complete page 3

241 11 0
                                    

•••••••••••••••••••••••••••
             💐💐
                🐚
        🐚🐚🐚🐚
  🐚🐚 ༼۝༽🐚🐚
    💐༼۝༽༼۝༽💐
   *YAN' SARAUTA*
         💐 *3*💐
   🐚🐚🐚🐚🐚🐚
          🐚🐚🐚
               🐚
             💐💐
      ••••••••••••••••••••
*_BROUGHT TO YOU BY DANCING FINGER TEAM TOGETHER WITH GO 4 THE BEST TEAMS✍️✍️_*

*CLEVERS WRITERS ASSOCIATION*

*🙋_NA HAJJARA MAMI NATTYGIRL_💃*

*Wattpad@ HAJARAMAMI20*

Dube dubenshi doctor Francis yayi sannan ya kalli sarkin abdulrahaman din, gaskiya condition din ba wani Babba bane Amma duk da hakan zaa kawo ta asibi Koda gobe zanyi checking level na brain condition nata Amma Ina ganin batai losing memory Bata complete ba kaga akwai tabbacin zata Sami sauki Nan kusa, saboda haka a din tuna Mata abun da ya faru a baya hakan zai taimaka In Allah Amma duk da hakan goben a kawo ta,.
   Waziri ne ya karba insha Allah doctor mun gode gobe za muzo da safe in Allah ya kaimu,ok ya fada tare da daukan briefcase nashi yai gaba masu gadi sukabi bayan shi,.
    Kallanta sarki abdulrahaman yayi, ki kwanta ki huta za muyi magana gobe lokacin sallah yayi, jijjaga Kai tayi Amma batace komai ba suka fice.
    Kallan sajida da sayyada kausar tayi sannan ta mike ta fara zaga dakin nata, suna biye da itta.
    Wani littafi ta gani ta Dan dube sai kuma ta rufe ta duba can ya duba can,.
  Sayyada da ce ta kalli sajida akan Tai Mata magana take ta kwanta, Shan gaban kausar din tayi, ranki ya dde kina bukatar hutawa Dan Allah kije ki kwanta, kallan sajida Tai sai kuma taji kanta ya Sara tana San tuna Abu Amma ta kasa hakan yasa ta rike kanta, da sauri suka matsa kusa da itta hankalin su ya tashi, rike hannunta sajida Tai ta zaunarta a Akan gado sannan suka zube kasan gun, kallan su Tai sannan ta kalli sajidan
  Kamar na sanki ko, sosai sajidan taji dadi eh mana ranki ya Dade aunty sajida Ni baiwar kice tun Ina yarinyar nake gunki a matsayin baiwa koba komai naji Dadi da kika tuna Dani sayyada Kuma Saida kikai shekara goma 18 aka kawo ta Muke tare, murmushi Tai da gaske ya nake a wannan lokacin,?
  Mikewa sajida Tai ta dakko wannan littafin ranki ya Dade aunty kausar Dan kin manta ne ke burinki kiga kina Zane wannan duk littafin da kikai Zane a ciki tun kina yarinyar har zuwa lokacin da gimbiya mama ta sanar dake auren da take San hadaki da yarima Khalil na masarautar jadarwa a kaduba sani da sanar Miki jiya kika gudu har kika Hadi da accident ranki ya Dade Dan kin manta ne Amma insha Allah Zaki tuna,.

