21

111 11 4
                                    

•••••••••••••••••••••••••••
             💐💐
                🐚
        🐚🐚🐚🐚
  🐚🐚 ༼۝༽🐚🐚
    💐༼۝༽༼۝༽💐
   *YAN' SARAUTA*
         💐 *21*💐
   🐚🐚🐚🐚🐚🐚
          🐚🐚🐚
               🐚
             💐💐
      ••••••••••••••••••••
*_BROUGHT TO YOU BY DANCING FINGER TEAM TOGETHER WITH GO 4 THE BEST TEAMS✍️✍️_*

*CLEVERS WRITERS ASSOCIATION*

*🙋_NA HAJJARA MAMI NATTYGIRL_💃*

*Wattpad@ HAJARAMAMI20*

*To me you have already capture my heart*😱😱


Kallan shi Tai sannan ta Kara kallan tsohun sai Kuma ta zauna a daya daga cikin gurin zaman, da kanta ta hada coffee sannan ta kalleshi, me yasa kake San takura munnne? Nida Kai akwai banbanci Kai din Dan sarauta ne Ni Kuma ba Yar kowa bace Normal mutun ce din, kallan ta yayi ai nace Zaki iya tafiya Ni na takura Miki ne, Taya Zan tafi bayan baban baya Jin magana Kuma kace ba zaka Mai magana ba kaga ai Dole zaka mun ba yadda na iya ta fada tare dayin shiru, murmushi yayi ya dakko wani Abu yasa Baki ya fara hurawa Nan take wani sauti Mai Dadi Mai kwantar da hankali ya fara tashi, sosai kidan yai Mata dadi Amma ba Wanda ya karawa Dan uwanshi magana, sosai yai yawo da itta a kauyikan dake bayan masarautar tasu har magariba ta same su acan din a wani kauye suka tsaya sukai sallah, sannan sukai gaba Dan komawa masarautar tasu,.
    A bike nashi suke suka karawa wani kauye, guard na masarautar su ya Gani a wani ruwa suka debo gawa hakan yasa ya tsaya ittama ta sauka, zubewa sukai suna gaida shi, kallansu yayi me ya faru anan? Ran ka ya Dade laifi sukaiwa yarima shine aka hukunta su suka kasa jure hukuncin suka mutu, Basu Kai amfanin su na wannan watan ba, sosai ranshi ya Sosa Amma tunda baya San shiga harkar masarautar bazai kula ba, wani yaro kausar ta gani ya mutu ba zato taji hawaye ya zubo Mata wannan ma yaro ne Bai kamata ai musu wannan Abun ba kallan khalil Tai ya kamata abi musu hakkin su, kizo mu wuce dare na yi, mikewa Tai ta hau bayan sannan sukai gaba, hanya ce da ba yadda zaai mota biyu su wuce a lokaci daya ba Dole sai wata ta jira wata ta wuce, tun daga nesa ya hango motan na tahowa hakan ya sashi parking a tsakiyan titin, Suma parking sukai, driver ya fito ran ya Dade yarima Ibrahim ne Kuma a zahiri shine zai gaji wannan masarautar saboda haka Kaine zaka kauce ya wuce, how dare you talking to me like that, ya fada Rai bace hakan yasa driver komawa sama Ibrahim dinne ya sashi, kallan Ibrahim din yayi yaki kaucewa Kuma Naga alamar tahowa zaiyi, murmushi yayi and so nashi bike ne tamu motace Dole zai tsorata ya matsa muje kawai, a dai dai lokacin aka kece da ruwa sosai kamar da bakin kwarya, ki rike Ni sosai ya fada tare da burga kan machine nashi ganin ya taho yasa driver tada motan shi shima duk da a tsorace yake saboda shi yasan waye yarima Khalil ba yadda zaai ya kauce musu, sosai Ibrahim ya tsora ganin da gaske khalin din bazai kauce ba, gnin zasu hade yasa yace driver ya kauce garin kaucewan ya bugu da wata bishiya hakan yasa Ibrahim fitowa a tsorace Dan akwai da tsoran mutuwa sosai ranshi ya baci akan Abun da yarima yyamai Kuna agaban wannan yarinyar, Khalil kuwa wucewa sukai ganin Abun da ya faru ya sashi sakin murmushi kadan ka gani ya fada tare da Kara gudu ittta kuwa kausar dama a tsorace take,.

  Tunda suka Shiga masarautar take cemai ya saukewa zata wuce ko kula t baiyi ba part nashi ya wuce da itta kawai, tana sauka ta kalle shi ranka ya Dade gida Zan tafi dare nayi, anan Zaki kwana ya fada Yana cire hulan kanshi ta Inna Zaki tafi ana wannan ruwan Kuna dare yayi, wata baiwa yai magana ta karasa inda suke,ki kaita ta canza Kaya a Bata a abinci a kula da itta Kar taje ko Ina kallan kausar yayi Saida safe, sakin Baki Tai ta bishi da kallo yau tana ganin ikon God,. Ranki ya Dade zamu iya tafiya, kije kawai gida Zan tafi, ai ranki ya Dade ba Zaki iya fita a part dinnan nashi ba bama zaa bude Miki kofa ba Kuma indai kika tafi nizai daurawa laifin Dan Allah kiyi hakuri, badan taso ba ta bita kawai,.

