💓💓 *INDO AISHA* 💓💓
*LITTAFIN*
NAFISAT ALIYU FUNTUA
((Ummuh fadimah))*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________________*
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻
_A• W• A•__{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsapp
*_________________________________________*Wannan shafin sadaukarwa agareku masoyan *indo Aisha* wallahi inajin dadin comment dinku Ina godiya irin sosai dinan👌💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
Peg 4
Wata irin ma hauka ciyar fusga gwagwgo tayiwa *indo* ta tadiyeta ta fadi taci gaba da takata tana haurin ta kamar Allah ya aiko ta tana cewa shegiya Matsiya ciya shegiya me mugun hali
Saida ta gaji dankanta sannan ta kyaleta tace kuma kitashi ki daukar min kwai na kikai min shi dandali kuma saura inkije ki tsaya kallon 'ya'ya masu 'yanci sakaryar banza kawai.Mikewa ta da kyar tana shashshekar kuka tace to Gwagwgo yana Ina nuna Mata tayi a tire sai gishiri acikin 'yar roba tace nanawa ne na Dari ukku da hamsin ne kuma wallahi karki yarda kiba tar min tama batar aitasan sauran inji Abuwa
Juyawa tayi tabar gidan ga jiri ga yunwa ga azababen ciwon da kanta yakeyi kamar zai fado kasa haka take tafiya kamar zata fadi tana tafe tana hada hanya a haka harta zo tawuce gungun wasu samari
Wani acikin samarin yake cewa Kai wallahi Ina bala'in jin tausayin yarinyar Chan itakenan daga tallah sai dibar ruwa ba ranar da zaka ganta haka nan ba ga dukan datake sha kamar wata jaka Kai habade saika ce wata baiwa
Ai wallahi tama fi baiwa wahala haka samarin nan sukaci gaba da hirar wahalar da *indo* kesha a hannun gwagwgoWani daga cikin samarin Wanda tunda ake maganar besa musu baki ba yanade saura ransu yace to ita Ina iyayenta suke da suka Bari Ana gana Mata azaba har haka
Waikana so kace min baka gane ko wacece ba to Inna gane Zan tambaye ka ne kade manta ta *indo* ce fa 'yar gidan Malan Umar me gyaran redio
Da sauri saurayinnan yadaga ido yana cewa karde kace min diyar margayiya inno ce da ta bari wallahi itace haruna tab ai wallahi ban ganeta ba toya ma za ayi kaganeta inaga umban mace ba shekarka wuri biyar baka garinnan kana Chan binni abinka kanata karatun arnahHhhhhhhh haba ilu wanne irin karatun arna bokon ne karatun arna wallahi kabani dariya yo oho komade meye aikaratun arnane tunda bana allo bane koba gaskiya bane yan uwana
Aiko gaskiya ne tonaji de koma miye yanzu ita wacchen yarinyar haka rayuwarta takoma amma kaf kauyen nan ba Wanda yataba yin kurin taimaka Mata Ina shi Malam Umar din yake❓Bayanan yaje kauyen su ammasu mutawa yoh ko yanan meya isa yayi
Bangane me ya isa yayi shida gidan shi tab bakasan halin Gwagwgo Asabe Ba shiyasa
Wanne irin hali gareta tab masifaffiyar mace ce yar bala'i ce ta bugawa a jarida shikuma kasan Malam Umar mutun ne me bala in hakuri
Allah sarki gaskiya na tausayawa yarinyar nan amma Bari zamma me gari magana asan abinyi
Gaskiya yakamata ai Kai kutashi mu karasa dandalin Chan nakosa naje naga abinda na rabu da gani to kumu tafiAllah de yasa kasamu Mata achan kai haba wanne irin aure kuma yanzu nida Nike karatu karatu shi zai hanaka aure kaide kace kawai Yanzu kafi karfin 'yan matan kauyen nan
ba haka bane ai ban isa auren ba ne
YOU ARE READING
INDO AISHA
De TodoLabarin wata yarinya da ta taso cikin wahala da azabtar wa akwai abin tausayi sosai da soyya me ratsa zuciya%