MAMAYA page 8

891 63 6
                                    

*👺🤡MAMAYA👺🤡*

*NA*

*HAUWAU SALISU*

*MAGA_TAKARDAN KAINUWA CE ✍🏻*


*بسم الله الرحمن الرحيم*

*____________________________________*

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*____________________________________*

07081095452

My Gmail👉🏻
*Hauwausalisu407@gmail.com*

My Facebook 👉🏻
*Hauwa'u Salisu*

My Wattpad 👉🏻 *Hauwausalisu*
https://my.w.tt/P1yNEVRFl3


*MUNA BARAN ADDU'AR KU 🙏🏻DOMIN YARINYAR MU ZAINAB TANA CIKIN JINYA , PLEASE KU SATA CIKIN ADDU'AR KU 🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻* 😢😭

*Shafi na Takwas*

Bilkisu ta dubi Shema'u cikin hawaye tace, "Ban san abin da nayima Mal Aminu ba ya tsananeni bai son ganina cikin makarantar Islamiyyar nan ,,

Shema'u ta goge hawayenta ta dubi Bilkisun tace ,
"Gaskiya yakamata ki faɗi a gidanku a ɗauki mataki kansa domin abin nasa yayi yawa,,

Gaba ɗaya ƴan ajin sun natsu suna jin abin da ya faru cikin haushin lamarin.

"Maganar gaskiya idan ke bazaki magana to mu zamu je muyi gun Malam Surajo yasan abin da ke faruwa dan akwai cutarwa a lamarin gaskiya ,, (inji wasu daga cikin ƴan ajin nasu )

Haka dai sukaita bata haƙuri suna nuna mata idan ya ƙara to tabbas zasu ɗau mataki kan lamarin ko shakka babu .


Tun da ta doso gidan nasu taji hankalinta ya tashi , tana ji a jikinta akwai wani babban lamari dake faruwa cikin gidan nasu , fatanta Allah yasa ta

MAMAYAWhere stories live. Discover now