complete page 4

166 12 0
                                    

•••••••••••••••••••••••••••
             💐💐
                🐚
        🐚🐚🐚🐚
  🐚🐚 ༼۝༽🐚🐚
    💐༼۝༽༼۝༽💐
   *YAN' SARAUTA*
         💐 *4*💐
   🐚🐚🐚🐚🐚🐚
          🐚🐚🐚
               🐚
             💐💐
      ••••••••••••••••••••
*_BROUGHT TO YOU BY DANCING FINGER TEAM TOGETHER WITH GO 4 THE BEST TEAMS✍️✍️_*

*CLEVERS WRITERS ASSOCIATION*

*🙋_NA HAJJARA MAMI NATTYGIRL_💃*

*Wattpad@ HAJARAMAMI20*

     **********************
     Washe gari
Sun dade da hada Mata komai hatta kayan da zata sa sun fitar Mata da wani leshi wada Ni ban taba ganin Mai kyan shi color Ash da ratsin red a jiki sai mayafinta red da takalminta kalar red din da ash sai ka dauka ma da jikin leshin akai takalmin,.
  Da adduar tashi ta tashi daga baccin idonta ya na Gama budewa ya sauka kan sayyada da sajida dake tsaye suna yaye mayafin da ya rufe gadon, mikewa Tai zaune, har kun tashi fa wuri haka ta fada tana kallan Babban agogon dake kafe a dakin taga 11:40.
  Da sauri ta mike har lokacin ya kure haka ya baku tashe ni ba?
Ina kwana aunty kausar da fatan kin tashi lafiya? sajida ta fada murmushi kun tashi lafiya?
Kallanta sajida Tai ruwan wanki na toilet an hada toh nagode ta fada tare da nufar toilet din,.
  Breakfast suka hada Mata sannan suka zauna jiran fitowar ta,.
Sosai suka Mata kwalliya tai kyau sosai sannan ta zauna ta ci abincin,.
  Kallan sayyada sajida Tai yanzu nasan Mai martaba Yana jira ki sanar da waziri mun Gama,.
Motoci suka diba suka nufi asibitin kallanta sarki abdulrahaman yayi ya kike Jin jikin naki kanwata? Dan murmushi Tai ba komai kawai kaina ke Dan Sara mun, kallan shi Tai Naga wani zanen littafin na Dan tuno da wani abun.
  Kallanta yayi da gaske kanwata? Eh ta fda tana murmushi,shima murmushi yake yai Dan baiso ta tuna wannan zancen ba Amma koba komai yaji dadin yadda ta samu ta tuna wani abun,.
  Isar su asibiti suka nufi office na Dr Francis din sannan ya duba ta a wani machine.
  Kallan sarki abdulrahaman Dr Francis yayi, normal condition nata Bai wani tsamari ba saboda da haka za Musa ran Nan bada dadewa ba zata Sami sauki by God grace, toh Allah ya sa,.
Sai Abun da na fada maka a dinga tuna mata Abun da ya faru hakan zaisa ta Sami lafiya, toh mun gode Dr sosai sarki abdulrahaman ya fa da sannan ya mike suka fita, bodyguard nashi suka bi bayan shi,.
   *********.            *********
Tun isar su masarautar suka hangi gimbiya mama ta na jirin isowar su, sosai gaban sarkin abdulrahaman ya fadi saboda yasan banzaa wanted lafiya ba,.
  Bude Mai kofan akai ya fito shida itta Yana karasawa ya zube Dan gaida maman nashi, Yana zubewa Yan gun suka zube sai iya gimbiya mama a tsaye da kausar, kallan kausar din gimbiya mama tai, da sauri abdulrahaman ya sa hannu ya jawota Tai kasa yadda shima yai kasan, tashi gimbiya mama ta fada tana taro shi Dan mikar dashi,.
  Yana mikewa yaiwa kowa izinin su mike suka mike kuwa,.
Ya jikin nata? Ta fada tana kallan saudat din, likitan yace fa sauki zata Sami sauki Nan bada dadewa ba insha Allah,.
Murmushi Tai ba matsala haka Zata tafi can din Suma gida ne zasu kula da itta, kallan kausar Tai hakan yasa kausar din fadin Ina kwana? Ba tare da ta amsah ba, ki Shira kayan ki yau gobe zaku wuce,.
Tana kaiwa Nan Tai gaba,kallan abdulrahaman kausar Tai murmushi yai kanwata zo muje kiga wani guri ya fada tare da yin gaba ya bishi ganin inda suka nufa yasa Waziri tsayawa Bai  bisu ba saboda yasan su kadai ke Shiga gurin.
Kofan dakin ya bude,Babban palour ne ya hadu sosai ga bord na sane da carbot paper a jiki, idonta ya sauka kan zanen da ta gani jiya Zane kala kala Nan take kanta ya hau juyawa tana tuna duk wani moment na lokacin da Tai zanen da yadda yayan nata yake Santa Dan rike kan nata Tai sosai ta tuna abubuwa agun, bayani yai Mata na Abun da suke gun duk Dan tuna itta kuma tana binshi Bata nuna Mai ta tuna ba tana sane Kuma da hakan.
   Haka har suka koma Tai nata bangaren shima yai nashi bangaren,.

