💓💓 *((INDO AISHA))* 💓💓
*LITTAFIN*
NAFISAT ALIYU FUNTUA
((Ummu fadimah))*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________________*
©🎆
*AL'UMMA WRITER'S ASSO...* ✍🏻
_A• W• A•__{{Al'umma writers_
_Kungiya daya tamkar da dubu farin cikin mu mu fadakar da Al'umma domin su farfado sugane gsky al'umma sai dan Al'umma Allah ya bamu ikon fadakar da Al'umma}}_
https://www.facebook.com/Alumma-Writers-Association-101394218126525/?referrer=whatsapp
*_________________________________________*
_INA MATUKAR JIN DADIN COMMENTS DINKU NAGODE_Peg 9
Hhhhhhhh wata irin mahauka ciyar dariya ya kwashe da ita yace akashe sude kikace ko tace eh yace to angama...... Wani garin magani yabata yace kitabbatar kin samasu shi a ruwan wankansu ta ansa tayi godiya tatafi
Bayan ta koma Gida ta iske hasana zaune gaban murhu tana hada wutar ruwan wankan su fagamfagam haka tafada daki Ko bitakan sannun da hasana keyi Mata batayi ba
Daga daki take leken hasana tana Allah Allah ta tashi domin ta samu ta ida nufinta akansu cikin ikon Allah kawai sai hasana taji kukan 'yarta
Tashi tayi taje ta duba da sauri asabe ta fito ta zuba maganin acikin ruwan ta koma da cikin farin ciki
Hasana sanda ta fito taga ruwan ya tausa ta kwashe ruwan ta kai bayi tajuye sauran aroba ta aje yasha iska tayiwa 'yarta ta shiga daki domin tacire kayanta saitaga 'yarta Nata kuka kamar me tayi lallashi harta gaji amma taki yin shiru duk ta rude tama manta da wani ruwa da takwashe sai bayan mangariba sannan tasamu kukan 'yar yalafa sannan tatina da ruwan da takai bayi da sauri taje taduba ruwan ta iske yayi sanyi kalau saide ta zibar tace aiko yanzu ban Iya Kara hada wata wuta gobe mayi tunda ita nasamu tayi barciAtakaice de haka Gwagwgo tayita jifansu da asirai amma Allah na kare su har *indo* ta kai shekara biyu ita kuma Abuwa tanada biyu da Rabi wahala ba irin wadda hasana da 'yarta basa sha
Ana haka hasana takara samun ciki hankalin Gwagwgo yakara tashi sosai tayi yadda duk zatayi ta zubar da cikin amma Allah bebata iko baBayan wata Tara wata ranar alhamis hasana ta tashi da nakuda gashi ranar baffah bashi nan yaje gurin Dan uwanshi
Ta wahala sosai asabe ko kallon inda take batayi ba saida taji kukan jariri da sauri ta afka dakin taga ta haifi danta namiji kyakyawa ga jini Nata zuba ajikin hasana da kyar ma take Iya bude idonta tace Yaya ki taimakeni don Allah tace to kamar gaske taje tadauko maganin dake Kara katse jini tajikashi da yawa ta bata aiko nan jini yakara ballewa Kafin kace haka rai yayi halinsa hasana tatafi tabar Mata duniyar tanaganin hasana ta mutu ta shake hancin Yaron shima yabi uwar shi (kai Mata wallahi muji tsoron Allah mudena kishin hauka su mazannan da muke wahala akansu idan rashin mutuncin su ya motsa baruwansu sai sunkarta maka shi Allah yasa Mufi karfin zuciyar mu Nasiha ce)Bayan taga duk summutu ta fita tana kururuwar kiran mutane kuka take sosai tana ce shikenan nashiga ukuna 'yar uwata ta tafi tabarni niya zanyi mutane Nata tausayinta
Bayan baffah yadawo akayi zana idar su aka kaisu makwancin su baffah yayi kuka har yaji ba dadi ba abinda yake tuna kamar maganar su ta karshe tace don girman Allah Malam katai makeni ka kaini naga iyayena da 'yan uwana kafin ta Allah takasance akaina kaga rabona da su tun kamin na haihuwar mama yace ki Bari zamuje ne ai
