page 8

104 10 1
                                    

•••••••••••••••••••••••••••
             💐💐
                🐚
        🐚🐚🐚🐚
  🐚🐚 ༼۝༽🐚🐚
    💐༼۝༽༼۝༽💐
   *YAN' SARAUTA*
         💐 *8*💐
   🐚🐚🐚🐚🐚🐚
          🐚🐚🐚
               🐚
             💐💐
      ••••••••••••••••••••
*_BROUGHT TO YOU BY DANCING FINGER TEAM TOGETHER WITH GO 4 THE BEST TEAMS✍️✍️_*

*CLEVERS WRITERS ASSOCIATION*

*🙋_NA HAJJARA MAMI NATTYGIRL_💃*

*Wattpad@ HAJARAMAMI20*

Sun tattaru suna jiran zuwanta ta fito da mask nata a face dinta sannnan ta karbi tray din dake hannun sajida duk zinare ne a ciki kallan madam din Tai ga wannan ki rabawa kowa sannan naba kowa hutu na yau kowa yaje ya huta sannan zaai muku abinci Mai Dadi da daddare, aikuwa murna kamar ta kashe madam sosai Tai godiya sannan suka bar gurin suna murna, kallan safiyanu Tai sannan ta koma ciki cire mask nata da kayanta sayyada tasa kayan da mask wasu kayan kausar din tasa sannan suka fice ba kowa bangaren nata tana fita ta saje da mutanen masarautar masu shiga da haka ta samu damar ficewa.

  Zaune yake parlour dinshi Yana duba wani littafi, da sallama yarima jabir ya shigo Yaya Khalil ka canki me na kawo maka ya fada Yana kallan yarima Khalil din, Dan daga ido yayi ya kalli Abun hannun nashi kafin ya dauke Kai, kaiii Yaya 🙄🙄 jabir ya fada Yana kallan Khalil hakan yasa Khalil din karban wani hadadden jug dake hannun jabir din, yauwa Ni nasan kana San coffee shi yasa na kawo maka nasan zakaji dadin shi,cup ya dauka ya zuba sannan ya Sha tabe Baki yayi eh ba laifi yayi Dadi Amma Bai kai na shop din hafsat ba, kaii Yaya ai sai kace yayi Dadi Koh,.
   Yaya dan Allah ka dainawa abbanmu Abun da kake kaga Yana sanka duk fa yafi sanka a cikin mu Amma kana Mai Abun fa baya Jin Dadi Kuma yake dannewa Dan Allah ka daina kaji, mikewa Khali din yayi zanje shop din hafsat Shan coffee in zaka kazo muje, haba ai Dole inje Taya zanyi missing wannan hadadden coffee din ya fada Yana mikewa suka fice,.
   Babban shop ne daya kayato ga kujeru na zaman costumer daga waje har cikin shop a waje an saka symbol na tea and coffee shop,.
   Karasa wata Mai aiki tai, ranki ya Dade kin karaso lafiya tun jiya muke jiran karasowar ki da fatan kinzo lafiya? Lafiya qlau ta fada tana murmushi,.
  Karasowa hafsa Tai sannu da zuwa amma da fatan ansan kowa akasa na yake a wannan shop din? Murmushi kausar din tayi sannan ta gaida hafsat ta amsah da murmushi,muje ciki ta fada tare da yin gaba tabi bayanta.
  Wani daki suka karasa sannan ta karbi zoben hannunta ta bude kofan gurin,suna shiga hafsa ta zube tana kwasar gaisuwa, saurin dagota kausar Tai haba maye haka Kuma, murmushi hafsat Tai sannan da zuwa sarauniya kausar da fatan kinzo lafiya, lafiya qlau Amma daga yau ki daina cemun sarauniya ki kirani da kausar Dina saboda Kar a Gane mu, murmushi Tai tun kafin karasowar ki munji ana ai sarauniya Bata da kyau mummuna ce shinyasa ta sa mask ma Ashe ba hakan bane Basu san ki ba nidai nasan sarauniyar mu akwai kyau dariya kausar din Tai yanzu dai muje Abun da ya kawo mu labari littafin Zaki bani.
  Zama sukai nidai tunda nazo wannan masarautar nake Jin labarin littafin har yanzu ba Wanda ya taba ganin shi Kuma inda yake ba kowa yasan yadda yake bude kofan ba saboda gun wani Abu ne zaka bude Amma gaskiya yawanci in mutun yaje wannan gun mutuwa yake saboda hadarin gurin ni yadda nake Jima ance yarima Khalil ma Yana neman littafin Kuma fa shi in yasa kanshi a Abu sai ya gano shi Amma a akwai wani malami a Nan kusa damu yasan labarin akan littafin zamu iya zuwa sai ya bamu labari ko kadanne tsohune Amma yasan abubuwa akan wannan masarautar ta, Mikewa Tai hakan ma zaai muje maybe mu samu wani abun a gunshi,.
   Tunda daga nesa suke Kiran sarauniya kausar din hakan yasa sajida saurin fitowa kallan su Tai lafiya, eh lafiya qlau Dama akan zaai taro ne shine ittama sarauniya zataje, kallan su Tai gaskiya kuyi hakuri saboda bacci take ji ta dakko gajiya yanzu hakama gyangyadi take, kallan cikin dakin madam Tai ta hango sarauniya a kishingide tana Dan baccin,.
Kallan sajidan Tai sannan ta fice, da sauri ta karasa gun Sayyada din yauwa ta tafi ma,hmmmm Tai ajiyar zuciya Kinga har yanzu sarauniya kausar Bata zo ba ko lafiya, eh insha Allah yanzu zata dawo,.
    Tsohun Yana zaune wasu suka Shiga gun suka hau dukan shi da wuka a hannunsu hakan yasa tsohun fitowa Dan guduwa suka biyoshi dai dai zuwa su kausar din kenan Suma su Khalil sun sauka zasu Shiga shop na hafsa suka hango hakan suka karasa gun, Abun ya kusa hadawa da su kausar din Dan neman taimaka was tsohun sukaai hakan yasa suka dawo kan su kausar din bayan sun cakawa tsohun wuka, direct kan kausar din suka nufa zasu caka Mata wukan hakan yasa kausar din kaucewa har ta kusan faduwa dai dai lokacin Khalil ya karaso Tai niyyar rikoshi Dan Kar ta fadi Amma ya kauce Amma yasa wani Abu ya riko ta sannan ya kaiwa wancan din naushi hakan yasa suka gudu,.
     Jabir ya karasa gun tsohun Amma har ya mutu kallan Khalil din yayi yafa mutu, jijjaga Kai yayi,.
  Kallan hafsa kausar Tai me wadannan suke anan? Ba yarima Khalil da Jabir bane? Eh sune ai anan suka zuwa suna Shan coffee barimma shi Khalil din Kuma baya San Yan Mata Kuma ya tsani mace ta tabashi, ohhhh shi yasa ta fada tana tuna sanda ya kauce, karasowa jabir yayi Yana kallan kausar kafin ya kalli hafsa wacece wannan din Kuma? Kausar din ta karba me ya kawo ku Nan Kuma kallanta yayi Ina fda kina fada kallan hafsat yayi tasan su waye mudin, Yi hakuri hafsat din ta fada ,kallan jabir din kausar Tai ai duk zuwanku ne komai ya baci barin ma wancan ta fada tana kallan Khalil dake gefe,.

By hajjara Mami Natty girl

YAN SARAUTAWhere stories live. Discover now