16&17

71 7 0
                                    

[8/18, 7:04 PM] Mariya Sch: •••••••••••••••••••••••••••
             💐💐
                🐚
        🐚🐚🐚🐚
  🐚🐚 ༼۝༽🐚🐚
    💐༼۝༽༼۝༽💐
   *YAN' SARAUTA*
         💐 *16*💐
   🐚🐚🐚🐚🐚🐚
          🐚🐚🐚
               🐚
             💐💐
      ••••••••••••••••••••
*_BROUGHT TO YOU BY DANCING FINGER TEAM TOGETHER WITH GO 4 THE BEST TEAMS✍️✍️_*

*CLEVERS WRITERS ASSOCIATION*

*🙋_NA HAJJARA MAMI NATTYGIRL_💃*

*Wattpad@ HAJARAMAMI20*

Kallan shi Tai cikin jiri nagode sosai daka taimake Ni ta fada sannan ta suma, guard nashi ya karasa gunshi da sauri ranka ya Dade yanzu ya zaai da itta? Daukan ta yayi muje cikin masarautar da itta part Dina inta farka sai ta wuce mota suka wuce ya sata baya sannan suka Shiga ya ja motan sukai gaba,.
   Babban part ne part din nashi a masarautar guard nashi ya bude mai kofan parlour dake dakko ta yayi ya Shiga bedroom nashi ya wuce ya itta ya daura akan makeken gadon na sarauta dakin ya hadu sosai fadan yadda ya haduma batawa ne akwai komai na bukata a ciki,idonshi ya sauka kan ciwon hannunta da suka ji Mata singalalen hannun ta, kallan guard nashi yayi ka Kira likita ya duba ta, an Gama ya fada tare da ficewa, kallanta yayi kyakkyawa wace sosai haka kawai yaji gabanshi na faduwa hakan yasa ya mike kawai ya fice daga bedroom din,.
  Zaune ya ke a cikin pool nashi na bangaren shi da kayan da ya dawo dasu Yana dawowa kawai cikin ruwan ya Shiga dama tunani yake ya akai daya rike hannun itta kausar din baiji komai ba bazai manta ba tun sanda yaga mahafin shi ya kashe maman shi da idon shi har ya girma kawai in mace ta taba shi zaiji kamar Ana zuba Mai garwashin wuta a jiki ne yana Kona ko Ina na jikin sannan yai ya ganin Abun da mahafin nashi ya aika kamar a lokacin a wannann lokacin ya kan iya illatar duk matarr da taba shi a lokaci saboda fita hayyacinshi yake ya samu likita akan hakan yace Mai maybe he is allergic to woman.
   Tun daga kofa jabir ke kwalah Kiran Yaya khalil,baice Mai komai ba har ya karaso gun nashi yau taba shi hakan yasa ya kalli jabir din maye Haka? Yaya Wai ko ciwon ka ya warke ne? Rike hannun kukai kaida wannan kausar din fa sannan kun dauki wajen 1 minutes Kuma ba abun da ya faru kodai kodai Yaya ya fda Yana daga Mai gira?
Hmmmmm kawai yace ya fita a ruwan baiwar da suka shigo tare jabir yaiwa signal ai kuwa irin Wai Bata sanin nanba Tai kamar zata Fadi sai a jikin Khalil din, sosai ranshi ya baci yaji jikinshi ya dau rawa saboda yadda yake Jin zafin har yafi nada ma so yai ya daure shi dinma ko zai iya Amma Ina wani wulli yai da itta Wanda yasa Saida ta buge da bago dake gun sannan ta fadi agun kanta ya fashe, cike da bacin Rai ya bar gun inda jabir ya ke wa baiwar sannu ya bi bayan yayan nashi,.
   Kallan yarima Ibrahim waziri yayi ranka ya Dade me ka aikita Taya zaka aika a kashe khalil kasan yadda yake Kuma wannan zancen Yana zuwa gun sarki komai zai iya baci, kallan Mubarak Ibrahim yayi ba tare da yace komai ba, hakan yasa Waziri kallan shi Kai kasa shi ya aikata hakan ko? Kai ka bashi wannan mummunan shawarar ko? Kai abbah to Wai Mai faru ba abunda zai faru nasan shi yarima Khalil din bazai fada ba saidai in sarki yaji labarin yasa ai Mai bincike dan tabbatar wa Kuma ba abun da zai samu in yasa amai binciken, kallan yarima Ibrahim waziri yayi ranka ya Dade kaine zaka Shiga wani Hali in aka gano Haka kaida Muke San ka gaji sarauta Amma indai sarki ya gono zai iya cireka a sahun magajin sarautar shi dama yafi San Khalil din,kallan shi yarinya Ibrahim yanzu ya zaai kallan Mubarak waziri yayi kaje ka Kama wannan Yan tea shop din kasan yadda zakai dasu inmma kashe zaai ayi Dan asirin yarima ya rufu, an gama Mubarak ya fada tare da ficewa,( Mubarak bayaji ya manta bulala 50 din da aka Mai).

   Littafine a hannun shi Yana dubawa ba alaman dariya a tattare dashi kamar wani munafiki haka jabir ya karasa gunshu Yaya Dan Allah kayi hakuri nayi Abun da ban kyauta ba wallahi kawai Ina cikin dadi ne na dauka ciwon naka ya tafi shi yasa na dakko ta Dan in tabbatar am so sorry please ya fada Yana kallan yayan nashi, ba komai ya wuce kaje ka kwanta kawai, Yaya Amma ba zakai bincike a kan harin da aka kawo maka a wannan tea shop din ba duk Ina zargin yarima Ibrahim da mutanen shi, murmushi yayi karka wani damu ai tuni na tabbatar da shi dinne kawai akwai time Ina tara shine yanzu nasan zai San yadda zaiyi yayi eliminating evidence yanzu target nashi tea shop dinna baisan Suma ba baya bane, kallan shi jabir Yaya ban Gane ba, murmushi yayi dare yayi kaje ka kwanta ya fada tare da kwanciya a tree sitter ya rufe idonshi hakan yasa jabir din fita kawai,.

YAN SARAUTAWhere stories live. Discover now