14

67 9 0
                                    

•••••••••••••••••••••••••••
             💐💐
                🐚
        🐚🐚🐚🐚
  🐚🐚 ༼۝༽🐚🐚
    💐༼۝༽༼۝༽💐
   *YAN' SARAUTA*
         💐 *14*💐
   🐚🐚🐚🐚🐚🐚
          🐚🐚🐚
               🐚
             💐💐
      ••••••••••••••••••••
*_BROUGHT TO YOU BY DANCING FINGER TEAM TOGETHER WITH GO 4 THE BEST TEAMS✍️✍️_*

*CLEVERS WRITERS ASSOCIATION*

*🙋_NA HAJJARA MAMI NATTYGIRL_💃*

*Wattpad@ HAJARAMAMI20*


     A razane sajidan ta mike hakan yasa kausar din riko ta karki tsorata nice nadawo I sauri kije ki canza kayan ki, sajidan na barin gun tasa mask dinta sannan ta bude kofan Tana ihu masu gadin da ke san bude kofan ta kallah kuzo ku fitar mun da wannan Mubarak din Dan iska ne iskanci yake San mun, dai dai lokacin safiyanu ya dawo an Ciro sayyada daga kitchen din,.
  Kallan safiyanu kausar Tai safiyanu a fitar mun dashi Dan iska ne badan Allah yayi ba da ya lalatamun rayuwa sosai ran safiyanu ya Sosa Dan yasan sajida akaiwa hakan hakan yasa zuciyar shi Kona ya kallan guard na masarautar Kar Wanda ya tsayar Dani saboda saina koya Mai hankali yana kaiwa Nan ya Shiga ya dinga dukan Mubarak din har Saida Kausar din tace ya Isa sannan gurd din suka dauki Mubarak din suka fice dashi,.
  Bayan sun fita kausar ta karasa gun sajida da fatan baiji Miki ciwo ba Allah yayi na karaso da Saida ya lalataki, kallan safiyanu Tai Wanda Mubarak suka hada Baki dashi a matsayin suna fda na sumar dashi Yana baya kaje ka dauke shi ka boye shi, an Gama ranki ya Dade ya fada tare da ficewa ya dauke mutumin,.
  Wannann kenan

      ************************
Washe gari
A babbar fadar masarautar jadarwa tana zaune akan kujera likita ya duba lafiyar ta sannan ya kalli sarki ba komai komai nata normal iya pulse dinta ne ya karu shima Kuma ba matsala, godiya sarkin yaiya liktian sannan likitan ya fice, kallan Mubarak yayi tabbas Dole a hukunta taka saboda kayi Abun da Bai dace ba ba wanda ya taba Mana irin wannan Abun a Wannan masarautar Dole zaka fuskanci huukunci Mai tsanani, sosai Mubarak din ke kuka ranka ya Dade kayi hakuri nayi laifi amma ko masu gadi za suyi shaida zuwa nai in taimaka wa sarauniya kausar din saboda wani ya Shiga bangaren ta Yana kashe kashe, kanshi safiyanu yayi to Ina Wanda ya Shiga ai baa ga kowa ba sai Kai in da gaske kake Ina Wanda ka biyo din, kallan sarki safiyanu yayi ranka ya Dade Ina adalci na wannan masarautar yake muna so a bi Mana hakkin mu,.
Ba sauri waziri ya karaso ya zube ran sarki ya dde tabbas Mubarak yayi laifi Amma tunda naji wannan labari nasa akai bincike aka gano Wanda ya Shiga bangaren sarauniya kausar din Dan kashe ranka ya Dade gashi, wani aka kawo an rufe Mai fuska kallan waziri sarki yayi ka tabbatar shine, eh ranka ya Dade mutumin ya zube Yana Dan Allah a amun gafara tsautsayi ne, kallan guard sarki yayi a dauke shi a kashe shi shine hukuncin irin su a wannan masarautar, daukeshi akai aka fita dashi, kallan waziri kausar Tai saboda ta Gane dasa hannun shi,.
  Sarki ya kalli Mubarak kaima kayi laifi Kuma Dole zaa hukunta ka, kallan kausar sarkin yayi me kike ganin zaa mai ? Dan gyara Zama Rai ranka ya Dade duk Abun da akewa Mai irin laifinshi amai sannan Ina neman alfarmar abar guard din masarautar mu suna kula Dani shine zuciya ta Zata zauna ba wasi wasi, shikenan zaai hakan mikewa Tai nagode Mai martaba zan wuce kaina Yana sarawa, riketa sajida Tai suka fice, sarki ya ce aiwa Mubarak bulala hamshin,.
Wannann kenan

Zaune kausar take ba mask a face nata juyawa kofa baya shigowan madam da safiyanu ganin kausar ba mask yasa madam din San karasawa so take taga fuskan kausar din safiyanu ya tare hanya, kallan ta sajida Tai Wai madam me yasa kike San Dole sai Kinga fuskan kyakkyawa sarauniyar mu ne bkya tunanin saboda da kyan ne muke kare ta Kinga yanzu baku da power a Nan saboda haka Zaki iya tafiya in ana da bukatar ki zaai Miki magana, ficewa madam din tayi badan taso ba.

   Kallan su sajida kausar Tai yanzu wannan bangaren Yan masarautar mune zaku sake sosai Amma ku kura kula da kyau, kallan safiyanu Tai dukda dayan Yana gunmu ka ajjiye shi karka a nuna mun Kama shi ba yanzune lokacin da zamu tuna musu asiri ba shikenan ranki ya Dade,.
  Da sallama tsohan ya Shiga bangaren sarki, hakan yasa sarkin yace ya zauna, aka kawo Mai coffee kallan shi sarki yayi dama Abun da yasa na Kira ka game da Abun da ya faru ne bana San Abun ya bar wannan masarautar so nake a rufe shi in yayan yarinyar Nan yaji zaa iya samun matsala, Kuma wannan Abun duk laifin yarima Khalil ne ban taba tunanin zai badan kasa a Ido ba Amma yace baya San auren Nan baisan yadda nake proud dashi bane, Amma shikenan zansan yadda zanyi, kallan tsohun yayi na Gane matsalar ka kana so yarima Khalil ya gaje ka Akan yarima Ibrahim Amma ranka ya Dade an sami misunderstanding tsakanin ka dashi, hmmmmm gobe ne zagayowar shekarar mutuwan maman khalil,.

To yanzu ranka ya Dade ya zakai da wannan matsalar tsakanin ka da Khali, tunanin abun da ya faru sarkin ya fara yi

By hajjara Mami Natty girl

YAN SARAUTAWhere stories live. Discover now