chapter 13

15 3 0
                                        

                   Chapter thirteen

💜🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊💜

💜Rayuwar nabila💜

💜written by Jiyan Buhari💜

💜dedicated to my brother happy birthday to you wishing you Allah's rahma and noor always.
i love you 💜

💜Royalty💜

💜bismillahi rahmanu rahim💜

Saying yes is a good thing mostly. But learning how to set boundaries & say no when the need calls for it is key to healthy relationships with others & yourself! Saying yes to everyone leads to stress, being overwhelmed & burned out. So listen to your body & don’t feel guilty!

****22/09/2020****

               *part 60-65*

Ko wajan daddy bataje ba takuma part dinta,cikin bakin ciki yaza ayi yaranan suyi ciki,in aka haifesu ai zasu biyo gadon iyayen su Allah zatasan yanda zatayi dasu.

Kiran hajiya kande tayi ta fada mata damuwanta kuma tabata shawara.

Hajiya kande cemata tayi ana sayadda maganin zubada ciki tasiya tasa a abinci sai tace tamasu ne dan farin cikin da yasamesu,hafsat ko tayi na'am da shawaranta sanan tace gobe ko zatasa amasu abincin.

Duk abunda takeyi a kunena yake nayi sauri nafada ma sauran komai muma plan mukayi gobe agani wanda zaiyi nasara.

**************
Da salamah su abba suka shigo ina jikinsa dan duk kinda yakeyi in rabesa Ni kuma ba abunda nakeso sai jikinsa.

Komawa nayi gefe na zauna jikina sai bari yakeyi dan fargaba abunda zai biyo baya.

"Ina kwana abba da kakana" tace kawu alhasan ne yayi caraf yace toh tunda fa mijinta ya tashi done ta manta damu ko bashiru, dariya kowa yayi,  sauri tayi tace amma kawu iliya aikasan ina gaida Abba da kakana kai kad'e zan gaishar.

"Ina kwana kawuna nakai na"

"Lafiya lau gimbiyata ta kaina"

"Nabil ya tashi ko amma bai adabe kiba ko dan bazan kalesa ba".

Shiru tayi kawai.

Sukuma suka dauka kunya takeji.

Nabil ne ya gaishe su duka, kuma ya masu godiya akan duk abunda sukamai.

Tunda su abba suka shigo kaka yake kallo dan bakaramin kama yayi da daddy ba,basarwa yayi dan shiyasan kakansa alhaji bashir shine mahaifin daddy.

Nabila ce tayi karfin hali dan tunda tayi shiru hawaye kawai takeyi, tace cikin rayinta kaka kaga hamma Nabil yamanta dani baisani ba kuma.

Duk sun rude dan basuyi tsammani haka ba dasuka shigo ai ajikinsa suka taddasu.

Kakane yayi karfin hali yace nabil dan Allah kafada mana asalin labarinka da iyayen ka kaji dan a dukkan iyalina ba wanda nafiso sai mutani biyu daga nura sai nabila kaji,banso nasake shiga kuncin rashin nura akanta kaji.

Yakare cikin rauni,nabila jikinsa ta koma tayi lamu abunta dan tanasu inda zataji sauki ne ko Nabil yace yanada mata(ita nabila tunaninta daya kuma shine kishi duk ya rufe mata ido, bata tunanin komai sai kish I).

(Hakuri yabasu dan baisan suba baisan su suwaye ba amma yanaji yayi rayuwa acikinsu tunda har suka iya basa abunda sukafi so).

Labarinsa yafara basu tundaga farko abunda yasani har ranan da suka sami hatsari a katsina.

Kowa kuka yake masa da family sa,ashe jikan sarkin kano ne,tabbas anzo nemansa lokaci baizo garinba.

Kakane yabasa labarin tunda ga lokacin da nabila ta tsincesa har aka kawosa gidansa,har yace zai aureta da labarin ita nabila ma.

 RAYUWAR NABILAWhere stories live. Discover now