Washe gari
Hadaddun abincine aka Yi aka jera a dinning area, Zama yayi a a dinning a lokacin baiwar ta rako kausar din gaidashi tayi sannan ta Basu gu duk bayin suka suce,kallan yayi kaganin yadda ta hade Rai yaso bashi dariya Amma ya dake, have a seat ya fada Yana daukan plate daya Zama tayi, Ina kwana? Kin tashi lafiya? Lafiya qlau Ina son zan tafi saboda I have lot to do a tea shop nawa, jiya ka sani Dole na kwana anan na gode da haka Amma please Ina San Zan tafi murmushi yayi ya zuba Mata abincin Bai ce komai ba, kamar tai kuka ta dauki pok tana cakalan dankalin, ki so ki tafi? Eh ta fda da sauri, kinsan me yasa na ajjiye ki anan? Aa ta fda tana kallan shi, saboda Ibrahim ya gammu tare Kuma dake na aikata Mai wannan Abun yanzu Yana Nan yasa a duba ana ganin ki a Kama ki, aa to Ni maye nawa a ciki Ni da bani nai Mai ba, hmmm ai a kanki zai sauke saboda bazai iya akaina ba, hmmmmm tai ajiyar zuciya Ni duk da hakan Ina San In koma tea shop din Kar wani abun ya same su, shine tsoranki ya fada Yana kallan ta ? Eh ta fada, guard ya fada ai kuwa saiga mutun biyu sun shigo, kuje tea shop dinnan ku kula dashi duk Wanda yake San Basu matsala a koya Mai hankali, ok sir suka fada tare da ficewa, da sauri ta mike Nima Zan bisu, shima da sauri ya mike din ya tare hanyar, kallan shi Tai, su nace su kula da tea shop din ba keba, kallan shi Tai ta juya zata wuce yasa hannu ya tare hanyar ta jikin bango, ganin zata juya dayan site din yasa ya tare da dayan hannun ma, sosai gaban ta ya fadi wai dama haka yake? Shima tuna abunda jabir yace Mai yayi in kana San ka Gane tana sanka, Ina ta dage zata tafi ka Hana ta in kuma ta dage zata zauna kace ta tafi in akarshe tayi shiru that means tana sanka,.
  Kallan tai Ni Wai ba baka San shiga harkar Mata ba? Kin manta sanda kika Fado jikina a tea shop nasu sanda akai attacking nawa, da sauri ta Katse shi Ni bada wani abun nai ba kawai bansan sanda hakan ta faru bane, ok duk da that is not your intentions to me you have already capture my heart.( Khalil ya furta yehhhhhh).
Kallan shi Tai gaban ta na sake faduwa ta kasa ta zare zata gudu tana fadin I have something which is very important, riko hannun ta yayi Amma ai Ni to me Bani da wani Abu important daya wuce ke, kallan Tai Bata ce komai ba, janta yayi Muke in nuna Miki wani gu, wata Koda ya bude suka fice agun,.
   Wajen pool nashi ya kaita gun ya hadu sosai sakin Baki Tai tana kallan gun part din iya haduwa ya hadu, kallan ta yayi gun ya Miki kyau, murmushi Tai yayi kyau sosai,ok ya fada tare da matsawa kusa da itta hakan yasa ta matsa baya tunda ya Miki ya Zama naki Yana magana yana matswa kusa da itta tana matsawa Bata San taje edge na pool din ba zata fada yai saurin taro ta ta fada jikin shi, kallan Juna sukai, kofa aka turo adabiyyah na fadin Yaya, da sauri ya sake ta itta ma taja baya tare da juya Bata,.
   Yaya maye haka adabiyyah ta fada?me ya kawo ki tabe Baki Tai zuwa nai in maka godiya badan kaiba da tuni abban yamun Dole,karki damu, Amma Yaya wace wancan wannan ba Abu bane Mai kyau kasan an maka engage da sarauniya kausar Amma kake kula wata gaskiya Yaya baka kyauta ba, hmmmm Dan Allah adabiyyah ki tafi ya fada yana kallanta, kallan kausar Tai data juya baya, yayanmu bazai aure ki ba anmai Mata gara ki hakura da kike biyoshi bangaren shi, ganin zata Mai hauka yasa guard nashi fita da itta sai jawa kausar kunne take, KAUSAR kuwa Abun dariya ya Bata Amma saita murmusa,( Allah sarki adabiyyah)

By hajjara Mami Natty girl

YAN SARAUTAWhere stories live. Discover now