15

81 9 2
                                    

•••••••••••••••••••••••••••
             💐💐
                🐚
        🐚🐚🐚🐚
  🐚🐚 ༼۝༽🐚🐚
    💐༼۝༽༼۝༽💐
   *YAN' SARAUTA*
         💐 *15*💐
   🐚🐚🐚🐚🐚🐚
          🐚🐚🐚
               🐚
             💐💐
      ••••••••••••••••••••
*_BROUGHT TO YOU BY DANCING FINGER TEAM TOGETHER WITH GO 4 THE BEST TEAMS✍️✍️_*

*CLEVERS WRITERS ASSOCIATION*

*🙋_NA HAJJARA MAMI NATTYGIRL_💃*

*Wattpad@ HAJARAMAMI20*


Shiru yayi Yana tuna wannan dare Wanda ya kasance Mai na madamar shi har abada, ruwa ake sosai a wannan Daren ga wata tsawa da ake saki Wanda take sa gida girgiza, rike ta yayi Yana hawaye sosai hadiza kiyi hakuri karki tafi ki barni bazan iya rayuwa babu ke ba, duk jini a hannun shi.
   Murmushi tayi na Dole Ina saka masoyina Amma Zan mutu yazu Banda lokaci sosai Ina San Zan fada maka magana ranka ya Dade, sosai tari ya taso Mata Wanda ya Kara daga hankali Mai martaba din kiyi shiru hadiza zansa a Kira likita, girgiza Mai Kai tayi bana so Mai martaba bana San asirin ka ya tuna Ni yanzu Banda sauran lokaci, sake rike hannun nashi Tai sosai Ina San ka daukar mun alkawari, yarima Khalil kwata kwata baya San mulki na sarauta Amma Ina Jin tsoro an sashi a gaba ko bayan raini ka bashi wani matsayin da zaisa ya kasance cikin kariya da rashin takura wannen shine Abun da nake bukata daga gare ka Dan Allah,sosai yake hawaye Yana jijjaga Mata Kai murmushi tayi tana salati a bakinta sannan Allah ya dauki Abun shi, sosai ya saki wani kuka kamar karamin yaro,.
  Dawowa yayi daga tunanin nashi idonshi duk ya ciko da kwallah, kallan tsohun yayi Ina San zanje in ziyarci kabarin hadiza, azo a rakani ya fada tare da mikewa kallanshi tsohun yayi cikin tausayawa Amma ranka ya Dade kamar baka Jin dadi? Aa bakomai ya fada tare da ficewa aka bishi a baya jijjaga Kai tsuhon yayi.

