26

864 57 13
                                    

💔 *TAK'ADDAMA....* 💔

*HASKE WRITERS ASSOCIATION*
( *Home of expert and perfect writers)*💡

   *SLIMZY✍🏼*
_Wattpad@slimzy33_

                   *26*

A Kan kujera ya direta ya kwantar da ita,hawaye ne kawai ya Soma malala a idanuwanta Wanda ita kanta batasan lokacin da ya balle ba,tadaisan cewar tabbas kishi ne kwance a kasan zuciyarta Kuma ba kishin kowa bane face kishin Hanan Dan ko baa fada Mata ba hilal ya hadu da Hanan tunda ga kamshin turaren Arabian oud nan a jikinsa,...shiko hilal kureta yayi da idanuwansa Yana karantar yanayinta,zuciyarsa ke ayyana Masa tabbas yarinyar nan ta fahimci wani Abu to inba Haka ba meyasa take Masa kallon tuhuma meyasa yaga kamar tana sensing wani Abu a tare dashi,?....fuskarsa ya kawo daidai tata suna shakar numfashi juna,idonsa yakai saman kirjinta Wanda kana iya kallon yadda kirjinta yake sama Yana kasa alamar faduwa gaba,...tausayi ta basa yasa hannunsa Yana share Mata hawayen tare da yawo da yatsansa Akan fuskarta zuwa lips dinta,Bai daina kallonta ba itama shi take kallo,yadda yake yawo da hannunsa a fuskarta yasa tsigar jikinta tashi,ji takeyi tamkar kiyashi nayi Mata yawo a jiki,...rufe idanuwanta tayi Bata iya jure kallonsa hakan ya bashi damar maida bakinsa dai dai kunnenta Yana hura Mata iska a kunne yanayi Mata yawo da hannunsa a gefen wuyanta....wani Abu taji ya tsarga Mata batasan lokacinsa takai hannunta tana shafa kansa ba ta zame hular dake kansa tana tura hannunta cikin gashinsa...cikin minti goma dukkansu sun fita hayyacinnsu hilal dakyar yake sauke numfashi saboda dama dai a sama yake Hanan ta Gama kunnasa dik cikin wani yanayi yake Jinsa hakan ya bashi damar hayewa sanan jikinta ya kankameta tsammm ya tura kansa cikin wuyanta Yana sauke numfashi a. Hankali Yana lasar wuyanta da harshensa,...yadda takeyi ya tabbatar Masa da tanajin abinda yakeji Dan Haka be saurara Mata ba ya tura hannunsa cikin rigarta ya Shiga Yi Mata wasanni Wanda tunda take Bata tabajin wanan yanayi ba,...gabaki daya ya kashe Mata jiki motsin kirki janan ta kasayi sai sauke numfashi da takeyi saboda yadda ya kunnata gaba daya...d'ago jajayen idanuwansa yayi ya kalleta itama idanuwanta sun kankance,.. dakyar ya yunkura ya sunkuceta yayi daki da ita....

  Be direta ko inaba sai Kan gadonta ya karasa zare rigar jikinta ya rage daga ita sai bra a jikinta ya rungumeta jikinsa yasa hannu ya cire maballin braziarta ya zare ya Shiga sarrafata Yana tsotsan kunnenta...Babu inda baya Kai bakinsa a jikinta Yana tsotsa Amma beyi gigin Kai kansa kasanta ba Haka suka cigaba da gudanar da soyayya Mai ratsa zuciya gabaki daya hilal ya fita hayyacinsa babu abinda yake bukata sama da kwanciya da ita Amma bazai iya ba saboda Hanan Koda zai kusanci janan sai ya kusanci Hanan tukunna...

  Gabaki daya nipples dinta ciwo sukeyi saboda yadda Tasha murza a hannunsa kusan awa daya suna Abu daya dakyar ya kyaleta ya rungumeta tsammm a jikinsa Yana sauke numfashi....kwanciya tayi lamo a jikinsa tana sauraren bugun zuciyarsa...cikin sarkakkiyar murya yace "janan....I ammm sorry kinji plssss "...yadda yake sauke numfashi yasa ta d'ago ta rufe Masa Baki tana girgiza Kai idonta cike da kwalla...tasan abinda yake nufi wato bazai iya kusantarta ba?..saboda matarsa ko me?..cije lebenta tayi ta motsa kadan saboda yadda jikinta ya mutu ya Kara kankameta Yana Kai hannunsa kirjinta....

*********
"Hanan Wai yau lafiya kiketa farin ciki haka kamar anyi Miki albishir da gidan aljannah?ga wata kwalliya da kikasha ta musamman?kodai hilal yazo an sasanta ne?"...murmushi Hanan ta sauke tana gyara zamanta hade da jingina da jikin kujera ta sauke numfashi,

"Kedai Bari maman samha ko kinsan jiya da mukaje kaduna na raka afee registration na hadu da hilal?"...wata irin dariya maman samha tayi cike da zolaya tana gyarawa samha zama jikinta da take Bata nono,
"Kice kawai kinga saanyin idaniyarki Rabin jikinki jinin jikinki shiyasa gabaki daya kiketa faraa haba Hanan ai wanan murmushi da yaki karewa akwai magana"..rufe Ido Hanan tayi cike da kunya tana dariya kasa kasa,..itama maman samha dariya takeyi,ta bude Baki zatayi magana wayar Hanan dake Kan kujera ta Soma ringing ..da sauri Hanan ta dauka tana ganin number ta kalli maman samha itama kallonta tayi tana murmushi "dauka Mana Hanan kada ta tsinke"..

TAK'ADDAMAWhere stories live. Discover now