peg 22

246 17 0
                                    

💓💓 *((INDO AISHA))* 💓💓

          *LITTAFIN*
  NAFISAT ALIYU )) FUNTUA
       ((Ummu fadimah))

*بسم الله الرحمن الرحيم*

*_Assalamu Alaikum masoyana masoyan book din INDO AISHA Dafatan dukkunyi sallah lfy Allah ya amshi ibadummu yasa munacikin wa'inda aka ƴanta awannan wata me albarka kuma Allah ya mai-maita mana ta baɗin-baɗaɗa ameeen Ummuh faɗimah tayiwa kowa Barka da sallah_*

          *_Ina miƙo dubun godiyata agareku masoyana nagode Da karramawarku agareni da wa'inda suka kirani ta waya da wa'inda sukayimin tex duk Ina godiya sosai Nayi sallah lfy Ubangiji Allah yabar Mu atare sisters ngd sosai love you all my fans💋💋💋💋💋💋💋💋💋_*

Peg 2️2️

Bayan su *Aliyu* sumbar wurin su *Daddy* Afusace yayi cikin gidan Yana huci ji yake kamar zai Kama da wuta saboda takaici waishi kamar shi za'ace an Aura mishi wata 'yar k'auye kucaka wadda kokanta bata Iya kulawa Da shi barehar ta Iya kulawa da wani haba umbandade jama mutane raini awurin k'anan yara Kai Ina wallahi da sake!

       *Bashir* yace haba Waimekakeyi hakane kanatshuma na kasande bayanda za'ayi iyayen mu sucutar damu ko? Duk abunda zasu yimana idan mukabi abun asannu wallahi k'aruwar muce kaduba kaga halinda kake ciki da iyalinka kasani ko wata mafitace,  Allah yakawo maka ehyi haba kanatshu kayi tunani da k'wak'walwarka mana malam wannan" Fushinnaka ba'abinda zaik'areka da shi"

        Habadan Allah yanzu uakakeso inyine? Duka-duka fa watana shidda da Aure Taya zantinkari *Hauwa* da wannan maganar?
      
       Mtssssssss wani dogon tsaki *Bashir* yaja yaace wallahi kabani kunya dama duk wannan tashin hankalin akan wannan "Matar" taka kakeyin shi kace min tsoronta kakeyi ban sani ba inko hakane kaba maaza kunya; ta ida maganar da tsokana.

          Ba wai tsoronta nakeji ba kaikasan nafi k'arfin kace wai inajin tsoron tane saboda kasan da yanda akayi aurennamu amma kaima kasan ba dad'i de ko? Eh Nasani ok to meye shawara please?

        Shawara kawai ka'amshi Amaryar ka kuje kusha Amarci kawai Kaga kazama mijin macce Biyu, kenan

       Mtsssssss wani dogon Tsaki Aliyu yaja yajuya yayi cikin guiding d'in gidan ya zauna yana huci shima *Bashir* 'Din rabuwa yayi dashi yasan ran 'yammaza yab'aci!

*************************

Zaune suke A falon suna kallon wani Indian film itade *Indo* kallon kawai take amma kwata-kwata Hankalinta baya wajen kallon saboda ba fahimtar yaren take ba shiyasa ma tayinisa atunanin ta Allah sarki *Baffanah* yanzu kowa ke share mishi d'akinshi yanzu ko yadawo daga daji, batasan tana hawaye ba saidataji pretty na tab'ata tace sister meyasaki kuka KO wani Abu nadamunki ne?

       da sauri takai Hannu tana share hawayen Murmushi tayi tace a'afa bakomi kawai de natuna da *Baffanah* ne Ayya to aiba kuka yakamata kiyi ba addu'a yakamata kiyi mishi saboda kukan bashida wani amfani, hakane insha Allahu bazan sakeba yawwa kokefa tashi muje muyi sallah time Yana tafiya mik'ewa tayi tanacewa to muje.

Bayan sungama Sallar saiga kiran *Daddy* Awayar *Aysha* Da sauri tayi piking helloh my lvly *Dad* yes my pretty yakuke muna lafiya mekukeyi?
    
          Bama komi kawai muna zaune ne mungama sallah yanzu ok Anade yimana addu'a ko Mamana? Sosaima yawwa Uwata Da kyau kizo da 'yar'uwarki kusa meni a falona kinji OK *Daddy* ajiye wayar tayi tace sister muje falon *Dad* Yana nemanki idanu tazaro nema nakuma Allah yasa ba laifi nayi mishi ba hhhhhhhh ke wallahi kincika ba mutane dariya laifin me to a'a kede baki sani ba umh Nide kinga wucewa ta idan kinshirya kya biyoni da sauri tabiyo ta lokacin har takusa barin d'akin da gudu tacimmata haba waike da tafiya zakiyi kibarni eh mana tafita zanyi mana tab lallaima kedin"

INDO AISHA Where stories live. Discover now