Zaune suke suna Mata Hira kamar yadda suka saba, kallan sajida kausar Tai, muje zaa hada mun kayan tafiyar da zanyi gobe na aure na, da sauri duk suka kalleta, Dan sun Yi mamaki sanin yadda ta tsani auren Amma ai sunsan ta manta komai maybe ta canza shawara, kallan su Tai ya kuke kallo na nace a shirya mun Kuma daku da zamu ba musu suka mike suka nufi drower.
  Kallan waziri yayi Mai martaba kana cikin damuwa Dan Allah ka Bari Zan tura Yata matsayin sarauniya kausar in yaso sai ta auri Khalil din, hmmm waziri da hakan zai faru zanfi kowa Jin Dadi Amma bamai yiyuwa bane shi yasa, wani dake da ke zaune a fadar yai maza ya karba toh a tura tawa Yar Mai martaba Kuma Bata yadda zaai a Gane tunda dama Al,adamar wannan masarautar Indai amarya zata gidan mijinta rufe mata fuska da mask na sarauta Kuma indai har amarya tasa wannann Abun fuskan ba Wanda ya isah ya cire Koda kaine Mai martaba saidai mijinta Ina ganin Mai Hana sai asata tasa tun safe shikenan kaga komai ya wuce, sosai yaji Dadi da wannan shawara tabbas hakan zaai kaga ba yadda zaai gimbiya mama ta ga fuskar waye balle ta Gane na kausar dinne,.
Yaya ban amince da wannan shawarar ba ta fada tana karasa Shiga fadar hakan yasa duk Yan fadar suka mike suna Mika gaisuwar su, kusa da yayan nata ta tsaya ban amince nice sarauniya masarautar duk wani risk Ni Zan dauka ban amince a turo kowa a madadidina ba, saboda gobe zaai wannan tafiya kamar ydda gimbiya mama ta fada.
Kallanta abdulrahaman Yaya kausar karki yanke hukuncin Nan, aa Yaya na riga Dana yanke kana ganin ya dace a cutar da wata a madadidina Ni ban amince Kuma Yaya maye na damuwa aurene fa, shiru yayi kafin ya kalleta shikenan kausar na aminci da zakije Amma akan sharadi daya, maye sharadinka yaya?
A hankali kusa da itta ya fada Mata sai kin dauki alkawarin ba ruwanki da wannann littafin in kuma Allah yayi kin ganshi kimun alkawarin ba Zaki Karanta Koda kalma daya ba a ciki,.
Murmushi Tai sannan ta daga murya Ina San kowa ya shida na aminci da dokar da Yaya gindayamun dukk baku San ta maye bane, shima daka murya Ina San kowa yai shaida na amince da tafiyar sarauniya kausar masarautar jarawa domin auren ta da yarima Khalid,mun amince ranka ya dde,.
Wannan kenan, har gun gimbiya mama aka sanar ata tafiyar kausar gobe duk da taji dadi Bata wani damu ba dama data so da Taki Dole sai taje,.

*Dedicated to you mariya abdulrazak together with Maryam dahiru*

By hajjara Mami Natty girl

YAN SARAUTAWhere stories live. Discover now