Chapter fifteen
🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊💜
💜Rayuwar nabila💜
💜written by Jiyan Buhari💜
💜dedicated to all my wattpad readers i love you all.💜
💜and happy birthday to me is my birthday🍩🥞🍔💜
💜Royalty💜
💜bismillahi rahmanu rahim💜
O Allah, Answer all of our supplications,bless us with Your guidance,make all of our life choices good for us,distance us from shame and failure,and include us among your pious servants that will be admitted into Your paradise.ameen y hayyu y qayyum. O Allah bless my new age and give me what is best in this life and hereafter 🙏🏻.
****21/12/2020***
**70-75***************
Hafsat ko kiran daddy tayi tace yaushe dad zai dawo ne (daman su daddy a zamansu 3days back sunyan ke shawaran duk abunda ta tambaya kada a fada mata gaskiya) yacemin in 3days in sha Allah saidawo by 6pm zai sauka a airport.
Murmushi dabata tabayiba tayi tace inya sauka a fada mata,bako sallah kit takashe kiran.
Ilhu yace daman li'ililo yace mana yakusa dawowa shiyasa duk nagama shiri nanda kwana hudu dad bye bye ko haskena.
Murmushi tayi sanan tace eh ilhu kaga zuwa farkon shekara maizuwa sauran subisa kawai muhuta.
Harkansu dasuka saba sukayi bayan komai yalafa take tambayansa matarsa bata rai yayi sanan yace yau watansa 8 baisata a ido ba( da hafsat tabi ta wajan taga matansa d tsohon ciki shiyasa ta tambaya).
Haskena tamiki wani abune da kikabi hanyan wajan jiya?
Aa ilhu kawai naganta da ciki ne.
Mikewa ilhu yayi yace ciki rabona da inkusan ceta yau wata 9 ake nemafa tunda kika zama tawa kika bani komai naki nabarta dan bazan iya hadaki da itaba kinfita, amma duk da haka bazan laminta wani yashigamin gonataba.
Hafsat ko kishi yacikata taisauri ta ruko ilhu cikin mugun kishinsa ta wankesa da mari har uku.
Agabana ilhu zakamin cin mutunci nabar komai nadawo gareka amma dan nace maka matanka nada ciki duk ka rude kana kishina haka kuwa ilhu?
Ni hafsat yakamata inyi kishinka dan naga matarka da tsohon ciki kuma kacemin watanka kusan 9 bakayi wani abuda itaba haka na nufin cikinka kane.
Numfashi ya sauke sanan yarungumi hafsat yaci tabbas cikinane kiyi hakuri nasan bankwai tamikiba amma Allah bankara binta kantaba kuma kota haihu bazan kalletaba balle abunda ta haifa.
Murmushin mugunta hafsat tayi sanan tace saikabar ma kaninka komai dan naga yaranka da baba suke kiransa kuma dukkansu sunfi kama dashi fiye dakai kaga nangaba saikace ma family ka nika aure ita kuma kaninka ta aure ko.
Tunda ilhu yake baitaba jin kishin matarsa ba saiyau yaza ayi haskensa tace yabarma kaninsa matarsa da yaransa amma kafin yatafi saikaita garinsu yace masu zaiyi tafiyan shekara biyar inya dawo zaizo ya dauketa kafin nan yagama da hafsat dan yasan nanda 5yrs burinsa akanta yagama cika.
Amma saiyau yake bakkin cikin barin ma kaninsa harkan gidansa da matarsa amma yasan bazai tabacin amanan saba.
************
Zaune kowa yake inda daddy yake waya da dad yake sanar masa next week zaidawo In sha Allah yamasa fatan alheri da Allah yasa yadawo lfya sanan sukayi sallama.
YOU ARE READING
RAYUWAR NABILA
Ngẫu nhiênHi guys🙌 this is my first novel I hope you will like it. it all about nabila a village girl,she is so innocent who all meet with nabil a stranger that come to the village by an accident and fall in love with her will he's family accept her as his...