Chapter five
💜🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊💜
💜Rayuwar nabila💜
💜written by Jiyan Buhari💜
💜dedicated to my family💜
💜honestly💜
💜bismillahi rahmanu rahim💜
O Allah, let us die as Muslims and let us live as Muslims.raise us in the company of the righteous.don't raise us with those who are disgraceful nor with those who give in the temptations.🙏🏻🙏🏻🙏🏻
****07/08/2020****
*part 20-25*
************
Nabila POV
Nabila kinga nasan yanzu abbanku yakusa dawowa daya jigawa dan Allah kitashi ki karasa aikin Kafin ya iso kinji yar albarkata,"toh Inna daman kaina kedan min ciwo kuma yanzu alhamdullilah yayi sauki Inna" Allah kara sauki.Nabila tashiga madafa tafara daura abinci da abba yafiso wato "rice and beans da miyan kifi"alhamdullilah tagama cikin lokaci, tagara madafan da share gidan duka,inda Inna tai wanka cikin wata riga da zani,da su jidda duk sun shirya.
Nabila nagama shiryawa abba yana salama duk suka amsa cikin girma mawa da ladabi,take Aayan da munir suka amsa duk kayan hanunsa suka shiga dashi ciki.
Abba yayi wanka yaci abinci inda ya basu labari duk abunda yayi yagani da kuma tsaraban su duk,yayima iyalansa addua da fatan alheri a rayuwansu duk suka amsa da ameen.
"Abunda wasu iyaye basayi kenan kullum sai cikin Tsine ma yara ko sunyi abu mai kyau sai tsiniwa ko baki dan Allah adduan iyaye shine babban abunda yake tashiri akan yaranmu allah. Allah ka shirya mana zuria kuma ka iyayen zamani nan sugane,duk zama,wajan fira da yara kudunga masu addua banda shege/shwgiya,ko tsinanne/tsinaniya da dai sauransu Allah ka shirya mana fatan bakinmu a kan dukan kumai ameen y rabbil alamin"
Nabil POV
Yanzu one week kenan da mukazu Kano,kullum gabana cikin faduwa yake banda kwanciyan halkani addua kawai ke sani insami sauki dana mommy,naga kanena dukansu kullum mina tare da abokaina da family dina "but I use to fill that like this is the only time that I will see them have fun with them o Allah see me through and have mercy on my life ameen.Tunjiya da dare nakasa barci dan nayi wani mumunar mafarki akan my son,inafa addua dane manmai tsari wajan Allah dan shikadai nake dashi.
Kowa sun shirya dan yau zasuje katsina wajan sarkin katsina inda kowa fuskan sa da murmushi banda mutane biyu Nabil da mommy. Shi nabil gani yakeyi like this is the last time that he will see them happy,"ita kumamommy she fill that her dream will be true she will lose her only son"tai sauri ta kawadda maganan da "auzubillahi minal shaidani rajim".
Hafsat kuma sai murmushi take dan tana gani yafi kuwa farin ciki yau dan abunda ta dauki kusan shekara 25 tana nema yau ta hanyan tafiyan nan zata Samu, kumawa gefe tayi tai dialing number din karfi danga ringing biyu ya dauka ba salama cikin muryansa na marasa mutunci ya fara magana hajiya lokacin yayi kenan yanzu kuna kano ne dan ni ina katsina amma gobe zan dawo dan yau zamu kawadda wani cinnaka da yadamu Alhajin mu wlh hahhh.
Karfi-karfi kayi zaman ka a katsina da cikin aya hudu zamu iso katsina sai mu hadu nagode,kit ta kashe kiran da ta hango sadiya nazuwa inda take,salaam mom muna giranki zamu yuce"toh mine"kuwa yashiga motansa na alfarma inda driver su yajasu sai hanyan katsina.
Masarautan katsina masarauta ne me abun al-ajabi iri-iri, yakuma tsaru ga bayi kuwa na aikinshi cikin natsuwa da kanciyan hankali,maza duka fada suka isa inda matan suka nufa shashin Fulani Maryam.
YOU ARE READING
RAYUWAR NABILA
AcakHi guys🙌 this is my first novel I hope you will like it. it all about nabila a village girl,she is so innocent who all meet with nabil a stranger that come to the village by an accident and fall in love with her will he's family accept her as his...