  Littafin ta karba ta fara dubawa zanene a farkon irin zanen Yara dinnan har Kuma nasu flower dadai sauran su Amma zanen wata yarinyar da wani kamar kanwa da Yaya yafi yawa kallan sayyada Tai dukni ni na zana wannan? Eh sayyada ta fada tana murmushi, sajida ta karba ai duk sanda kuka zauna da Mai martaba wato yayanki indai aka kika dawo sai kin zana, masila kamar in kuka hau Doki tare, kukai wasan wuka tare kallo tare toh in kika dawo kina zanawa, Nima har na kowa kin manta aunty kausar, murmushi Tai karki damu Zan tuna insha Allah, ci gaba da bude littafi Tai, idonta ya sauka kan wani Zane na littafi da bangonshi yasha zanen flowers a jiki,.
  Kallan zanen Tai sosai tunani ta fara sanda yayan ta ke sanar mata, wannan littafin shine burina na San zuwa JADARWA PALACE kanwata a nanne Zan tabbatar da ainin me ya faru a can baya kausar Amma bana tunanin Zan iya cika burina saboda Ina a matsayin sarki na garin Nan ba ta yadda zaai na je bincike da da kaina Amma Ina tunanin Nemo wani in bashi wannan aikin kausar was kike ganin zai mun? Murmushi Tai Yaya was zaima da ya wuce Ni kallan ta sai kuma yai murmushi kinsan littafin maye wannan ya kunshi tarihi da yawa a ciki Kuma ba inda zai samu tsaro sai a masarautar jadarwa shi yasa aka kaishi can din Amma Abun da yake cikin shi tarihi ne na masarautar Nan KATAGUM PALACE da GABIR PALACE masarautar kanwar gimbiya mama kenan Amma Allah ya Mata rasuwa toh akwai Abun da itta kanwar maman kafin ta rasu ta rubuta a ciki ta ajjiye sannan da ta Gane kashe tan ake san Yi ta Kai JADARWA PALACE ta ajjiye Kuma tace iya jininta ne zai iya Shiga gun har ya ga wannan littafin matsalan da aka samu kenan Amma kanwata Ina matukar bukatar littafin Nan, toh Allah ya sa ka mallekeshi Yaya Abun da ta fada a lokacin kenan Amma itta tasa a ranta zata Nemo Mai littafin Nan Koda zata sadaukar da ranta be.

  Dawowa daga tunanin ta Tai sanadin tabatan da sajida Tai a kasan littafin ta rubuta burin yayana, sayyada ce ta karba aunty kausar sanda kuka zana wannan littafin muka tambayeki dalilin zanashi kika ce Mana Kar mu sake tambayar ki burin kine kin ga muma bamu San komai game dashi ba, jijjaga Kai Tai sannan ta rufe littafin ta ajjiye shi ta kwanta hakan yasa suka mike Suma suka koma inda suke kwanta saboda Babban dakine a dakin suke kwana saboda da tsaro wannan kenan,.

  Kallan Waziri sarkin abdulrahaman yayi, waziri bana San zuwan kausar masarautar jadarwa akwai matsala indai har ta Gane cewa niba yayanta bane uwa daya uba daya ba Ni bansan yadda zanyi ba itta kuma gimbiya mama kwata kwata Bata hango wannan din duk da Abun da take mun Amma ai mahaifiya tace dole Ina santa indai har kausar taga wannan littafin akwai matsala waziri, shi yasa nace Mai zai Hana a tura yata a matsayin sarauniya kausar din ranka ya Dade, murmushin takaici yayi ba zaka Gane ba kana tunanin itta gimbiya mama zata yadda ne ai ittace matsalan, yanzu Mai martaba ka kwanta zuwa gobe zaai magana insha Allah, shikenan ya fada tare da jijjaga Kai wannan kenan,.

Kallan gimbiya mama jakadiya tayi ranki ya Dade Naga tun dazu ranki a bace kiyi hakuri Dan Allah, hmmm jakadiya kenan kwata kwata abdulrahaman baisan meke Mai ciwo ba Ina tsara Mai yadda zai zauna akan mulkinshi Amma baya gani ya dauki yarinyar tambakar kanwarshi ta gaske baisan indai ta gano gaskiya zata iya kashe shi ba Ina da plan Dina na turata JADARWA PALACE auren Khalil yadda yake wannan yaron bazai yarda ya aureta ba, Kinga ai Dole a dawo Nan a nanne na tsara komai nawa ta yadda zaa kashe ta inma Kuma Bata dawo ba daga masarautar GABIR ma zaa je har can din a kashe ba shikenan ba ba Wanda zai zarge mu Amma shi bai Gane ba, kallanta jakadiya Tai toh gimbiya Mai zai Hana ki sanar Mai da Shirin ki, kallanta Tai kallan Baki da hankali kina tunanin zai amince ne tab,.
Yanzu kije a sanar cewa gobe zaa shirya tafiya aure can din Dan Dole mu zamu can haka na tsara Kuma haka zaai, an Gama ranki ya Dade ta fada tare da mikewa,.

Sorry for the typing error

*Bana San amfani da sunan masarautar gari shi yasa nake amfani da wadannan sunan please,*

MASARAUTAR JADARWA KADUNA
MASARAUTAR KATAGUM BAUCHI
MASARAUTAR GABIR JOS

Dedicated to you
*Mariya abdulrazak together with Maryam dahiru*

By hajjara Mami Natty girl

YAN SARAUTAWhere stories live. Discover now