13

122 15 0
                                    

•••••••••••••••••••••••••••
             💐💐
                🐚
        🐚🐚🐚🐚
  🐚🐚 ༼۝༽🐚🐚
    💐༼۝༽༼۝༽💐
   *YAN' SARAUTA*
         💐 *13*💐
   🐚🐚🐚🐚🐚🐚
          🐚🐚🐚
               🐚
             💐💐
      ••••••••••••••••••••
*_BROUGHT TO YOU BY DANCING FINGER TEAM TOGETHER WITH GO 4 THE BEST TEAMS✍️✍️_*

*CLEVERS WRITERS ASSOCIATION*

*🙋_NA HAJJARA MAMI NATTYGIRL_💃*

*Wattpad@ HAJARAMAMI20*

*Maman jenior wannan page dinkine na Baki shi kyauta🤞🤞🤞*

*Pretending and misunderstanding scene*
     '''itta kadai ce macen da nake Dan ragawa I don't know why?'''
Kallan shi Tai sannan ta riko hannunta ta kallah sannan ta sake kallan shi, shikenan duk da naji ance you're fan of coffee naso ace da wannan hannun nawa ta dago hannun na maka wani coffee da baka taba Sha ba Amma ya zanyi ba yadda na iya tunda yanzu Dole Zan sare hannun duk Dan in samu daukan nafisa Dole zanyi haka, kallan guard nashi Tai bani wannan addar taka ta fada tana kallan sword din dake makale a kugunshi, kallan guard Ashu khalil yayi kawo mtaa wannan wukan ba musu kuwa guard din ya kawo ta kuwa karba,.
Hannun nata ta daura akan table din dake kusa da itta ta daga sword din with full confidence zata sare hannun nata zata datsa kenan yai saurin rike hannun nata dake rike da addan Dan Bai dauka da gaske take ba, karban addan yayi Yana kallanta sannnan ya wullawa guard nashi Dan Saida ta tsorata ta dauka sare Mata Kai zaiyi, murmushi yayi kawai ya raba ta gefenta ya fice da sauri yarima jabir ya bishi ya fadin Yaya ka jirani,.
Wata babbar ajiyar zuciya ta sauke Dan ta bala,in Gama tsurewa.
Ficewa yayi daga gun gaba daya,ittama ta sakko kallan magajiyar tayi toh yanzu dai nasan nafisa Bata da wani daraja a wannan gun naki Kuma Ina da kusanci da yarima Khalil tunda tamai Abu na batanci ba Wanda zai sake nemanta saboda haka Zan siyeta a nawa Zaki siyar mun da itta kuma ki sani ba wani daraja gareta ba, murmushi Tai ba komai ki kowa dubu dari biyar, dubu dari Zan bayar,aa gaskiya bazan bada itta Wannan kudin ba yayi kadan, ok ta fada sannan ta kama hanya zata fice magajiyan Tai saurin Shan gabanta naji Amma dubu dari biyu Zaki bayar daga haka ba ragi,ba musu ta dakko ta Mika Mata sannan ta rike hannun nafisa suka fice, direct tea shop nata suka wuce,.
Kallan nafisa Tai kiyi hakuri da wannan kudin nasan zakiji ba Dadi ana ta wani cinikin ki kamar Kaya, aa ba komai ta fada sannan ta zube a kasa nagode sosai da kika fitar dani da ga wannan gun badan ke ba da tuni Ina cikan wani Hali na gode sosai Kuma kimun tambaya duk Abun da kike so Zan fada Miki indai na sani, murmushi Tai tare da dagota sannan ta nuna Mata hafsa wannan ittace hafsa Mai Nan gun kallan hafsa Tai wannan nafisa kenan wadda zata dinga Mana kidan gargajiya anan kenan Kuma bata da inda zata hakan yasa nace ta zauna anan, murmushi Tai sannan ki da zuwa,.
