p 20

81 9 1
                                    

•••••••••••••••••••••••••••
             💐💐
                🐚
        🐚🐚🐚🐚
  🐚🐚 ༼۝༽🐚🐚
    💐༼۝༽༼۝༽💐
   *YAN' SARAUTA*
         💐 *20*💐
   🐚🐚🐚🐚🐚🐚
          🐚🐚🐚
               🐚
             💐💐
      ••••••••••••••••••••
*_BROUGHT TO YOU BY DANCING FINGER TEAM TOGETHER WITH GO 4 THE BEST TEAMS✍️✍️_*

*CLEVERS WRITERS ASSOCIATION*

*🙋_NA HAJJARA MAMI NATTYGIRL_💃*

*Wattpad@ HAJARAMAMI20*


Da sallama hafsa ta karasa gun khalil din ta Dan duka ranka ya Dade me kake da bukata me zaa kawo maka? Kallan ta yayi Ina  kausar take gunta nazo? Kayi hakuri ranka ya Dade har yanzu Bata dawo ba, kallan ta yayi yau kwana uku kenan Ina zuwa bana samun ta ko akwai Abun da kuke buye mun? Aa wallahi ranka ya Dade shugabar mu tana da Aiki sosai yanzu ma nemanta akai a can gida shi yasa ta tafi in ba haka Wallahi zaka Same ta, jijjaga Kai yayi kawai ya fuce ta sauke ajiyar zuciya Mai nauyi ta tsira da kyar,.
     
      °°°°°°°°°°°°
Zaune suke adabiyyah ta kawo Mata ziyara, wato Ina sanar Miki haka halin jabir yake ya fiya Wasa Kuma Yana Abu kamar yaro Amma akwai surutu karki Bari yai amafini da surutun shi ya ja raayin ki fa karkije ki fada sanshi, murmushi kausar Tai kodai kina kishi Kar ince wa Mai martaba Ina sanshi saboda Kuna soyayya, da sauri ta kalle sai Kuma ta dauke Kai bata dauka kausar din zata Gane suna San Juna dashi din ba, murmushi Tai ai duk Wanda ya zauna dake adabiyyah indai ya San ki kota maganar ki kullun na jabir yaci ace ya Gane, da sauri ta kawar da zancen Kinga gobe zamu fita akwai wani tea shop a wannan masarautar can zamu naji labarin Wai Yaya Yana zuwa gun wata can Zaki raka Ni in Mata ba daidai ba saboda Ni gaskiya yayana saike bazan Bari wata can ta dauke shi ba murmushi Abun yaba Kausar to ai bana Jin Dadi ki Bari sai na samu sauki sai muje Koh? Eh hakane kina bukatar hutu kam, da sallama sayyada ta karasa gun KAUSAR din aunty ga wannan kayan Abun tea ne aka Aiko daga inda kika aika sannan sunce suna zuba idon zuwanshi Dan testing din tea din so, ganin kamar sako ne aka Aiko yasa ta fara tari irin ta gaji dinnan kallan adabiyyah tayi na inje in kwanta saboda likita yace in dinga hutawa, Mikewa adabiyyah tayi ittama Nima yanzu Zan tafi sai nazo munje tea shop din da hakan sukai sallama.

  Karban Abun da aka Aiko ganyen tea din tayi duk yadda akai wannan urgent ne shi yasa hafsa ta Aiko ya kamata inje tea shop yanzu kallan sayyada Tai zakuyi canjen kaya,.

      ••••••••••••••••
    Wuka ya sa Mata wuya kan saita Kira kausar din yau hakan yasa ta tura Mata wannan sakon, jabir kenan da ya dauka alkawarin gano wa ko kausar din ittama ta fara San yayan nashi kamar yadda shima din ya fara santa shi zai kawar Mai da wannan tamtamar,.

