chapter 8

12 1 0
                                    

           Chapter eight
💜🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊💜

💜Rayuwar nabila💜

#💜written by Jiyan Buhari💜

💜dedicated to my family💜

💜Royalty💜

💜bismillahi rahmanu rahim💜

For every problems in life talk to Allahﷻ because people are only there to attain themselves but can’t do nothing, Allahﷻ is the Healer of the hearts just pour your heart out to Him He already knows! For every pain that you feel in this world, there is a reward in the next.

****23/08/2020****

Nabil ne yafara tashi daga bacci da wani ciwon kai dako bud'e ido sai a hankali yabud'e take duk abunda yafaru yadawo mai sabo ga tausayin nabila ga bakin ciki baisan ya rayuwa zata juya masu arga Allah bahaka yasoba amma Allah yasan abunda yatana dan masu dubata yayi yaga duk bacci yahana take bcos she is just 16yrs batasan hanin rayuwaba.

nabila juyawa tafarayi inda da duk jikinta ciwo suke mata ga kasanta dake mata zafi ga ciwon kai,batasan mai tama hammar taba dazai mata wanan azaba mai rad'ad'i haka,yasan baya santa ya aureta da bai auretaba Allah yakawo mata wanda zai aureta bazai mata azaba hakaba kuka tafara yi,take nabil ya matso kusa da ita rungumota yayi, yama forehead dinta pect sanan yakira sunata yace nasan ban kyauta makiba dan Allah kiyafe min,kada kice bazaki soniba kuma dan Allah "ulfat" dinna inasonki tunda nabud'e idona naganki har yau kinji "ulfat" dina I love you.

Nabila jitayi takara sonsa duk da yanayin da take ciki.

Bata amsa shiba kukarin tashi tafarayi amma wani zafi dataji a kasanta yasa ta sakin yani irin Kara,Nabil ya nufota yana tambayqnta lfya shuru tayi cikin yarinta da sagwaba tace ita zafi takeji,daukan ta yayi yakara sata acikin ruwan zafi sanan ya mata allola ya futo da ita.

Nabila dai duk kunyan hammar ta takeji dan a rayuwan ta ba Wanda yatab'a ganin jikinta saishi gashi ko kunya baijiba sai kanan kirjinta yakeyi.

Nabil komawa yayi yai allola raka'atalul fijir yayi sanan yatafi masallaci unguwansu,bayan an idar da sallah alqur'ani ya dauka ya fara karantawa har 8:00am sanan ya bar masallacin.

Da salama ya shigo gidan tun a falo yafara gin kamshin turare damashi ma abocin kamshine take yaji yasami natsuwa,kumai na falo yana ajiye wajan da yakamata yazauna kuma a tsabtace kitchen yashiga shima a garasa da alama har abincin safe tayi dakinsa yashiga shima duk agyare,toilet yashiga wani kamshi daban yaji alhamdullilah yace yayi wanka yasa tufafinsa sanan yanufa room dinta da salama a kwance yatadda ita tana bacci kuma kashi bataci abinci ba,komawa yayi kitchen ya zubo masu abinci yakawo masu shi dakinta sanan ya hau gadan bun cute face dibta yafarayi da yatsansa a hankali,bud'e idonta tayi a kansa tasakar mai murmushinta Mai tsada shima murmushi yamata.

Take abunda yashiga tsakaninsu yadawo mata ai mikewa tayi da sauri tareda rufe fuskanta.

Abun dariya yaba Nabil  amma baiyiba yace "ulfat din hamma yadai gaskiya wanan kunyan yafara bani haushi haba kefa matan hamma ne yanzu munzama daya har wajan Allah kinga ba kunya ko".

Ita dai murmushi tayi amma har ranta bazata iya abunda yace mataba.

Nabil dakansa ya bata abicin a Baki sanan ya taimaka mata wajan yanke kayan da suka b'ata.

********************
Yau saura 2mouth bikin gidan masarautan kano,inda anyi gaiyata daga nan gida har kasashan waje dan bikine da ba atab'a yiba a masarautan Kano.

