💓💓 *((INDO AISHA))* 💓💓
*LITTAFIN*
NAFISAT ALIYU FUNTUA
((Ummu fadimah))*_Inakuke masoyan littafan Ummuhfadima to gani nazo muku da wani sabo mecike da kitimurmura da sark'ak'iya wato GIRMA YA FA'DI tofa aiku dagajin wannan littafin kunsan akwai chakwakiya, kad'an daga chakwakiyar dake ciki d'ane yaga yarinya sundad'e suna soyayya hartakaisu ga maganar aure yatura mahaifinshi domin ya nema mishi aurenta, amma kwatsam uban naganin yarinyar yaji aduniya ba yarinyar da yake k'auna sama da ita k'arshe de uban ya aure 'Yar....... Kut ykk ganin wannan chakwakiyar zata kaya shin ya Yaron zaiyi? idan yabud'i ido yaganta amatsayi matar mahaifinshi? Kai wanna chakwakiya har Ina inkina, buk'atarjin cikakken labarin maza garzayo kimallaki naki akan 200 kachal domin k'arin bayani kinemi Ummuh fad'imah a wannan number 09033587886 yanzune Ummuhfadima zataga masoyanta na'asali Ina zamanjiran ganinku masoyana mazaku hanzarta domin Tuni amfara biya ngd love you all*
Pege 51-52
*LAGOS*
Hausawa de waisunce sanu-sannu bata hana zuwa wai saide adad'e ba'aje ba to hakane kam, saboda gashi nagani atawa rayuwar, zagi wulak'anci ba irin wanda Yaya beyimin ba dashi da matar shi, saiga shi cikin k'an-k'anin lokaci Allah yajuya komi k'iyayya tazama soyayya, saboda ayanzu haka yaya ba'abinda ya tsana aduniya sama da yaga b'acin raina yanzu munk'ulle sosai duk abinda yazo dashi nima biye mishi nakeyi, nayi matuk'ar sakin jiki dashi fiye da chammaninku, saboda tahakane kawai zan k'ara cusa mishi soyayyata, duk dahakafa ba wai yana nufin na kyaleshi yaci bulus ba akan zagin da yayita yimin abaya saboda nayi alk'awarin sai yazo gaban 'yar k'auyennan yana zubar da hawaye akan tasoshi wannan alk'awarinane.Bayan nagama girkina misalin k'arfe uku da rabi, naje natsala wanka cikin wanda 3kwata da riga wadda rigar ko cibiyata bata rufeba naraba kaina biyu nayi parking d'inshi nafito kamar wata baby had'in turarukan da mommynsu zahra tabani nad'auka nak'ara shafawa sannan k'ara da wa'inda Yaya yakawomin jiya daya dawo daga gurin ai, nikaina nasan nayi kyau sosai, bayan nayi sallar la'asar nafito falo domin kuwa nasan duk inda Yaya yake yana gab da gida, aiko ina zama naji k'arar hon d'in motarshi, da gudu natashi nayi bayan labuleyen d'akin nab'uya, ina kallonshi ya shigo yana kiran Babyna Babyna kina ta ina ne kitchen ya nufa beganni ba abinda betab'ayi ba wato shiga d'akina, yau hard'akina yashiga nemana abinda bantab'a ganin ko d'akin matarshi ya shigaba, dube yadinga yi amma beganni ba, to wai ina yarinyar nan tashi gane? Ya tambayi kanshi, meybe gidan Bash taje to amma aibatasa Billy ta haihuba saboda nace kar Bash ya gaya idannadawo zamuzo, aijin Anty Billy ta haihu da gudu nazo narungumeshi ta baya, saboda da k'arfi yake maganar, Yaya yaushe Antyna ta haihu? Wata sassanyar ajiyar zuciya yaja, juyo dani yayi muna fuskantar juna.
Kalar tausayi yayi hadda wani langa b'ar da Kai gefe shine kika b'uya dan kisa zuciyata tabuga ko? Idanuwa nazaro lah wallahi a'a kawai nima narama abinda kayin jiya dakak'i dawowa dawwuri, ayya Babyna ainabaki uzurina ko? Eh Yaya tokayi hak'uri, nak'i na hak'uran ya ida maganar yana juyamin baya, gaban shi nakoma narik'e kunnuwana ina kayi hakuri my Yaya "nayadda zan hak'ura amma saide idan zakiyi min wanka kishafa min mai kisamin kayana" baya naja da Sauri ina rufe idona, nace kai Yaya nide ba zan iyab........ Sauran maganar ta mak'ale sabida jinda nayi ya d'agani yayi sama dani zuwa d'akinshi, mutsu-mutsu kawai nakeyi amma besaukeni ba saida mukaje har cikin d'akinshi.
Kan tsakiyar makeken gadonshi ya saukeni, wash Allah gaskiya kimfaya nauyi, mikcewa nayi inata dire-dire irina shagwagwgwab'un yara nide wallahi banda nauyi kanaganina 'yar k'arama dani kace wai inada nauyi, tab lallaikam gashi duk kinsa jikina yanayi min ciwo, "kanshi nafad'a inadukanshi ak'irji ina kukan tab'ara biye min yayi, yana rik'emin hannu nikuwa inata dukanshi chakulkuli yafarayimin, Ina dariya daganan kuma sainaga yank'ok'arin zarcewa domin har yafara k'ok'arin ciremin rigata aiko Allah yabani sa'a nakwaci kaina na gudu d'akina nayi wanka nachanja sannan nafito wankaron gown nasa bak'a me adon golding, falon nafito, saikallon hanyar dcakinshi nakeyi domin nak'osa yafito domin inje inga baby gashi inatsoron karnakoma d'akin yaritseni saboda hagga Allah banshirya bashi kaina yanzu ba harsaiya furta min kalmar so da bakinshi, duk dadai alamu sunnuna min shima kamar ya kamun.
YOU ARE READING
INDO AISHA
RandomLabarin wata yarinya da ta taso cikin wahala da azabtar wa akwai abin tausayi sosai da soyya me ratsa zuciya%