11&12

114 8 0
                                    

[6/17, 12:11 PM] Hajjara Mami: •••••••••••••••••••••••••••
             💐💐
                🐚
        🐚🐚🐚🐚
  🐚🐚 ༼۝༽🐚🐚
    💐༼۝༽༼۝༽💐
   *YAN' SARAUTA*
         💐 *11*💐
   🐚🐚🐚🐚🐚🐚
          🐚🐚🐚
               🐚
             💐💐
      ••••••••••••••••••••
*_BROUGHT TO YOU BY DANCING FINGER TEAM TOGETHER WITH GO 4 THE BEST TEAMS✍️✍️_*

*CLEVERS WRITERS ASSOCIATION*

*🙋_NA HAJJARA MAMI NATTYGIRL_💃*

*Wattpad@ HAJARAMAMI20*

Koh Kai ba Khalil bane ai Kai ka wakilce shi, murmushi kausar ta kalli grandma din grandma Yama sani ko reshe ya juye da mujiya, ta fda tana kallanshi tana San tana tsokanar shi,.

     Hade Rai yayi hakan yasa ta ci gaba lokacin ya dakko coffee yakai baki grandma Baki ga bama yna San coffee Nima Kuma akwaini da San coffee Jin hakan yasa ya furzo Dana bakinshi da ya kai, kowa agun Saida ya dara,.
 
  
    Kallan shi Tai yarima jabir zanzo insan wacce irin mace kake so kaga sai na canza salo, hade Rai yayi ya mike ya kalli grandma din, Gramdma Ni Zan tafi ya fada tare da harara kausar din ya fice, murmushi Tai taci gaba da can coffee nata adabiyyah dake baya ta Dan matsa kusa da kausar, sister in law karki so wannann jabir din ya fiya shashanci murmushi kausar din Tai Dan tun ganin adabiyyah da Jabir tasan suna San jununsu kawai sun fiya shashanci duk kansu,.
    Adabiyyah ta riko grandma din bayan kowa ya tafi, kallanta grandma tayi jikata ya kamata ace fa kin fito da Wanda Zaki aura indai akwai Wanda kike so ki fada mun Ni Zan fadawa Mai martaba Kuma zansa a aura Miki Wanda kike so kinji dariya tayi Kai grandma karki damu Dana samu Wanda nake so Zan fada Miki insha Allah, da haka suka ci gaba da hirar su.

    Da sallama suka Shiga Yana zaune Yana Shan giyar shi ranka ya dde bafaden ya fda Yana kallan yarima Ibrahim din, ranka ya dde yarima Khalil da Yana bincike akan mutuwar wannan tsohun ajjiye cup na hannunshi yayi what ya akai yasan da shi naga shi harkar masarautar Bata Dame shi ba me yasa yake wannan binciken, Mubarak ne ya karba karka damu ranka ya Dade duk bincike shi bazai gano da Kai a ciki ba saboda duk mun rude wannan hanyar da Zan gano hakan,.
Allah yasa ya fada Yana komawa zaman shi, Kuma fa inajin Mai martaba zai aura wa Khalil wannan yarinyar kaga daga haka shikenan sai ace shine Mai aure Kuma Babba ko yaki koya so shi zai gaji sarauta, kallan su yayi Ina hakan bazai faru ba bama Zan Bari ya faru ba, kallan shi Mubarak yayi toh ranka ya Dade hanya daya ce asan yadda zaai a Bata sunan yarima Khalil agun Mai martaba kaga in yaji haushi zai Nemi wani ya aure ta kaga daga wannan sai muyi amfani da wannan damar ka aure ta shikenan zai daura akan mulki, murmushi yayi na gano yadda zaai ya fada Yana murmushi mugunta,.
 
      ****************
Zama yayi ranshi bace ya kalli khalil din wannan matar taka da zaka aura tana da matsala ana cewa mummuna ce bama iya wannan ba tana da matsala a halayarta dazu nuna tana sanka yanzu a gaban jamaa tana nuna Ni take so Yaya khalil baka tunanin something is fishy a tattare da ittta? Ba tare da ya kalleshi banya daura toh maye Dan taso ka Naga ba komai ba kaga kandai fita ba mata duk inda zakaje zai zamana kana da matar ka, kaiiii Yaya khalil ka daina mun irin wannan wasan Ni bana santa nidai Ina zarginta da nuna ka Mata yanzu ta nuna na Mata gaskiya akwai Abun da take kullawa ya fada Yana kallan inda yayan nashi yake Ashe har ya fita ya barshi agun, tsaki yaja halin yayan nashi sai shi,.
  
   Fitowa Tai itta dasu sajida sai sadiya a bayan su, da sauri madam Tasha gabanta ranki ya dade futa Zaki akwai masu gadin da zasu biki, kallanta Tai Ina fatan kunji cewa inzan fita ba sai masu gadi sun bini ba saboda haka bana bukatar su ga safiyanu Nan zai kareni duk Abun da Yai niyar cutar dani.
Shikenan ranki ya Dade madam din ta fada tana kallanta hakan yasa sukai gaba madam din ta bisu a baya ganin hakan yasa kausar din kallanta lafiyar yanzu Kuma maye? Ranki ya dade dole in Zaki fita Zan biki tunda Baki San masu gadi nidan zanyi kamar bake nake bi ba Koda kina bukatar wani Abu a hanya ni ba inda ban sani ba a masarautar Nan ciki da waje, hade Rai kausar din Tai wannan akwai mayyah kallan sajida tai na fasa fita mu koma kawai ta fada tare da komawa ciki kawai madam din ta bita da kalloh,.

YAN SARAUTAWhere stories live. Discover now