Daddy ne da iyalansa inda naga hafsat duk ta lallace tayi baki saikace ba bikin yaranta za'ayiba"phone dinta yayi kara taisauri ta tashi zuwa part dinta ba sallama ta fara magana nace maka ko duk abunda na mallaka zai kare nima sai naga bayan nabil dan har yanzu yanada rai,ina Nuna musune cewa na tuba dan duk abunda zai faru bazasu zata ni na aikataba kaga nabaka sati 2 (2weeks) kadawo mana da gawan nabil aduk inda yake dan wallahi wallahi wanda naga gawan aisha sainaga ta nabil even that will be the last thing I do wallahi.

Mutumin yace Mata angama amma aikinsa 5million ne,tace badamuwa cikin week dinnan she will send the money to him.

Hafsat tashafa rob a ido take ruwan hawaye yafara sauka daga idonta tanufa part din mommy,ba salama ta shiga daddy ne yagama magana akan next week in sha Allah mommy da aunty nafeey zasu je Dubai da yaran duka suyi sayayyan kayan biki.

Duk hankalinsu ya tashi inda hafsat kuka kawai takeyi,daddy yace mata mai yafaru amma shiru she take more than an hour sanan tace aunty ta dake kaduna ne barayi suka masu sata and they carry her daughter kuma sunce they need 10million sanan zasu sakota gashi batada kudi.

Take daddy yace gobe in sha Allah zata tafi kaduna with the money ta jirgi🛫 zuciyanta yayi Sanyi ta koma part dinta takira aunty nafeey tayi mata jaje da cemata batada kudine shiyasa tace ma daddy harda rahma suka yuce yabata 2million tabata dan haka gobe zatazo.

**********
Nabil suna zamansu cikin so da kyaunan juna inda yau 5mouth kenan da bikinsu duk sunyi kyau kuwa yagansu yasan suna cikin kwanciyan hankali,nabila tayi kiba da fari inda yanzu tana sana'anta a cikin gida kuma alhamdullilah,Nabil kuwa Sana'an da kaka yasashi shima alhamdullilah dan yafara tara kudi masu yawa.

Yau ake sunan hauwa da takara haihuwa tasami yarinyanta inda ake kiranta da nusaiba, bayan sunan da one week sunan zaune a gida dan sunje gida aka kira abba Allah yayima goggo rasuwa take duk kowa hankalinsu ya tashi inda inna sumewa tayi,haka suka dungoma garin da goggo take.

*************
Masarautan Kano inda yau 21-12-2009 mutane kamar kasa suka sheda daurin yauran jikokin sarki goda 50 inda taro yayi taro kowa cikin farin ciki inda su Sadiya suke cikin kewan yayansu gashi yau an daura masu aure ba yayansu abun sansu da kwaunansu duk kansu kuka sukeyi ba mai lallashin juna"rayuwa kenan kananan kanacewa kagama tsara yaruwanka amma Allah yasan yanda ya tsara maka rayuwa koma nasa shine gaskiya Allah yasa mudace duniya da lahira ameen y rabbil alamin,Allah ka mana mai kyau kasa mucika da kalman shahada amin ka jikan iyayenmu da dukkan muslimai dasuka rigamu gidan gaskiya ameen".

Amma dukkan amare nasiha iri-iri sanan aka kaisu gidajan mazajesu inda wanda za'a kawo kuma aka tafi dauko su"saidai muce Allah yabasu zaman lfya da hakuri ameen.

***********
Hahaha readers Mai zai faruda nabila da nabila?🤔

Shin mutumin da hafsat tace ya kashe nabil zai kashesa kuwa?🤔

Wayaji sanda hafsat take magana da mutumin nan?🤔

Wani mataki mutumin da yaji maganan hafsat ya dauka?🤔

Kubiyoni in sha Allah next chapter to find out more thank you all I love you with all my heart ❤🖤❤

*************
Pls vote vote vote and comment

 RAYUWAR NABILAWhere stories live. Discover now