page 6

137 12 3
                                    

•••••••••••••••••••••••••••
             💐💐
                🐚
        🐚🐚🐚🐚
  🐚🐚 ༼۝༽🐚🐚
    💐༼۝༽༼۝༽💐
   *YAN' SARAUTA*
         💐 *6*💐
   🐚🐚🐚🐚🐚🐚
          🐚🐚🐚
               🐚
             💐💐
      ••••••••••••••••••••
*_BROUGHT TO YOU BY DANCING FINGER TEAM TOGETHER WITH GO 4 THE BEST TEAMS✍️✍️_*

*CLEVERS WRITERS ASSOCIATION*

*🙋_NA HAJJARA MAMI NATTYGIRL_💃*

*Wattpad@ HAJARAMAMI20*

Jikin wajen lock din kofan suka Bata aka samu kofan ta bude sudai bayin da bazasu wuce gudu Goma ba suka kallan ikon Allah.
  Parlour yarima Jabir ya Shiga baya Nan hakan yasa yai sama sanin maybe Yana can indai baya gidan to yasan ran Mai martaba zai baci sosai.
Baccin shi yake sosai akan sofar ta royar bed nashi da gani Yana Jin dadin yadda yake bacci Amma Ni dai Dana kalli idonshi sai naga kamar Yana motsi alamar idonshi biyu kawai Yana basaja ne.
  Kallan bayin yayi ai ba wani Bata lokaci ku dakko shi akan sofa din San muddin ya tashi ba inda zaije ga jaza mun a dakko sofa din kawai ya fada tare da kallan wani Bawa Kai Kuma muje ka bude mun sauran kofan kafin su dakko sofa din,.
  Sofar gaba daya suka dauka wajen su Goma dake ba wani nauyi gareta ba,.
Tun shigar su fadar ake kallan idon Allah masu dariya nayi masu murmushi nayi,.
Shiga fadar sukai gaba daya kowa ta saki mouth Yana kallan Abun da Jabir yayi yarima Ibrahim da sarauniya adabiyyah kuwa kasa kunshe dariyar su sukai suka fara barinma adabiyyah gara yarinyar Ibrahim Yana Dan maskewa, mikewa sarkin yayi maye haka Jabir ya fada Yana nuna sofar fa suka ajjiye a tsakiyan fadar, hakan yasa sarauniya kausar kallan gun,.
Abun sai ya Bata murmushi ta juya tana kallan ikon allahy,.
Abbanmu wallahi ba yadda banyi ya tashi yaki ba shi yasa kawai nasa aka dakko har sofar din in ba haka bazai zo ba.
  Da kanshi sarkin ya karasa gun sofa din yana kallan yarima Khalil din zaka tashi koya nasan ai Idonka biyu, Dan Mika yayi sannan ya zauna zaune akan sofa din, kallan yarima jabir yayi ya bashi wata harara hakan yasa yarima jabir dauke Kai, kallan abban nasu yayi, haba Abba gaskiya banji Dadi ba nace bana San Abun da zai Hani da harkar wannan sarautar me yasa ake mun haka Ina baccina Mai Dadi kasa a tashe Ni haba gaskiya bana so,.
Ajiyar zuciya Mai martaba yayi ka kyauta na fada maka da kaina kan cewa yau wadda zaa muku aure zatazo masarautar Nan ko baka San zuwa fada Dole zaka zo Amma saboda baka da kirki ba dauke Ni komai kaki zuwa ka kyauta Kuma Naji dadin abun da kayi mun Khalil da mahaifiyar ka Nanan ba zata barka kayi wannan Abun ba Nina sani,.
  Mikewa yayi daga kan fadar sannan ya kasara gun da kausar din ke tsaye kallan sama da kasa ya Mata sannan ya kalli mahaifin nasu abbanmu yaushe nace Ina San zanyi aure Kuma sanda ka fada mun ai na sanar maka bana santa koma wacece Kuma ya take ko itta Yar gidan wacece,.
   Kallan kausar din yayi sai ayi hakuri Baki mun ba bana sanki Kuma bazan aureki ba ki nemi Wanda zai aureki Amma bani ba kwata kwata Baki daya daga cikin tsarin matan da nake so sai ayi hakuri a tattara a koma garin da aka fito ko, na Gama dake yanzu Zan wuce,.
  Batace Mai kala ba Saida ta Bari yayi Dan nisa sannan tace Mai ji mana,.
  Jiyai kamar baiji me take cemai, ko kana tsoran zaka fara Sona Dana maka magana shi yasa gara ka gudu? Sosai gabanshi ya fadi hakan Kuma yasa ya tsaya sannan ya dawo inda take din a tsaye,.
Murmushi Tai sannan ta kalli Mai martaba har inda yake ta karasa ta rikeshi ta mayar dashi kan kujerar shi sannan ta dawo inda Khalil din yake.
Kar damu Ni ma ba sanka nake ba Dole ce tasa nazo din sannan da biyayyar mahaifa amma bandan haka ba ba abun da zai kawo ni, to wama zai kalli mace kamar Ni yace baya so ai saidai makaho Karfa ka dauka ko na damu mune aa Ina sanar maka ne.
  Amma tunda Abun yazo da haka Ni da Kai bamu San Juna Kuma nazo masarautar ku mazai Hana asa gasa Nan da wata shida zanyi iya yadda zanyi Naga na shawo kanka Dan ka Soni in dai har ka Soni na cinye kasar Kuma Ni a wannan lokacin zance bana Yi in koma garinmu tare da Kai ka Zama nawa na na wata shida in kuma har ban shawo kanka ka fara Sona ba inasan Yan fadar Nan su Yi shidai Zan Zama baiwar ka ta wata shida kafin na koma garin mu in a lokacin ma kace zaka aureni Zan aminci, kallanta yayi baice komai ba lallai wannan ta fishi sosai, duk da mask a face nata da ga gira ko kana tsoro ne?
Murmushi yayi na amince, murmushi itta Tai saidai wani hanzari ba gudu ba a kaidar ba Zan cire wannan mask din ba saboda Dole Wanda Zan aura shi zai cire wannan mask din saboda da haka da wannan mask din Zan Yi komai,ba tare da tunanin komai yace ya amince,.
Yan fada Kuma sukai shaida Mai martaba baice komai ba saboda baida tacewa Kuma yasan Dole ittace mace zata cinye shi Kuma insha Allah zata canza Mai danshi ya koma yadda yake so, Mai martaba ya bada izinin a kaita bangaren ta,.

Da sauri Jabir ya karasa gun yarima Khalil din,yarima Khalil kyakkyawa ne sosai Shiba fari ba Shiba Baki ba daga fuskan shima ka kalleshi Yana da kwarjini Yan Mata da yawa na sanshi ko sanda suna makaranta Amma shi basa gabanshi, wannan kenan.
  Kallanshi jabir yayi lallai Yaya baka da wayo tabbas zaka Zama bawa ba wata shida Nina fada maka wannnan , wata harara ya bashi hakan yasa ya bar gun daidai lokacin su kausar zasu wuce zuwa bangaren ta suka hada Ido hakan yasa ya dauke Kai Yana hade Rai itta Kuma Tai murmushi ta wuce kawai,.

*Dedicated to you mariya abdulrazak together with Maryam dahiru*

By hajjara Mami Natty girl



YAN SARAUTAWhere stories live. Discover now