Wannan magana ta tsaya mishi arai sosaiDuniya sabuwa agurin Gwagwgo tundaganan duk wata tsangwama ta dawo kan *indo* yarinyar da kokanta bata Sani ba da batayi Mata agaban mutane da ubanta amma yau da gobe ta wuce wasa har kowa yagama ganewa wannan kenan👌
🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟🌟
*CIGABAN LABARI*
Bayan *indo* tagama dafa kwanta takashe wutar ta kwashe ta jera atiran tallar ta taje ta kaima ta ta kirga tace sannan tayi Mata worning akan kudinta kamar yadda ta Saba
*indo* nafitowa suka hadu da kawarta tace ke 'yaushe kika dawo Kawata tace wallahi yanzunnan Kawu ya kawoni ko zama banyi agidamba nace sainazo na ganki wallahi nayi kewarki sosai
*indo* tace nima nayi kewar ki wallahi sosai tunda dama kinsan kece kawai me debe min kewa to yi hakuri Kawata ai gashi na dawo hadda tsaraba nayo miki inye nidimba amma nagode Kawata kin wuce haka agurina
Muje kibani labarin abinda ya faru da baninan huumm abubuwa da yawa sumfaru Bari sai mun zauna tace yawwa tawan muje suka cigaba da tafiya suna tattaunawa har suka isa dandali ta aje kayanta a inda tasaba zama tanadan dube dube rashida tace wai mekike nema ne tace bakomi fa wanne irin bako kode kode kode me kode munyi saurayi ne
Hummh bangane uhum ba tace aikinsan bana boye miki komi kinsande ai dole na fada miki ko tace eh na Sani aina kosa naji ne
Nan *indo* ta kwashe komi ta fadawa rashida tace to kinji ai rashida kamar tayi mi dammurna har shoki saida ta diba Dan dadiAssalamu Alaikum ah lallai ko ban tambaya ba nasan yau kawarmu tadawo amma kuma gaskiya ba akyauta min ba
Hhhhhh to wannan korafi haka aika Bari ko sallamar mu amsa maka ko to ai dole nayi korafi gashinan daga dawowarki har ammance da ni waya fada maka ai baka manto yanzu hakama labarinka ake bani
Juyawa yayi ya kalli *indo* yace wai haka gimbiyata saurin yin kasa da kai tayi hhhhhhhh yau kuma kunyata akeji
Aikasan kawar tawa da kunya eh lallai kam to kawar mu andawo Lafiya ko tace wallahi Lafiya qlau ya mutanan Gusau suna lafiya Masha AllahHaka sukaci gaba da fira har dare sauran kwan da bekare ba ya siye yarabawa yara yabata kudinta
Yayi masu Rakkiya har kusa da Gida sannan ya juyo yana tafe yana tinanin masoyiyar shi *indo*
Saiji yayi ansha gaban shi yayi saurin daga idon shi ya kalli kowaye Abuwa ce tsaye gaban shi tana ta wasar hakora yace ke lafiyar ki kuwa tace Lafiya qlauYace Anya bangs alama ba ya akayi naji shiru baka bani amsata ba amsar me Aiken da nayiwa talatuwa wajenka Aiken me kikayi Mata to aita fada maka eh amma aina manta tuna min
Danace tace maka ina sonka kazo muyi aure da sauri yadaga ido ya kalleta cikin ranshi yace ikon Allah Anya yarinyar nan Nada hankali kuwa
Abuwa harta Fara murna tasha ya amince ne sai wani jujjuya ido take tana washe jajayen hakoranta
Besan sanda ya kwashe da dariya ba itama saitakara bude baki tana murna
Yace amma de ke mahaujaciyace ko?Tace kamar ya tana rage Fara arta yace toke umba mahaukaciya ba kintaba ganin inda mutum yaso ya da kanwa to aisaika rabuda ita yace baki isaba *indo* nake so kuma ita Zan aura wallahi baka isaba saika aure ni umba hakaba inkashe shegiyar
Yace karya kike kuma ban sonki ban kaunar ki *indo* nakeso kuma ita Zan aure ya juya yayi tafiyarshi yabarta tsaye a wurin..........,..............✍🏻*Not editing saikunyi hakuri da kura kurai*
Yawan comments
Yawan typingRead & share pls👏
💓💓 *((Ummu fadimah ce))* 💓💓
YOU ARE READING
INDO AISHA
De TodoLabarin wata yarinya da ta taso cikin wahala da azabtar wa akwai abin tausayi sosai da soyya me ratsa zuciya%