Zama sukai sannan kausar din ta fara Mata tambaya mahaifinki da ya zauna a masarautar jadarwa Kuma yasan labari game da littafin Nan ko kinsan inda yake littafin? Eh nataba ji a gun mahafina cewa littafin Yana secret gu a cikin masarautar jadarwa din Kuma ba a iya bude gun mutane da yawa daga wata masarautar sunzo akan littafin Amma Allah Bai Basu ikon shiga su dakko ba, kuma yace mun da wannann littafin ne zaka San tarihin masarautar jadarwa,katagun da gubir palace da yadda ma zaka fuskan ci masarautar gabir sannan kasan sirrin sarki salmanu na masarautar gabir kinsan shi daban yake bashi da kirki da Imani akwai zamunci sannan Yana da tsafi sosai shi yasa kowa kesan ganin bayanshi,. Iya Abun da na sani kenan Kuma wataran mahafina yasa aka sumar Dani sannan dana farka na ganni a wannnan gidan karuwan ban Kara ganin shi ba,.
Ajiyar zuciya kausar din ta sauke na gode da wannan ma dana jiga gunki, bakomai nice da godiya,.
       **************
Kallan shi yarima jabir yayi Yaya Khali baka tunanin wannan Abun duk yarima Ibrahim ke hadawa kaga Bai kamata mu bar mutuwan tsohunnan a haka ba, wannan matar Kuma da gani ba ruwanta Bata San komai ba, murmushi Khalil yayi Kai kake ganin Bata San komai ba wannan yarinyar da kake gani Bata da sauki Bata fadan karya Kuma Bata fadan gaskiya saboda haka karka yabe ta, wannan yarinyar tana Shiga mun hanci a dukunkune ni itta kadai ce macen da nake Dan ragawa I don't know why, murmushi yarima jabir yayi kodai kodai, wata harara ya bashi hakan yasa ya mike ya fice,.
Darene ne wajen 8:30 sayyada tana kitchen na bangaren su ta dakko ruwa, madam dake waje taja kofan ta rufe sannan ta dakko wani ice da wuta a jiki ta wulla gun da kero agun aikuwa kofan tahau ci da wuta, sajida ta hau buga kofan Tana waye wannan? Ganin wuta yasa ta tsala uban ihu tana fadin a taimake Ni, tuni gun ya hargitse ana ta diban ruwa Dan kashe wutan,.
Kallan sajida safiyanu yayi har yanzu sayyada Bata dawo ba ga sarauniya kausar ma Bata dawo ba, ihun da suka ji ne yasa safiyanu tsayar da wata Nan take fada mun kitchen ne yake wuta, kallan shi sajida Tai sayyada na can, ki Shiga ciki ki jirani zanje In duk Kar ki fito Kuma Kar ki Bari aga fuskan ci, jijjaga Kai Tai sannan ta koma saki ta rufe kofan,.
Sosai ake zuba ruwa a wutan Amma safiya Yana zuwa yashiga kawai a hakan,.
Mubarak ne shida fadawa suka nufu part din madam dake bakin kofa suka hada Ido tamai alaman komai yayi dai dai, kallanta yayi ance wuta naci shine aka ce muzo mu kula da lafiya sarauniya kausar,Tam ta fada tare da Basu hanya suka wuce, wani ya shigo fuska a rufe suka hau fada shida Mubarak din har Saida suka shga dakin kausar Wanda fuskan shi a rufe ya buga Mata Abu ta fada sumammiya sanna yasa abu ya rufe kofan saboda Kar fadawan su shigo, Yana Gama hakan ya fice yabar Mubarak din da sajida a sume wadda sukai tunanin kausar ce.
Cire Kaya yahau Yi sannan ya daga murya Yana fadin ranki ya Dade maye haka? Wannan fa ba halin ki bane, na waje kuwa Fadi suke mun kasa bude kofan,.
Dawowan kausar kenan ta kofar baya ta ga wanna da fuska a rufe shi baima Lura da itta ta kwala Mai wani Abu dake gun a ajjiye ya zube agun sume,da sauri ta karasa Shiga Jin haya Niya, tana Shiga taganshi yana San Shirin cirewa sajida Kaya ai kuwa ba Shiri ta dauki Abun flower ta kwala Mai ya sume a gun sannan ta zubawa Sajida ruwa ta farfado.

By hajjara Mami Natty

YAN SARAUTAWhere stories live. Discover now