*🅱RILLIAT WRITER'S ASSO....*🖊
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's}_🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*☠ƘUNGIYAR ASIRI☠*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
_{ƙirƙirarren labari}_
*NA**L££MA*
wattapad
*@leemaMuhammad826*_Sadaukarwa gare ku_👇🏻
*_MUHAMMAD KAREEM KD(DADDY)_**_REAL HASEENA NABULISI BAKO(DR OGANNIYA)_*
*SETTING BOUNDARIES!*
_Often times,at the beginning of a relationship we make a mistake of trying to please our new found "catch.For this cause we try to tolerate things we can't continue tolerating.To some extent this is good but it is very important you set boundaries._
_From the start,tell your partner what you love doing, what you can do without and what you can't do without. You should set limits._
_Lack of setting boundaries in relationship has caused breakups and chaos in relationships today._
_When you see an action, behavior or attitude you cannot tolerate, speak out. You both must come to a point of compromise._
_The best way to maintain a healthy relationship is swift communication._*A piece of advice from your lovely sister"L££MA"*
#Relationship&Marriage*🅿35-36*
Mallam jini tace fa!ina jin ƙaunarta na ratsa ko ina a jikina don ALLAH ka taimaka mana ko mata ta zata yafe mun laifukan da na aikata mata.
Mall muhammad inaso ka san matsayin wanan ɗiya taka a musulunci,matsayin ƴar zina ce!,bata gadonka domin wacce aka ɗau maniyyita ba muharamar ka bace. Shawarar da zan baka kawai mu cigaba da addua idan rabo ce zata dawo gare mu,idan kuma ALLAH ya ƙadari sai ta kasance ɗaya dga cikin wanan ƘUNGIYA babu yadda zamu iya sai haƙuri! zanyi iya ƙoƙarina wurin taya ku da addua,saukar al-Qur'ani mai girma,ku ma a dage sosai wurin sadaka da addua.Alhaji barau yace,mun gode matuƙa mallam ALLAH ya saka maka da mafificin alheri,matar shi nasan gidan su ta nufa kuma zaa bi bayanta da izinin Allah komi zai dai daita.
Addua ya rufe taron dashi tare da jadda da masu a yi ƙoƙarin yin abunda yace sanan hamza ya tafi domin ya sauke shi gida.
Nasiha sosai alhaji barau ya ƙara yiwa iyalan shi tare da neman gafarar su,ya janyo hankalin su wurin jajirce wa da riƙo da ibada,su kasance masu yafiya da rufawa juna asiri,Allah ya albarkaci zuria gaba ɗaya amin.
Mazajen yanin su mata sukayi wa alhaji sallama suka tafi,matayen mazan kuma dama sun saba yini a gidan amma yau wani abun mamaki ko wacce tace gidan ta zata...,Allah ya ɗaura masu wani irin tsoron hajia lanti a zukatan su,basa ma so yaran su suyi kusa da ita!.
Ko wace ta koma sashinta cike da nadama...,muhammad na wurin abban su domin yafi samun natsuwa idan yana tare dashing. Ba dan hajia lanti mahaifiyar shi bace,wallahi da sai ya ɗau ƙwaƙwarar mataki a kanta.
Zainab ta isa kazaure a gajiye duba da yanayin hanya kuma wuri ba kusa baa,abun hawa ta nema da zai kai ta har gidan su...,zuciyarta cike da zulumin yadda baban su zai karɓi wanan magana nata domin bata da matsala da maman su.
Tsayuwar adaidaita a ƙofar gidan su yasa ta dawo cikin hayyacinta,cire da ƙwarin gwiwa ta salame shi tare da tura ƙaramin ƙofar shiga gida...,duba da yanayin gidan su ba zaa kira su dawasu shahararrun masu kuɗi ba,amma suna da rufin asiri da wadata iya gwargwado.
Motsin mutum taji a madaidaicin kitchen ɗin su na zamani dake tsakar gida,koda ta isa safiyya ce ta gama abinci tana kwashe wa....,bata mata magana ba haka bata yi wani alamada zai nuna tana wurin ba har ta kamala ta juyo zata fita!,nan take ta zabura saura kaɗan kular ta suɓuce daga hanunta.
YOU ARE READING
ƘUNGIYAR ASIRI☠️
AdventureLABARI NE WANDA YA ZO DA SABON SALO MAI MATUƘAR RIKITAR WA,BAN AL'AJABI, FADAKARWA,ILMANTARWA TARE DA NISHADAN TARWA.