💓💓 *((INDO AISHA))* 💓💓
*LITTAFIN*
NAFISAT ALIYU )) FUNTUA
((Ummu fadimah))*بسم الله الرحمن الرحيم*
_Gaskiya banida bakin da zangode muku masoya na saide nace Allah yabar Mu atare nagode Inayiku over my fans💋💋💋💋💋💋💋💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻_
Peg 20
Ango *Aliyu* anatashan Amarci har zuwa wata guda, sannan yakoma bakin aikinshi yayi kyau abun shi Aure rahamane ashe inji shi,
Misalin 7:15am ya tashi da sauri yakai dubanshi ga ɗan ƙaramin agogon⏰ dake jikin durowar gadon, yasalam ya furta miƙe da hanzari ya shige toilet wanka yayi shaf-shaf yafito ɗaure da towel sai ƙarami ahannushi yana goge ruwan kanshi, duban shi ya Kai kangadon wani ta kaici ya ƙara Kama shi, mitssss!
Ke waibazaki ta shi bane umumhh tace ta ƙara gyara kwanciyar ta tsaki kawai yaja ya juya ya shirya agurguje, yana gama shirin shi ko kallon gadon be sakeyi ba yayi tafiyar shi,
Rannan nashi ajagule ya shiga office ɗin shi ga wata irin azababbiyar yunwa dake addabarshi, tsaki kawai yakeja saboda ta kaici, haba wannan wacce irin macce ce ne wadda kwata-kwata" batasan kanta ba ace mutum indeba ya kwanta ba shide bazai iya attaka ma kanshi komi ba mitssss!..
Ah wai ashe kana ciki amma saifaman locking nakeyi kanajina ka kyaleni ko? Mtssss! Sorry wallahi banjika ba, *Bash* kujera ya jawo ya zauna yana miƙa mishi hannu" gaisawa sukayi *Haidar* yace yasu fadila suna Lafiya ai sunyi kewarka kwana biyu baka leƙosu ba..
Wallahi kam suyi haƙuri inanan shigowa tunda su kun hanasu zuwa inda nake" wanne Mu mun isa muhana ƴaƴa zuwa gurin uban su gashi kuwa kunhansu, ba hanasu akayiba kasan su bajine dasu ba insukazo zasu dami Amarya shiyasa, kude kuka Sani ya cigaba da aikin shi suna magana jefi-jefi" ajima kaɗan yaja tsaki *Bashir* na lure da shi saboda yasan shi farin Sani koda shi ba mutum bane me yawan magana amma yasan farin cikin shi ya San damuwar shi aminin kwarai kenan" Bede tanka mashi ba har suka gama aikin da sukeyi..
Wajen 11:30am sannan suka kammala aikin nasu zuwa lokacin kuwa *Haidar* yayi mugun jigata saboda shi dama mutum ne da baya wasa da cikin shi kwata-kwata koda yana shi kaɗai" *Bashir* yakalleshi yace muje office ko yace wanne office ɗin wallahi yunwa nakeji kamar zamfa ɗi ainasani muje akwai abincin da *Billy* ta aiko min dashi aukaima baka karyan ba? A'a wallahi nikam saida saida nakarya ai duk yadda zanyi sakkon fita bata barina nafita haka ko tea ne saita tsareni na sha yanzu ma abinda yasa ta aiko min da abinci saboda nayi sakkon fitowa tea kawai nasha shine fa ta biyo ni da har nan, huumm kawai yace suka nufi office ɗin *Bash* jikin shi harrawa yakeyi yasamu yaci abinci kobi takan *Bash* ɗin beyiba saida yaji ya Nat.. *Bashir* kallon shi kawai yake , sai bayan ya ƙoshi sanna yace kallon kuma na meye?
Kallon ka nake yadda duk ka chanja daga yin aure duka-duka wata uku zuwa huɗu amma dukka yi ɗan wuya kaida ya kamata ace aga kana kyau meye matsalar ne ko akwai damuwa?
Mtssssss! Wani dogon tsaki yaja kabari kawai wallahi nafara gajiya da halin *Hauwa* ace mace kwata-kwata bata Iya komi na Mata ba daga ta kwanta tayi bacci sai tayi chat ko kallo shi kawai ta iya, Innayi magana saita hau kuka da nanuna Mata ɓacin raina shine fa taje ta gayawa iyayenta suka bata ƴar aiki, ƴar aikimma arniya fa yanzu komi na gidannan ahannun ta yake gyaran gidan girki komifa Kai dai-dai da gyaran ɗakina fa *Hauwa* bata iyawa wai saide tasa yarinyar nan tayi min saida nanuna bana so, yanzu fa saide ninagyara gadona idan zankwanta abinci kuwa inde inaso saide na shiga kitchen da kaina na girka Dan rashin kunya hartasa hannu aci da ita wallahi nafara gajiya da wannan shirmenn"..
