chapter 3

18 1 0
                                    

                  Chapter 3

       💜🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊💜

💜Rayuwar nabila💜

💜written by Jiyan Buhari💜

💜dedicated to my brother awwal happy birthday dear💜

             💜I also dedicated this chapter to you all love💜

💜bismillahi rahmanu rahim💜

O Allah there is no one who can close what you have opened and there is no one who can open what you have closed.

****29/07/2020****

*part 10-15*

WANENE NABIL

Alhaji bashir Ahmad sanan na dan kasuwa ne kuma dan siyasane kuma sirikin gidan  sarkin Kano.

Mai martaba sarki  shehu Ahmad Abdullahi  sarki na 49 a jahar Kano iyayan sarki Allah ya azurtashi da yara 7, inda 6Mata sanan Abdullahi shine da namiji kawai acikin su.

Inda Abdullahi shine babba yanada yara 13, sai Aisha da yara 8,Maryam yara 5,maimuna 6,asma'u7, Hauwa4 sai autansu Sadiya 5 Allah yabata.

Inda yanzu Abdullahi shehu shine sarki na 50 a masarautan Kano,Allah ya azurtasa da yara 13,jikoki shunfi 80 .

Alhaji bashir yanada yara 4, da mata daya hajiya Sakina yarinyar tsohon sarkin kano, inda Allah yabasu yara Mata 3 sai namiji 1.

Hajiya Amina inda takeda yara uku sai hajiya rabiat yara 2, Sadiya 4, rukkaiya2 sai auransu nura inda yakeda yara 10.

Alhaji nura shine mahaifin Nabil inda yake da yara har 10 da Mata biyu, hajiya salma itace first wife inda take da yara hudu,Nabil,Sadiya,Farida da maimuna sai hafsat inda take da yara shida,amina,asiya,asma'u,aisha,atika da maisunan mamanta aliya inda suke turkey zai hutu suke dawo Nigeria.

Nabil yarune mai hankali da nutsuwa ga kuma ladabi da biyayya bashida hayaniya sosai irinsu ake kiransu da miskilin namiji ga jijida kai baya dariya saida mamanshi abokinshi hafeez sai kanin shi.

"Nabil yarune mai kyau sosai ga wanka,gayu da kudi ya zauna" tun da yagama primary school daddy ya turashi America karatu inda har yagama P.H.D sanan yadawo Nigeria.

Abokinshi daya a duniyan nan shine hafeez inda duk sirrukanshi yasani dan tun suna yara suke tare kuma tare sukai makaranta.

Nabil ba abinda yake tsoro a duniyan Kamar mace shiyasa duk abinshi bayasa mata aciki inda kuma mata suke bibiyanshi kullum sai dai bai fitaba.

Abunda yasa Nabil ke tsoran mata kuma ba kumai bane sai dalilin hafsat matan babansu dan lokacin nan secretary din dad ce kokafin tazama secretary tayi shige-shige iri-iri har tasamu harsai da takashe secretary dinshi sanan tasamu tunda ta sami secretary take ta bashi magani na asiri iri-iri har ya aureta.

Inda bayan aure tanuna soyyaya sosai da nabil har lokacin da ta haifi yara biyu kuma duk maza inda Nabil lokacin yagama primary school tayi yandatayi dad yatura shi america yayi iyakan abunda zatayi dan ta kasheshi amma ina shine,"taci nasara aka turashi America dan lokacin baban hafeez zaije wani course acan"

Lokacin yana dan shekara 12 a duniya amma yaga abu iri- iri a hannun hafsat dan shekranta uku da yara biyu,wanan kadan daga makircin hafsat kenan da ba abunda bazatayi dan tasami da' namiji kuma tadau alkawari sai tagayan Nabil.

Niko nace zaki iya kuwa hafsat ki tuna duk abunda Allah yace zaisami bayanshi shiyake samun shi ba abunda wani yayi niyaba"Allah ka karemu daga sharkin masheranta da mugunji da mugun gani ameen ya hayyu y qayyum" 🙏🏻🙏🏻

Kuma kuwa danashi kaddaran da ko auran Alhaji nura da kikayi Allah yayi zaki haifi yara dashi wai ba karfin boka ba, kuma duk abunda kashuka shizaka girba ko bajima ko badadde Allah yasa mudace duniya da lahira ameen 🙏🏻🙏🏻 wanan kenan Yan'uwana Allah yasa mugane ameen kuma yabamu ikon akai mai kyau.

Hafsat nada yara shida inda Amina yanzu shekaran ta 19 tana year 2 a university,asiya18year inda take year one a university sai asma'u 16, aisha14 da atika12 duk sun a secondary school, inda aliya9years(sabriya) take primary school. Inda abunda yake tadama mom(hafsat) hankali shine duk yaranta bame halinta duk kansu halin dad suke dashi gomma asma'u ta tan dauko ta a hali.

Inda mommy Allah ya albarkaci mata zurian ta duk kansu sai dai ace alhamdullilah inda Nabil yakeda 29yrs gashi haryayi P.H.D,Sadiya 23years tana serving ne a Kano inda tahadu da Ahmad yaran uncle shehu dan sarkin Kano (Allah yayi ma shehu rasuwa shekara biyar da suka wuce)Allah jikanshi ameen,sai farida 20 inda take final year a Nile university anan abuja sai autan mommy maimuna17 inda take level two a anan Nile university.

Tarihin Nabil kenan amma more are to come later when the time reach in sha Allah.

***************

This is the story of nabil I hope you like it and please it you have comment and everything that you didn't like pls tell me.
          
💜vote vote💜

💜share💜

💜wattpad💜

💜Amor💜

💜thanks💜

 RAYUWAR NABILAWhere stories live. Discover now