   Da sallama kausar ta karasa gun hafsa din ya akayi hafsa,? Gashi can jabir ne yake nemanki har barazana yai mun da zai kashe Ni, murmushi Tai ta karasa table din da yake tare da sallama su Kuma suka wuce gun aikin su,.
Da alama ba coffee ko tea kazo Sha ba? Aa Taya akai kika Gane hakan? Murmushi Tai na ganka da lemo gudu biyu Wanda yazo Shan Abu maye Kuma zaizo da Abun Sha, aikuwa kin canka wannan lemon nawa da naki ne tambaya nazo Yi miki, ya fada tare da ajjiye Mata lemon a gabanta ya bude nashi ya fara sha, Kisha lemon ki wannan lemon ne Mai tsada Wanda ba kowa ya sanshi ba, budewa Tai ta zuba cup sannan ta fara Sha, yyauwa Wai me yasa kike gudun Yaya nane? Yau kusan kwana hdu Yana zuwa baya samun ki ko so kike ki wahalar da zuciyan shi? Zuciya Kuma saboda dame Zan wahalar da zuciyan shi? Saboda Kinga Yana sanki Mana, hakan yace maka? Dan dishi dishi ta fara gani, kallan shi Tai me kasa mun a cikin lemon? Kawai wani magani ne da innai Miki tambaya Zaki fadan gaskiya ba komai bane yanzu dai ki fada mun ke wace.
  A hankali ta fara Tina lokacin tana yarinya suna Wasa da wata da lokacin da suke zaune itta da yayan ta Yana Bata labari, Ni ta fada? Eh Ni a masarautar........... shigowan Khalil kenan yaga Abun da Jabir din yake hakan yasa baiji sanda tace a masarautar KATAGUM take sarauniyar can ce ba, wani kallo ya Mai wato Saida ka Bata wannan maganin ko Dana hanaka? Tsaki yayi Bai jira Mai zaice ba ganin har ya fara bacci yasa shi daukan ta kalllan shi jabir yayi Yaya kayi amfani da damar ka kafada Mata kana santa tun kafin lokaci ya kure, Bai cemai komai ba ya fice kawai,.

    
A hankali ta fara bude idonta har ta karasa budewa, tsakiyar ruwa ta ganta kwance kam wata karamar katifa a kwale kwale irin na da can⛵, idonta ya sauka kan Khalil dake tsaye da cup a hannun shi, mikewa tayi tana kallan gun ya hadu kam sosai, sosai taji haushin Abun da Jabir yai Mata da tuni yasa asirinta ya tunu, kallan Khalil din tayi Ina ne Nan? Kallan ta yayi kin tashi kenan, yawo na fito da ke kiga bayan masarautar mu, nagode da taimako Amma Ina San tafiya yanzu Zan tafi Ina da Abun Yi Dan shima din haushin shi taji Abun jabir ya shafe shi, wani cup din ya dakko hadadden tea daga Ni gashi Kisha ,kallan cup din tayi sannan ta dauke Kai nagode ta fada tare da mikewa ta wuce danyiwa Mai tukin magana ya tsaya ta sauka, tana tashi bedsheet din ya riko kafar ta Tai baya zata Fadi yai saurin taro ta ta fada jikinshi, kallan Juna sukai Ido cikin Ido for a moment sannan Tai saurin janye jikinta, Kinga ko tsayawa Baki iya Yi a hakan Zaki tafi Kuma ba Zaki San hanya ba, hmmmmm naji na gode Zan tafi zanje in kula da tea shop Dina tajuya zata tafi yai saurin riko hannun ta, ki fada mun nawa kuke samu a Rana Zan biya ki Amma Ina San ki zauna tare Dani anan, kallan shi Tai batace komai ba Amma tana kokawar wace hannun nata, ki fadi price Ni Kuma Zan biya, Wai me yasa kake San sai na zauna dakai anan ne? Me yasa Nima na taimaka Miki ranar agun Ibrahim? Saboda kasan Ni innocent ce Kuma baka yarda da rashin adalci ba, kallanta yayi da gaske wannan ne kawai kodai kina San karyata kanki da zuciyan ki? Kallanshi Tai dubu dari biyu ta fada tare da kawar da wancan zancen, murmushi yayi ya sake ta sannan ya kalli ruwan, jibi yadda ruwa yake gudu iska take kadawa kamshin ciyawa ke tashi Amma kice ba Zaki zauna da ji dadin Nan gun Dani ba kodai so kike kiyi rejecting invitation nawa na zuwa Nan din?, am sorry Ina da Abun yine shi yasa badan haka ba Zan zauna, ba tare da ya kalleta ba yace Zaki iya tafiya bana takura mutun ya fda tare da Zama, da kallo ta bishi kamar yaji haushi kenan, gun boat ⛵ man din ta karasa tana fadin baba Ina San ka kaini gefe in sauka, Jin shiru yasa ta Kara fadin baba, baya Jin Mai kike fada saboda haka ba yadda Zaki daya wuce ki zauna Dani anan saboda Ni kadai zan iya Mai magana Kuma ban shirya Yi dashi yanzu ba dake nake San yi,.

By hajjara Mami Natty

YAN SARAUTAWhere stories live. Discover now