Chapter ten
💜🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊💜
💜Rayuwar nabila💜
💜written by Jiyan Buhari💜
💜dedicated to all my friends i love you all💜
💜 And also to my nurul qalbi/i love you 💜
💜Royalty💜
💜bismillahi rahmanu rahim💜
Be patient when it seems things are not going right & may never be right again. Accept that what is yours will come to you in the right way at just the right time. Remember, Bear your loss with patience and you'll see how Allah compensates for it in ways you never even imagined.
****29/08/2020****
*part 45-50*
Bayan sugama cin abincin zama sukayi akan kujera daya,dan tana zaune akan ciyansa,yace habibty yanzu in sha Allah jibi zamu koma salga wani tsaraba zaki bani inkai ne,ita ko batagane abunda yake fadaba tace ai inna haule tace gobe zamu shiga kasuwa,kaga sai in sayanmaka tsara toh maikake so na sayomaka hammana.
Cikin fushi da kishi danko suna salga daga gidan kaka sai a abba take zuwa gidan Hauwa ko zaidata haihu,aunty Zainab ma sau biyu taje gidan.
Nabil namijine mai mugun kishi dan tun asalinsa yanada kishi,kishinsa yasa har baisan kula wata mace dan baisan yazaiyi ba inyaganta da wani saurayi ko yaso wata irin hafsat duk shiyasa sa kinyin soyyaya"dan duk wa inda mommy takawo masa sunada samari shikuma bazai iyaba".
Aynul hayat kinsan dai bazan bari kije kasuwaba ko maiyasa bakiyi shawara da niba dan allah.
Shuru tayi dan harga Allah tamanta baisu taje ko'ina.
Sorry hamma dan Allah kayi hakuri Allah Inna haule ne tace haka kuma ni bazan iyacemata aa ba kaji dan tace da bikinmu tana Malaysia shiyasa kuma rasuwanan yazo bashiri siyasa bata kawomin komai ba kaga dantace inzo muje kasuwa taban tsarabana da sakonta na biki sai ince aa aibaiyi ba ko hamma tace cikin sagwaban dabatasan tanadashiba.
Murmushi yayi kawai dan kwana nan wani kyau take karamai kuma kamar a rayuwan sa da baisan komai akaiba yasan mai fuskanan kuma mutumin yanada mahimmanci ayaruwansa amma yasan ba ita bace.
Nabila na amunce kije kasuwan amma dan Allah kada ki kula wani namiji kinji gimbiyaca amma bazan bari kijeba saikin daina kirana da hamma sukike wani yaji yace ke k'anwanace Allah kicanza min sunna kinji.
Murmushi tayi tace toh bakana kirana da hibibty ba nima zankiraka da habibina kaga komai namu iri dayane.
Rugumeta yayi yafara kissing dinta tunsuna kujera har yadauketa sai gado "niko nace asha soyyaya lfya habibi da habibty".
**********
Mutumin yakira hafsat yace mata aikinta tayayi dan sun gansa a bank suka bisa har unguwansa suka kashesa amma basu samu sun dauko gawansa ba police suka zo wajan.Video dashukayi ya aika mata sanan yace tabasa sauran balance dinsa sukayi salama.
Hafsat video din tabod'e taga tundaga lokacin da suka gansa har store d'inda suka shiga har time d'inda shayi harbin.
Tabbas nabil ne amma ya yazo kano kuma bai nema family dinsaba ko gidan sarki yaje.
Wajan wa yake?
Mai yake shirinyi ko aikatawa?
Shin sunkasheshi ko basukashe shiba ko the order one ne suka kashe amma kodai menene she is happy dan tasan yana kano kuma da area din da yake.
Wayanta ya dauka ta turama hajiya bilki video din.

YOU ARE READING
RAYUWAR NABILA
RandomHi guys🙌 this is my first novel I hope you will like it. it all about nabila a village girl,she is so innocent who all meet with nabil a stranger that come to the village by an accident and fall in love with her will he's family accept her as his...