p 26&27

339 36 10
                                    

[9/7, 9:17 PM] Hajara Mami: •••••••••••••••••••••••••••
             💐💐
                🐚
        🐚🐚🐚🐚
  🐚🐚 ༼۝༽🐚🐚
    💐༼۝༽༼۝༽💐
   *YAN' SARAUTA*
         💐 *26*💐
   🐚🐚🐚🐚🐚🐚
          🐚🐚🐚
               🐚
             💐💐
      ••••••••••••••••••••
*_BROUGHT TO YOU BY DANCING FINGER TEAM TOGETHER WITH GO 4 THE BEST TEAMS✍️✍️_*

*CLEVERS WRITERS ASSOCIATION*

*🙋_NA HAJJARA MAMI NATTYGIRL_💃*

*Wattpad@ HAJARAMAMI20*

*Wannan shafin nakune ku kadai cleavers writer's*

     Zubewa bawan yayi a gaban Ibrahim ranka ya Dade an Yi duk Abun da kace na kashe wajiri da danshi Mubarak kamar yadda kasa kafin aje a dauko shi daga prison din sannan na duba kamar yadda kace wannan na gani ya fada tare da Mika Mai wata takardar, takardar ta kunshi duk wani aiiki da shi yarinya Ibrahim din ya sashi Kuma da hadin Bakin nashi, good ya fada tare da wulla takardar a wuta Dole sai nabi ta wannan hanyan zanbi in ceci kaina in ba haka ba nasan Dole zai iya tunamun asiri yanzu Kuma bashi da yadda zaiyi tunda ya riga ya mutu Kuma ba ta inda zaaa gano da sa hannu na, kallan bawan yayi kamun aiki Mai kyau na dauki alkawarin wataran Zan biya ka, nagode ranka ya Dade Amma Ina fatan duk sanda ka Zama sarkin wannan masarautar karka ka manta damu, sannan Kuma ka sani indai ai kana San kayi nasara akan yarima Khalil Dole sai ka hada da taimakon wasu manyan mutanen daga fada shine Abun da Zan fada maka Ina fatan duk sanda ka samu kahau Mulki karka manta damu na barka lafiya Yana kaiwa Nan ya fice,.

       Zaune yake a bangaren wajirin binciken secret room nashi yasa jabir shi da wani oldman da ya Nemo ruwa yake sha Yana jiran samun labari ko anga gun, da haki jabir ya karaso ya zauna agun Yayan nashi tare da daukan ruwan yasha, gaskiya Yaya wannan Abun da wuya tun dazun sai duba wa Muke babu wani labari Ni gaskiya na gaji cewa jabir din, ai kuwa Dole ka ci gaba da Aiki ya fada ba tare daya kalleshi ba, haba Yaya Ni gaskiya na gaji wajiri ya kashe kudi a wannan part din nashi gaskiya dama mutuwar ittace hukuncin shi, sannan kazo ka hadani da wannan old man din shi kwata kwata Banga ya nuna alaman gajiya ba Ina Jin ma aljanine, niba aljani bane cewar tsohun Yana karasowa inda suke na tabbata wajiri yawa gun kyakkyawan aikine ta yarda sai ansha wuya zaa gano kallan Khalil yayi karka damu nida jabir zamu gano gun, kallan shi jabir din yayi wanne jabir din Amma bani jabir dinba saidai wani murmushi kawai tsuhon yay yaci gaba da Abun da yake inda Khalil yace jabir ya huta yaje yaci gaba da Aiki Dan Dole sai sun gano gun koya ki Koya so,.

     ••••••••••••
Har wajen 12 na dare jabir da wannan tsohun suna bangaren bincike suke sosai, su kausar na gano itta da hafsa sun rufe face nasu da wani bakin Abu sun saka bakin Kaya, kallan hafsat kausar Tai Agun da suka buya gurin a cike yake da masu gadi ya kamata muyi a hankali tunda mun samu mun shigo kiyi a hankali Kar wani abun ya sameki, karki damu ranka ya Dade lafiyar ki itta ce komai, gaba kausar Tai hafsat na binta a baya da sunga zaa gansu sai buya, wani gu suka buya lokacin da suka gano zuwan jabir da wannan tsohun sai wasu gaurd a bayan su,gun Lilo ne agun da wasu kararrawa suna juya wa, kallan gun lilon kausar Tai it seems familiar, oldman kana ganin zamu gano gun da wannan littafin yake kuwa? Karka damu zamu gano indai kana biye Dani karka damu, kallan kausar hafsat Tai Ashe Suma suna da bukatar littafin ai ban sani ba, eh Khalil na neman littafin shima, kallan gun lilon ta sake Yi Jin kararrawa na sake kadawa saboda iska take taji kanta ya Sara tana tuna Abu kanta yahau juyawa hakan yasa Tai baya zata Fadi Tai saurin rike bango Wanda yaja har ta bige Abun flower ya fadi,kallan gun jabir yayi ya kalli guard su waye anan? Kuje ki du ba koma su waye a Kama su, gurin guard suka nufa suna binsu kawai tafiya kausar suke Bata San inda suke Shiga barin su kawai su samu gun da zasu buya, wani suka zo take kausar ta tuna wani lokaci tana yarinya suna wasan boye boye itta da yayanta wani dutsen ta Shiga ta buya, kallan gun kausar Tai har yanzu yana Nan yadda yake hakan yasa ta rike hannun hafsat zo buya anan Shiga gun sukai, suka buya guard din suka wuce Basu gansu ba kallanta hafsat Tai ranki ya Dade yadda kike kamar kinsan Nan din,Nima haka nake gani ta  fada tare da juyawa.

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Sep 21, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

YAN SARAUTAWhere stories live. Discover now