Ikon Allah gaskiya akwai matsala babba amma Nide shawarar da zanbaka kawai kaci gaba da haƙuri kaga ba wani jimawa kukayi da yin auren ba kar aga kamar kagaza kazaunar da ita kusa fahimtar juna..
Uwargida sarautar Mata tana gado abun har sai 12:30pm sannan tayi miƙa ta tashi zaune atsakiyar gadon tab wai mutumin tafiya yayi amma ko sallama beyi min ba gytssss! Zaka dawo kasa meni, diro kawai tayi daga gadon ta nufi ɗakinta, batinanin agyarawa megida room *Allah de kyauta amma rayuwarki Hauwa akwai gyara*
Wanka tayo tafito ɗaure da towel aka zauna zaman shafe-shafe shafa wanchan goga wanchan haka ta ɗauki lokaci metsayi tana shafe-shafenta, sannan ta saka wata arniyar Riga me bit-bit daga gani ba saika tambaya ba kasan kamin asiyeta saida aka bata manyan kuɗi ba ƙarya tayi kyau "kunsan mutum duk muninshi inde zaiyi kwalliya sai anga ya haska"
Falo tafito ta zauna kan two siter ta harɗe tana cinɗaci, saikace wata hamshaƙiya Blessing blessing take kwallawa me aikinta Kira da gudu tafito daga kitchen ta amsa kiran uwar gijiyarta saboda gudu masifarta, ta zube agabanta mah jeka kawo min breakfast ɗina sannan kije gyaramin ɗaki na" ok may..
Sai 4:30pm sannan *Haidar* ya shigo Gida amatuƙar gajiye, da sallama ya shigo falon amma *Hauwa* ko ɗagowa batayi ba bare ta kalleshi tanata charting ɗinta hankalinta akwance, ita wai adole fushi takeyi bece Mata ya fita ba kuji hauka din Allah..
Shima rabuwa yayi da ita ya wuce ɗakinshi yana shiga ranshi yaƙara ɓaci ɗaki kamar na mahauka ta gado a ya mutse fulaluwan gadon wasu aƙasa baƙin ciki kamar yayi kuka haka ya ajiye jakarshi ya shiga gyaran ɗakin dukkuwa da uwar ga jiyar da yake tare da ita *(su Malam Haidar duk tsun-tsun da yaja ruwa shi ruwa kan doka)*
_________________________
Dawwuri suka isa Abuja kasancewar sun yi gudu sosai misalin 3:00pm suka iso Gida *Indo* de tunda suka shugo take afurgice gani takeyi kamar ba'aduniyarta take ba motar sunayi parking jama'ar gidan sukayo waje sunayiwa *Daddy* oyoyo shiko yanata washe musu baki, Da gudu Angel ta faɗa jikin *Daddy* oyoyo my lvly *Daddy* mamana yakike tace ba daɗi! Yasalam my Angel waya taɓa mike ne?
Daba kanan sukayi ta takura min harda *mommy* lallaikam barni dasu duk sainayi maganin su, yawwa *Daddynah* aidama nasan kaikaɗai nekesona agidannan ba dole naso Uwata ba"..
Sannu da zuwa Alh. Kashiga ciki mana kadena biyewa wannan parout ɗin, *Daddy* kajita ko rabuda ita aibada ke take ba, suka rankaya sukayi falo dukkansu har *Daddy* yakusa shiga falo ya juyo bega *Indo* ba ah Ina yarinyar da muke tare da ita yarinya kuma sabida dukkansu ba Wanda ya kula da ita,
Da sauri ya juya wajen mota aiko tana jikin motar ta rakuɓe subu hanallahi ƴata ya akayi kika tsaya anan baki shugo ciki ba? Ita de Batace komi ba hannun ta yariƙo har cikin falon.
*Daddy* wacece wannan? Sister ɗinkice kuma ta kwararki daga ina ɗiyar *Baffanku* ce yeee shikenan nima nasamu Abokiya ko *Daddy* sosaima yanzu kaita ɗakin ki tayi wanka kibata kayanki tasa kafin asiyo Mata Nata ko ok my sister zomuje ɗakina *Indo* de saifaman zare ido takeyi tana bin kowa da kalloh, tashi kibita kinji ƴar gidan baffah"
Binta tayi zuwa ɗakinta, shima *Daddy* sama ya hau domin ya ɗan watsa ruwa ya huta, bayan shi *mommy* tabi domin taimaka mishi, amma hankalinta yakasa kwanciya tunda taganshi tare da *Indo* tason taji wacece ita kuma meyasa yataho da ita saboda ita arayuwarta ta tsani taga wani yazo yaraɓesu................✍🏻
*please kuyi haƙuri da wannan wallahi banida enop charge damma karkuji shirune nagode*
Please shareee 👏
09033587886
_Mrs kabir ce_
YOU ARE READING
INDO AISHA
RandomLabarin wata yarinya da ta taso cikin wahala da azabtar wa akwai abin tausayi sosai da soyya me ratsa zuciya%