ƘUNGIYAR ASIRI 2

900 10 0
                                    

*GARE KU MASU TAMBAYAR YADDA ZASU SAMU CIGABAN WANAN LITTAFI;har yanzu Ƙofa a buɗe take ana kan posting nashia naira ɗari biyu kacal{200 naira only}}zai baki damar mallakar ƘUNGIYAR ASIRI 2*

_ƙadan daga cikin shawarawari da kuma hanyoyin magance matsalar mata na kyau da kullum wanda littafin ya ƙunsa_

Abu na farko da ake so a gurin ƴa mace shine ta gane cewa miji shine shugabanta,ta kuma rinƙa jin haka har cikin zuciyarta domin manzon ALLAH (S.A.W) ya faɗa cikin wani hadisi," da zan umurci wani ya yi sujada ga waninsa da na umurci mace tayi sujjada ga mijinta"'akwai kuma inda yace"ibadar mace ba zata zama cikakkiya,ƙarɓaɓɓiya ba har sai ta zamto mai biyayya ga mijinta",akwai ruwayar da yake magana akan wasu mutane da sallar su ba zata wuce ƙoƙon kansu ba"bawan da ya guje wa ubangidan sa da matar da ta saɓawa mijinta". Wanan kaɗan ne na baki a cikin hadisan da suka yi magana akan yin biyayya wa miji kuma nasan za kiyi mamaki menene yasa aketa magana akan mace dai mace tayi wa miji shi baa ce ya mata baa?,saboda shine sama da ita kuma yadda yake da haƙƙi a kanta haka tae da haƙƙi a kanshi sai aka wayi gari yanzu ƙalillan maz ke sauke haƙoƙƙin matayen su kamar yadda aka umurta,kada ki biye mashi idan ma Allah ya haɗa ki da azzalumin miji kiyi hakuri kina kai ƙarar shi wurin ubangiji yasan da ke koma shiya umurce ki da kiyi biyayya zai maki sakayya ta inda baki yi zato baa.

Ki zamo mai amana,gaskiya,hakuri,ki gyara zuciyar ki,kula da addini,tsafta,ado da kwaliyya kuka da iya girki,iya magana. Kinga idan kika riƙe wanan abubuwa zasu zo maki da sauƙi.
Babi na gaba akan gyaran jikin ki zan maki bayani sai a lura kuma idan kun natsu abi komi daƙi daƙi;-

Abunda ya kamata mace ta fara yi idan an saka aurenta shine magance infection idan tana dashi,domin idan baa magance ba ko wane haɗi zaki sha aikin banza ne kuma kuɗin ku yabi ruwa ni'ima zata daskare ne ba zaki gane komi ba nan da nan kin bushe. Yadda zaki gane kina da infection shine; a samu alum a niƙa yayi laushi liɓis sai a samu sabon auduga/kaɗa(cotton) sai ki saka shi cikin garin ki jujjuya yadda zata naɗi alum ɗin sai ki tura a gabanki,idan kinji zafi a cikin gaban ki babu wata cuta(ko wane irin na farji ko mara),idan babu zafi kuma akwai infection ko wasu nau'uka na cututtukan farji don haka sai a nemi hanyar magance ta.

Note;ba lallai kawai budurwa ce zata iya yiba har matan aure da zawarawa ko yara wanda ake ganin alamomin wata cuta a farjin su,na taɓa yin wanan bayani dalla dalla har yanda zaa banbance kalolin cututtukan farji domin infection general name ne akwai iri iri kuma ko wane akwai alamomin shi nayi bayani a baya(pelvic inflammatory infection,vaginosis, sexual transmitted infection,yeast infection,ovarian cyst or cancer,candidiasis da sauran su)na sake kawo wanan ne domin wanda basu taɓa bin littafai na ba su amfana

Idan kika saka audugan nan kika ji zafi alamar akwa cuta kenan ,sai hayar magancewa a saukaƙe;ki samu albasa babba guda ɗaya sai a yanyanja a zuba a tukunya da ruwa kofi ɗaya tayi minti talatin a sauke sai a zuba ƙaramin cukali uku na garin habbatus-sauda mai kyau a ciki sai kisha safe,rana da dare(sau uku kenan) har kwana arba'an. Kenan idan na kwana arbain ɗin gaba ɗayazaa haɗa kinga kenan albasa manya guda arbain zaa yanka ruwa kofi arbain sai garin habba ƙaramin cukali uku sai arbain a dafa na minti talatin sai a juye a galan mai tsafta a kwatanta yadda zaa rinka sha sau uku a rana har ya kai kwana arbain(cikin fridge zaa aje sanan maganin gargajiya ana so a sha awa ɗaya kafin ayi breakfast yafi aiki sosai).
Sanan a samu auduga mai tsafta da dama sai a nemi man habbatus sauda original a rinƙa dangala audugan ciki ana saka wa cikin farji kullum da dare shima har kwana arbain da safe a cire(watau daga ranar da aka fara shan haɗin albasa zaa fara amfani dana audugan amma idan mijin ki ya buƙace ki sai ki cire audugan ki aje gefe har a gama kiyi tsarki da ruwan dumi ki mayar da safe ki cire).
Idan kin kamala wanan na kwana arbain sai a samu garin tafarnuwa mai kyau ki zuba ƙaramin cokali ɗaya cikin shayi rabin kofi kisha da safe,da rana kuma a samu nono mai kyaurabin kofi a zuba ƙaramin cokalin na garin tafarnuwaa juya a shabbier,da dare kuma ta samu zuma mai kyau cokali biyu a zuba a garin tafanuwa ƙaramin cokali a juya ana lasa har a shinye(shi wanan kullum haka zaa yi na sati uku). IN shaa ALLAH idan kikayi wanan kamar yadda akayi bayani har tsawon kwanakin to cikin hukuncin ubangiji zaki warke subul ki zama kamar ko wace irin mace,ki san daɗin aure.

Domin wallahi a yanzu mata cikn kawo ɗari bai fi talatin bane zasu baki assurance na cewa suna samun gamsuwa 100%,wasu zasu ce shekaru su huɗu,biyar har haihuwa huɗu tayi bata san daɗi
saduwar aure ba.

Wanan haɗin ba lallai mai infection kawai zata yi shi ba domin ana magana ne akan duk wace cuta na farji both internal and external wanda baka iya gani sai dai kaji alama,wata ma bata jin alama sai yayi mata kakatutua jiki ya illata mata mahaifa ya daskarar mata da ni'ima kuma ya katse mata jin daɗin aure,don Allah yan uwa mu daure mu gwada don inganta rayuwar mu kuma ba wai maganin asibiti baya ni bane?,wani lokacin kafin ki samu standard and well equiped hospital har a samu ƙwararren likita da zai saka amaki gwaje gwajen daya dce ki wahala kuma anci kuɗin ki a yawa ga tsadan magunguna koma abu ɗaya da maganib asibiti na irin wanan cuta continuesly zaki rinƙa sha koda kin warke baa barin shan magana kua dole bayan watanni a rinƙa zuwa check up.

Idan an gama wanan duka sai a samu kwakwa babba ɗaya a fasa ruwan dake ciki atsiyaya a kofi sai a karanta ƙulhuwallahu har ƙarshe ƙafa uku a tofa, tabbat yada har ƙarshe ƙafa ɗaya a tofa sai a zauna a natsu ayi bismilllah a shanye, shi kwakwar da sai a samo dabino a rinka gusturar kwakwa ana tauna dabino a tare har a gama. Wanan sirrin mujarrabi ne kuma ingantacce daga ke har mai gida zaku samu gamsuwa domin zaki kasance mai ni'ima mara yanke wa dan Allah yar uwa ki gwad ayar Allah ba wasa bace"ku nemi magani a cikin alkur'ani domin gaba ɗayan shi waraka ne",Allah bada ikon yi yasa a amfana amin.

Sanan wata ɗaya kafin aure ya kamata ki daina fita kwata kwata sai ya kama dole shima ki saka babban hijab har ƙasa,niƙabida safar ƙafa domin mantaining body temperature and hormones naki zasu yi settling.KIN SAN muna da kwana goma sau uku a wata(making 30days),goma na farko;kenan daga ɗaya ga wata zuwa goma ga wata,zaa samu garin lalle busasshe mai kyau da laushi a samu farar riɗi a haɗa a kwaɓa da turaren matan arewa a shafe maki jiki dashi tsaf,gefe ɗaya an samu sansamin lalle( busasshen lalle ne shima wanda aka murje da hannu ko a daka sama sama kada ya zama gari)a auna ruwa ƙaramin bokitin fenti biyu a tafasa shi da turarai kowane iri mai kamshi idan ya tafasa sosai a sauke ya ɗan huce sai a zuba a ruba ko baho mai faɗ ta bokiti ki tsugguna turrurin na shiga jikin shi a rufa da bargo ko zanin gado(dama jikin ki an riga an shafe da haɗin lalle da riɗi daga ke sai pant) idan a shiga jikin ki sosai saia bari ya huce kiyi wanka dashi haka zaa rinka yi har kwana goma cif.

Goma na biyu;daga sha ɗayaga wata zuwa ashirin ga wata zaa samu garin alkama mai laushi,garin hulba original da ƙwai ko madara a ƙwaɓa sai a shafe jiki gaba ɗaya dashi kina zaune har a sake tafasa lallen nan da turare ki sake turara jiki kiyi wanka zuwa kwana goma ana haka.
Kwana goman na ƙarshe;daga ashirin da ɗaya zuwa talatin sai a samu garin zogale shanyar inuwa,tumatur ɗanye da dama a yanyanka manya,albasa manya a yayanka, sai kayan ƙamshi da su maji a yi mata farfesun kaza budurwa wacce bata taɓa kwai ba idan babu hali ayi n kifi ko ƙaramar dabba taci tasha romon har kwana goma.
Idan ana wanan aikin na wata ɗaya kamar yadda na faɗa babu fita ko ina sai ya kama dole kuma a rufe jiki da kyau sanan wancan haɗin naƴaƴan itatuwa duk ana yawanki su zama kamar ruwan shanta akullum,idan babu hali a ƙala koda a rana tasha arake,gobe a samu kankana,jibi kwakwa da dabino,gata lemu ko ayaba har kwana talatin dai.Wanan shine abunda ya dace ayiwa ko wace amarya dan Allah iyaye da yayan ni.
Mace wace bata san daɗin namiji ba bai kamata ana hargitsa mata natural niiman ta ba wurin bata wasu gumba,tsumi,matsi,turarren tsugguno da wasu haɗin kazan amare wallahi sun mata ƙarfi zasu kashe mata natural ni'iman ta da ALLAH ya hallice ta dashi ne,koda ma yarinya ta san namiji a waje bata buƙatar wanan sun mata yawa saboda matan da suka taɓa haihuwa suke buƙatar tsumi gumba da wasu matse matse domin farfaɗo da ni'imar su data fara tafiya yayin haihuwa.

*A TUNTUƁI WANAN LAMBA:08164321306*
_Idan kina buƙatar cigaban wanan labari zaki tura kati mtn/bank account 200 naira only_

_idan privetly kike so ana tura maki kullum zaki biya 400 naira only via bank account_

_VIP privetly kullum page biyu 500 naira only via bank account_

_Idan complete document kike so 1k only via bank account_

Contact the number above for more information.

ƘUNGIYAR ASIRI☠️Where stories live. Discover now