuja ya rasu aryan yace a danzu a ka kawo shi daga yola bai fi 45 min ba ya rasu arman yace gashi nan zuwa suka yi sallama.
Arman ya juya ya fadi ma Zulfat tayi kuka har aryan yace ya isa haka da ita suka tafi gidan Hajiya Bilkisu don yi ma baba yola sallah.
Bayan sallah juma'at an ma baba yola sallah Alh Audu b yayi jama'a duk da abuja a ka mai sallah kowa Na mai fatan alheri don ance yawan jama'a alhei ne ga mamaci Alhaji Audu B yayi jama'a kowa na so ya rike makara shi don kai shi makwanci shi.

*************************************************
Bayan sadaka bakwai su Haj Bilkisu suka dawo abuja da kwana uku Zulfat ta haihu yarta mai kyau gaske inda yariya taci sunan mama Hajiya Bilkisu wato Hajiya halima Amma ana kira ta da Ismat .  Ismat na da sati daya Sadiya ta haihu itama mace yariya taci sunan mama Sadiya Amma ana cira yariya da Nawal murna wurin dangi ba'a cewa komai a haka mummy aryan ta rage tunani don yanzu ta bar ma Allah komai sai addu'a a Ko yaushe a haka rayuwa ta ci gaba kaman da nasreen ce ke magana tace mummy kowa ya haihu saurani don Allah dubi yanda tumbi nan yake ta girma duk ya isheni Sai kace yan goma zan haifa mummy tayi dariya tace aiya sannu nasreen karki damu zaki haihu ai dama + or - ne so now kin shiga + but insha Allah kin kusa bai ma dace Ahmadi ya ta bari Kina fita ba don karki haihu a hanya nasreen tayi dariya tace mummy Shisa nake yawo da Kayan baby don Ina Jin labour muyi asibiti dariya da nasreen bata gama ba taji baya ta na kamawa tun tana daure wa tace fara mummy baya na mummy tace baya kuma dama yana maki ne? Nasreen tace Wallahi babu ciwo na yau daban ne sun ciki magana nasreen tasa ihu mummy ta rufe baki tana nasreen kiyi salati haihuwa ne bari na kira driver muje asibiti da sauri aka fito da nasreen suka wuce asibiti nasreen na jin ciwo Amma tana cewa mummy pls ku kira min Ahmad don yace yana so na haihu a gaban shi mummy tace ohh zamani yanzu Kina cikin ciwo Amma still sai an kira maki mijin ki  a haka mummy ta kira Ahmadi tace ya same su a asibiti suna isa aka ce haihuwa ne nasreen tafi 1 hour tana labour haihuwa yaki zuwa da haka doctor ta bada shawara a mata CS don twins zata haifa daga mummuy har Ahmadi hankali su a tashe a haka Ahmadi ya sa hannu aka yi ma nasreen CS Alhamdulillah nasreen ta haifi yan biyu mace daya na miji daya Masha Allah murna  wurin dangi ba'a ce wa komai  kwana su hudu a asibiti aka sallame su ba inda bayi da nasreen a yi taro sunan ba taki har Ahmad ya kawo kara ta wurin mummy da kyar ta yarda Amma da cewa tayi bata warke ba a haka zata dinga shiga mutane ba karami buki a kayi ba don a hall musaman aka yi walima suna aka hada da saura tuna dama bayi wani shagali ba yara Masha Allah Duk Wanda ya gan su sai ya sa masu albarka anyi jakukana turare wuta an raba har da su bokati da kana nan plasma tv da su irons duk ba Wanda zai zo yace ya tafi ba alheri duk abin da aka raba da hotonan yara a jikin su biyar mata su uku an masu ango kayan jarirai suyi kyau  maza su biyu an masu nasu anko kaya blue suyi kyau haka iyaye su suma anko suka yi ba abin da ake cewa sai Masha Allah.
Bayan shekara daya small daddy shine sunan da ake kira yaro aryan small daddy ba irin gata da dadi da baya samu don kowa ji da shi yake  duk inda ya shiga zaki ga kowa na so ya tauke shi ga kyau da wayo ga baki shi ya bude da sauri sai shurutu Shisa Ko yaushe yana tare da mummy aryan yana mata surutu
Small daddy ke tambaya mummy kaka haka sunan da suke kiran mummy aryan mummy kaka yaushe ni za a kai ni wuri su ismat da nawal da Hassana da Husain karami mummy kaka tayi dariya tace baba na ko yanzu sai na sa a kai ka sai yayi mata peck yace I love you kaka nah.
Aryan na kwance a cinya fakhriya yana tuna yanda rayuwa ke tafiya Wai shine baba sai yayi murmushi fakhriya tace sweetheart lafiya?
Aryan yace ba komai kawai Ina so ki kara haifa min wani baby tunda mummy ta kwance baba ta.
Fakhriya ta ture kai shi da wasa tace Wai not now yanda nasha wuya nan gaskiya sai nan da shekara biyar dai dai small daddy na da shekara 6 kaga na huta sai ta gudu daki da wuri aryan ya bita yace baki isa ba dole ne yau ki samu min baby ya fara kissing nata tun tana turewa har ta fara biye mai suka fara faranta ma juna rai  aryan na fada ma fakhriya irin so da yake mata fakhriya tace Allah bar mu tare ya hada mu a aljana fiddausi my sweet and lovely husband I love you Aryan yace I love you too.
Alhamdulillah rayuwa mai dadi ta ci gaba da kasancewa a tsakani ma'aurata kowa na kokari ya farata ma dan'uwa rai .
************************************************* Alhamdulillah  na gode ma Allah mahalici da ya nuna min yanda na gama littafi na lafiya mu hadu a sabo littafi na mai suna DACE!!!

GIDA BABBA by mrs MZWhere stories live. Discover now