33

728 42 3
                                    

💔 *TAK'ADDAMA...💔*

*HASKE WRITERS ASSOCIATION*
( _Home of expert and perfect writers)_

          *SLIMZY✍🏼*
_Wattpad@slimzy33_

                  *33*

Zama hilal yayi gefen gadon ya Kura Mata Ido yadda take kuka kadai ya sanyaya Masa jiki,Haka kawai yakejin tausayinta musamman yau da ta dawo gidanta ta tarar da wata a ciki,bashida zabin daya wuce hakan Dan shine umarnin abbah be Kuma da yadda zaiyi hakanan zai rungumi kaddararsa ta zama da Mata biyu,

Gefenta ya matsa ya Kira sunanta cikin wata irin murya tattausa "Hanan"...yace hade da kallonta cakkk ta tsaya da kukan Jin yadda ya Kira sunanta yasa ta d'ago daga kwanciyar da tayi fuskarta sharkaf da hawaye tayi jajir ya Mika Mata hannuwansa alamar yazo...Babu musu ta matso ta fada jikinsa tana sake sabon kuka,runguneta yayi sosai yayi kissing goshinta ya Shiga shafa Mata Kai Yana bubbuga bayanta "is ok hanee kefa jaruma ce umm?kukan na menene ?banaso kinamin asarar hawayenki Hanan...digo daya na hawayenki banason ganinsa zuciyata tana sosuwa nakanji zafi a cikinta Wanda ya zarce garwashun wuta ke kanki kinsan Ina sonki haneee banida yadda zanyi ne,Dani dake dukanmu mu rungumi kaddarar data samemu shine mafita"maganar yakeyi tamkar zayi kuka gabaki daya tausayi take bashi dago fuskarta yayi ya share Mata hawaye ta kalli kwayar idonsa tana iya hango tsantsar kaunarta da soyayyarta kwance a cikin idanuwansa ,ga kwalla da ta ciko a idonsa wadda da zarar ya matsa idonsa to tabbas saita zubo....

Kad'a Mata Kai yayi alamar tabar kukan "ya Isa Haka kiyi shiru kinji banason kuka kinji yadda jikinki yayi zafi saboda kukan da kikeyi umm?"

"Nadaina kukan bazan sakeba"murmushi yayi "Allah yasa hanee"
.itama murmushin tayi tana gyara towel dinta ya ruko towel din zai cire ta rike hade da hararsa "ni kada ka ciremun towel"

"Sai na cire saboda Ina bukatar ganinki a Haka ki tsaya tsaye a gabana inganki"ya kashe Mata ido ta rufe fuskarta da hannuwanta Tana dariya...sosai yaji sanyi a zuciyarsa ganin Hanan na dariya Aiko Bata Ankara ba taji ya zare towel din a jikinta ya Mike ya ruga yayi hanyar toilet Yana dariya...
Zero Ido tayi ta kalli kanta Babu komi jikinta ta Mike tabishi ya Shiga zagaye dakin Yana dariya Yana karewa jikinta kallo..."nidai ka bani towel Dina habeeb kabani...kagani fa nibanso sai kallon jikina kakeyi Kuma Babu Kaya"kamar zatayi kuka ta tsaya tsaye,

Nunata ya shigayi da yatsa Yana dariya "to aini Haka nakeso keda nace kicire kawai ki tsaya in kalleki just for 2 minute kika ki gashinan ai kina bina Ina kallonki inajin Dadi Haka nakeso dama"

Hararsa tayi ta juya Masa baya alamar tayi fushi...tsaye yayi Yana kallon hips dinta da shape din jikinta Mai daukar hankali ya shagala Yana kallo ita ko a Dole tayi fushi kusan minti biyu tana tsaye Tana jiransa ta juyo da niyyar Masa magana taga yadda yake kallonta hankalinsa ya tafi ta taka a hankali ta rungumesa ya kankameta Yana sauke numfashi kissing dinta ya shigayi a wuya Yana Wasa da breast dinta tana Kara manne Masa a jiki,

   Lalubo kunnensa tayi ta rad'a "Masa inajin yunwa fa"...matse breast dinta yayi tai Yar k'ara Wanda har parlor Ana jinta ta Kai Masa duka ta warce towel dinta tana tura Baki "mugunta Koh?"idonta sunyi jajir,

Dariya yayi ya karaso gaban mirror ya zauna ya dorata a cinyarsa ya Shiga shafa Mata Mai a jikinta ya rungumeta sosai yana shafa Mata Mai Yana Kai Mata kiss tana dojewa suna dariya a Haka suka Gama,

Ta tsaidashi "dakata in Ciro kayan da nakeso insaka Dan inajin zafi gaskiya" ..shiko tsaye yayi yana kallonta dik inda ta gilma Yana binta da kallo Komi nata shaawa yake basa uwa uba ga tausayin ta da yakeji...gajiya yayi ya zauna gefen gado Yana jiranta....

Ta gabansa ta wuce gaban madubi tana sanye da bakin wando three quater Mai stones a gabansa da rigarta blue armless Mai shegen kyau wadda ta Kama jikinta sosai ....murmushi kawai hilal yakeyi Yana kallonta yadda ta warware gashinta tana tajewa a gaban madubi ta bude Jakarta ta Ciro blue ribbon ta Kama gashinta dashi tasaka head band a kanta Mai tambarin H da hrt a gefe blue ta Dan jashi baya... shagala yayi da kallonta yasa ta Hura Masa iska tana dariya ,cikin sigar tsokana yace "kinyi kana da Hanna Montana" ta Kai Masa duka yayi waje Yana dariya ta biyosa tana nata dariyar,

TAK'ADDAMAHikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin