18&19

77 10 1
                                    

[8/18, 7:04 PM] Mariya Sch: •••••••••••••••••••••••••••
             💐💐
                🐚
        🐚🐚🐚🐚
  🐚🐚 ༼۝༽🐚🐚
    💐༼۝༽༼۝༽💐
   *YAN' SARAUTA*
         💐 *18*💐
   🐚🐚🐚🐚🐚🐚
          🐚🐚🐚
               🐚
             💐💐
      ••••••••••••••••••••
*_BROUGHT TO YOU BY DANCING FINGER TEAM TOGETHER WITH GO 4 THE BEST TEAMS✍️✍️_*

*CLEVERS WRITERS ASSOCIATION*

*🙋_NA HAJJARA MAMI NATTYGIRL_💃*

*Wattpad@ HAJARAMAMI20*

Kallan su Sajida yayi gaskiya sarauniya kausar tana cikin matsala Amma karku damu insha Allah Zan San yadda zanyi in Nemo ta, sosai hankalin su tashi Dan Allah safiyanu ka Nemo ta kaga kar Sami matsala Amma ina ganin Mai zai Hana muje mu fadawa sarki cewa itta ce sarauniya kausar din, aa karma kuyi wannnan tunanin wannna shine Abu na karshe da zamuyi indai Bata fito ba Amma kada ku sake ku fallasa itta wace, sosai sajida ta Shiga damuwa Dan Allah safiyanu ka Nemo ta nasan yanzu ta gaji tana bukatar hutawa Abun ya Isa haka Nan, karki damu kudai ku kula nasan yanzu ba zaa damu ba tunda munce Bata da lafiya ne shi yasa Bata fita ba, shikenan ta fada.
  Buga kofan suka ji safiyanu yace a shigo wata baiwa ce,dama sarauniya adabiyyah ce ta kawowa sarauniya kausar ziyara saboda ta duba jikin ta tana jira ai Mata izinin shigowa, ba komai kice ta karaso Tam ta fada tare da fita, sajida ta sa mask sannan kwanta kishingede a gadon,.
   Da sallama adabiyyah ta karaso Sayyada Tai saurin tare ta ranki ya Dade da ki tsaya daga Nan kawai ka gaisa saboda ciwon nata babbane kar kije ki kwasa, aa haba ba Zan kwasa ba ai dubiya naso,sajida dake gado tana tarin karya, karasa gadon adabiyyah Tai sannun sister in law ya jikin tarin karya tahau yi kafin ta Bata amsa Naga adabiyyah ta Suma a kan gado ajiyar zuciya suka sauke gaba daya sayyada Tai saurin kashe turaren wutan tana fadin lallai da gaske Yana aiki,.
Kwalawa guard Kira suka hau Yi Wai sarauniya adabiyyah ta Suma saboda warin maganin bayinta Mata suka zo suka dauketa.
Wannan kenan,.
••••••••••••••••••
Wani gu Kuma da ban aka kaisu, da sauri kausar ta zauna kusa da nafisa ganin tana Nishi da kyar sannu ta fada tana dagota,.
Shigowa Mubarak yayi da takarda a hannun shi ya kalli kausar kece shugabar ta wannan tea shop bana San Bata lokacin kawai kiyi singing cewa kun amince kune kuke San kashe yarima Khalil, kallan shi ai bayan tsoratamun da zakuyi Dole zaku Mana mu amsah Kuna da wani evidence na cewa mune muka sa ayi attacking nashi, kwarai kuwa gashi Nan naga a tea shop naku Kai, Dan a tea shop namu akai sai akace mune saboda dame zamu kashe shi to? Saboda kudin Yan leken asiri ne daga masarautar gobir, hmmmmmm ta fada to kuwa bazan taba yadda da hakan ba bazanyi signing din ba ba Zaki ba ya fda Yana kallanta ? Eh bazanyi ba kallan guard yayi ku daure mun wadan can biyun ya nuna nafisa da hafsat,.
Daure su akai sannan yace a zane su aka hau dukan su kuwa, ku daina dukan su Taya zaa hukunta Wanda Basu da laifi, kallan ta Yaya ai kawai signing Zaki mu barsu in dai ba Zaki ba Nima bazan fasa ba, nafisa ce ta karba ranki ya Dade Kar kiyi singing din bakomai dan bamutu a shirye nake,.
Shigowa yarima Ibrahim kenan,kallan Mubarak yayi maye zaka tsaya Bata lokacin a Mata Dole Mana asa thumbprint nata, aikuwa yasa guard suka rike ta tana tana gani suka sa thumbprint nata sanna aka sake ta, karban takarda yarima Ibrahim yayi, shikenan a kashe su kawai, ta kan kausar din Mubarak zai fara yarima Ibrahim ya katse shi aa yada haka?

*******
Cikin tashin hankali ya kalli yayan nashi Yaya sunfa Kama Yan tea shop dinna Kuma kashe su zasuyi kasan Abun Yi, to me Zan musu Yaya kaje ka taimaka masu Mana,saboda me Zan taimaka musu haba Yaya suna da kirki Yan tea shop dinnan please baice Kai komai ba ya zauna tare da rufe ido,( baka kyauta ba yarima Khalil)
Kallan Mubarak yayi Taya zaka kashe ta baka ga kyakkyawa wa bace saboda da kyan ta ma Khali baya kula Mata sai itta Mata da giya ya tsana Amma itta Yana Santa fa, ranka ya dde Ina kana Santa sai in San akai maka itta bangaren ka, aa anan zanyi Abun da zanyi da itta Inga yadda khalil zaiyi, hafsa dake gefe tace Kar ka sake ka ta taba ta, kallan shi kausar Tai in ka sake kamun wani Abu wallahi wataran sai nasa ka kayi kuka da wanka cikin jini, da gaske ya fada Ina wataran din to ba in ga yadda Zaki, gadan gadan yayi kanta suka hau kokawa, ganin tna Bata Mai lokaci ya dauketa da Mari tare da buga Mata Abu ta sumu agun ya fara yaga Mata hannun riga,ba tsammani yaji saaukan naushi a face nashi Wanda ya sashi dungure ya fada gefe, cikin fushi ya mike wannan Dan iskan ne Wannan? Daukanta yarima Khalil yayi sannan ya kalle shi nine na ko akwai Abun da zaka Yi? Kasan wace wanna kuwa itta ce fa waddda take San kashe ka tasa akai attacking naka a tea shop dinsu, kallan shi yayi Ni ai nasan Wanda ake San kashe Ni saboda haka ba ruwanka a ciki sannnan Ina ja maka kunne Kar kaga Ina kauda Kai duk ran dana juyo zaka fuskan ci matsala babba kazo ka sameni gaf da gaf ba kana kawo hari ta baya ba Abun da Zan fada maka kenan Yana Kai Nan ya fice, shigowa yahau Abu kamar mahaukaci, bodyguard na Khali ya Kona takardar Nan,.
Yana fitowa jabir ya kalle shi ai sake taba ta kaiyi yanzu harda dauka a hannu? Kallan shi a tabbatar an taka su gida, Yaya kodai ka fara santa ne Naga duk Wanda ya taba ka tana karewa cikin wahala Amma itta harda daukan ta fa kayi? Nima bansan Dalili ba ya fda tare da shiga motan,.

YAN SARAUTAWhere stories live. Discover now