   Tun isar mai martaba ya hango yarina jabir a gun Yana Mata addau shima adduar yayi kusan tare suka udar shida jabir din gai dashi jabir yayi ya amsa tare da fadin me kake a ana? Murmushi yayi ranka ya Dade na kowawa mama ziyara ne yau zagayowar mutuwar ta kallan kabarin yayi Taya Zan manta da karamcin mama ta rike kamar danta a sanda nake da bukatar mahaifiya shi ya sa a kullun nake Mata adduar Allah ya gafarta mata, ameen sarkin ya fada idonshi na kawo hawaye Kuma Ni na dauki alwarin kula da Yaya khalil kodan Abun da mama tamun,.
  Da haka ya tafi ya bar Mai martaba agun, ba wani kuzari a tattare dashi ya karaso gun ganin mahaifin nashi ya sashi hade Rai tare da tuna wannan ranar, bazai taba mantawa da ranar ba Yana kemanin Dan shekara 15 wani dare ana ruwa tsawa da idonshi yaga sanda mahaifin nashi ya cakawa maman tashi wuka har sai biyu hannun shi duk jini cikin tashin hankali ya furta mama.
  Dawowa yayi daga tunanin nashi sannan ya go ge kwallar shi tare da hade Rai ya karasa kusa da mahaifin nashi, ranka ya dade me kazo Yi Nan? Kallan shi mahaifin nashi yayi ziyara na kawowa mahaifiyar ka Kuma matata wadda na fi so, murmushi takaici yayi wadda kafi so shi Yasa ka kashe ta da hannun ka Kai amfani da harshen ka wajen shawo kanta sannan ka kashe ta baya da haka ka auro wata? Haba Khalil nifa mahaifin Kane me yasa ba Zaka Gane bayin na bane? Taya Zan Gane haka bayan da Ido na naganka San ka kashe ta juyar da Kai yayi Ni ba wannan ba ranka ya Dade zaka iya tafiysa saboda zuwanka zaiya indinga Jin mahaifiyata Bata Jin Dadi Dan Allah ka tafi,.
Kallan shi baban nashi yayi Allah ya Gani Yana San yaron nashi sosai saboda shidin tsatson hadiza ne matar da yafi so shi Yasa duk irin magana Mai zAfi dazai fada Mai Bata damun shi iya kaci ya barta iya ranshi, baice komai ba ya fice kawai.
  Addau yaiwa mahaifiyar tashi sannan ya zauna ya dinga rusa kuka kamar yaro, Allah sarki,.
   Kallanta hafsa Tai ranki ya Dade zancen wannan littafin a mension din marigayiya hadiza matar sarki ne na yanzu wadda yafi so Kuma mahaifiya ga yarima Khalil Wanda Zaki aura, kallan hafsa Tai sai kuma ta tabe Baki Wanda Zan cinye gasa dai daga Nan in tafi in barshi da Sona a zuciya, murmushi hafsan Tai nasan Zaki iya Amma yanzu saiki fadda Mana ranar da zamuje Nemo littafin, kafin ta Bata amsah wata Mai aiki shop din ta karaso kallan su Tai ga yarima Khalil Nan yazo tana fada musu ta fuce, kallan kausar hafsa Tai dama nasan zaizo yakan zuwa Nan duk dare a Rana irin ta yau.
  Yana tsaye a wajen wasu flower Yana kallan su Amma azahirin gaskiya zuciyan shi tayi nisa a tunanin maman shi, kare Mai kallo tayi yasha shadda Ash da Aiki coffee a jiki hakama hularshi sai iPhone dinshi dake hannun shi.
  Karasa Tai sannan tace Ina Miki gaisuwa ranka ya dde juyowa yayi ya kalleta sannan yai murmushi, yau dai nazo insha hadadden coffee din da akace hannun Nan ya iya, murmushi Tai tare da kallan shi baka da matsala ranka ya Dade a gaban kama zaa hada shi,.
Wani table ne Dan madaidaici da head na gas a ciki ta kunna tare da daura karamar tukunyan Yana kallo ta fara hada coffee din tasa wannan tasa wancan kallan yake gaba daya ya koma kan face nata kyakkyawa ce sosai ta ajin karshe ganin zata dago yasa yai saurin dauke Kai murmushi Tai Dan tasan itta din kallo.
   Duk wani coffee da kausar ta hada shi da hannunta ya kaude duk wata damuwa data takura mutun mudin ya tsaida da mine nashi gu daya, murmushi ayi Jin yadda take yaban kanta, Mika Mai Tai a cikin glass cup din ya karba tare da Sha, wani murmushi ya saki tare da kallan ta idonshi cikin nata gaba dayan su Saida sukaji wani Abu hakan yasa duk suka dauke Kai, da mamata tana Nan da kaiki zanyi ki Mata wannnan coffee din bana mantawa Ina yaro tana San coffee sosai, murmushi Tai Allah sarki ba komai kawai kaidai ka manta da baya Kai facing future naka presents not past,.
  Ba tare daya ce komai ba ya kalli gun da wata game da suka sa ake Yi a shop din na dutse in ka hada hudu kaci, kin iya waccan game din ? Daga Mai Kai tayi alaman eh Dan duk sai taji tana San dauke Mai duk wata damuwa tashi,.
Sun dauki wajen 30 minutes suna game din, kallan ta yayi yai murmushi bansan me yasa kike ta Bari na Ina ci ba? Ai kasan in mutun Yana cikin damuwa sai karka daura Mai wani Abu saika Mai uzuri, Kuma in kwararre ya hadu da kwararre kaga sai su Zama kwararru, murmushi yayi tare da kallanta yanzu ni kike yabawa ko kanshi kanki kike yabawa? Kallan shi Tai zata bashi amsa ta wani yayo kansu da wuka a hannun kafin tai magana har ya karaso tare da daga wukan zai caka Mai ta baya Amma kafin yakai ga hakan sai taga ya fadi agun a kasa bodyguard na Khalil dinne Ashe mutane suka da yawa suka yo kansu guda daya ne bodyguard din Amma yai ta fadan dasu.
   Kallanta Khalil yayi yai murmushi tare da ci gaba da game din tayi mamaki da ko a jikinshi Bai nuna ya damu ba haka suka ci gaba,.
  Ganin wani yayo kanta yasa baisan sanda ya riko hannunta ba tare da jawota kusa dashi Yana wancan wani naushi, ba itta ba hatta shi Saida ya Shiga shock ganin ya taba ta ba abun da ya faru,.
  Haka suka cinma wadan can Yana rike da itta har Saida suka Kama su gaba daya zuwan jabir kenan, idonshi ya sauka kan yayan nashi rike da itta ya zuba mata Ido itta shi take kallo hankalin yayi nisa jabir ya katse tunanin tare da fadin yya yanzu kana iya taba Mata ba abun da ya faru,da sauri suka dawo daga tunanin yai saurin sake ta, kallan jabir yayi muje ya fada tare da ficewa da sauri ta sauke ajiyar zuciya, hafsat dake gefe Tai murmushi, sallama taiwa hafsa din saboda itta kadai tazo yau Kuma gari ya fara duhu,.
  Tafiya take Amma tana ji kamar binta ake a baya hakan yasa ta juya ba kowa Yana juyowa taga wasu da mask a gabanta juyawa baya Tai taga wasu sun zagaye ta, kamata suke San Yi Amma ta fara kowawan kwatar kanta ganin zata Bata musu time yasa wani sauke Mata wani duka akai har ya jawo jini na fita daga hancinta, da sauri  yai parking motan ya fita yai saurin tare a jikin suna ganin shi suka juya suka gudu, kallanta yayi harta Suma, kyakkyawan saurayi ne handsome guy ciki suit din Kaya.

Am back

By hajjara Mami Natty girl

YAN SARAUTAWhere stories live. Discover now