Chapter seven
💜🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊💜
💜Rayuwar nabila💜
#💜written by Jiyan Buhari💜
💜dedicated to all biochemistry student ibbul class of 2018💜
💜Royalty💜
💜bismillahi rahmanu rahim💜
Almighty. No matter how many trials You send our way, let us not feel helpless or give up hope because we know You have our backs always. Help us to realise that You’re our source of peace and we will never be able to attain true peace of mind without You in our lives!
****15/08/2020****
*part 30-35*
KATSINA
Jama'a nagani dukansu cikin kaya na arfarma a wani babban masalacin garin inda naji a nasfika ana daura auran Nabil sulaiman da nabila Abubakar akan naira dubu 10,000 take wajan ya kaure da Masha Allah barakallahu feey.
A gida kuwa nabila na nan tayi uban tagumi tana tunanin Allah ya cika mata burinta yau itace matan nabil,mutumin da tafiso a rayuwanta tunaninta daya inyadawo hankalinta zai sota zai tsaya da ita duk su suka damaita.
Aunty Halima,Zainab,hauwa da Hajara suka shigo dagin datake zaunawa sukayi mata nasiha iri-iri adan zaman takewan aure balle ita da ta auri wanda bai cikin hankalinsa.
Nabila kiyi hakuri da duk abunda rayuwa zata juya mata nan gaba.
Kisosa tsakani da Allah kimai biyayya kinuna masa so,kidinga bashi labarinki da wanda akayi kika tsincesa kinji,Allah yayi maki albarka,yabaki zuria daiyiba,yasa auranan ya zaman miki abinda zakiyi alfahari nangaba yasa shine sillan baiyanan miki wani abu da bawanda yasani kiji yar' albarka, yajikan binta yasa ta haifi yar dazata dawo mana da farincikin mu duk suka amsa da ameen dan duk kansu kuka sukeyi bamai ba wani hakuri.
Inna halima ne tayi katfin hali tafara basu hakuri,da cewa ai nabila tana nan a garin dan kaka(mallam sule yabasa gidan da yagina ma nura dan har yanzu bai cire rai da dawo wansaba flat ne ,3bed room flat ne dayajina masa dan haka yagina ma abba da duk sauran yaransa Mata,na matan suka sa haya,inda na nura yabawani ya zauna har lokacin da Allah zai dawo dashi,2mouth kenan da mutumin yayi gidansa yakoma,Allah kenan).
Ansa bata kaya iri-iri dan Aunty's dinta sun tsaya mata,gida saikace ba a garin yakeba.
"Hmmm" nabila naganin muku sai kace yana cikin hankalinsa,sai washe hakora yake dakagansa kasan yanacikin anashiwa da farinciki abunda baitab'a jiba yakeji yau and he fill like they are something that he is missing, like He's family,he just wish he have one,because he only know this family as he's own.
Kawu ne yataba sa yace ango yadai ko harka k'osa a kai maka matakane yad'aga masa ido daya,murmushi yayi kawai abunsa, a haka har aka watse daga wajan daurin auran.
**************
Mommy ne da daddy zaune, inda daddy ketabata hakuri dan tun safe jikinta keta rawa ga zuciyanta da yake fadi,ita ba murnaba itaba kukaba haka takeji kanta, inda hankalin kowa yatashi,kuma kuwa yau jinsa yayi cikin yani hani daban.
Dan Allah hajiya ki kwantar da hankalinki in sha Allah duk inda yake yau ranan farin cikinsa ne, ki cigaba da yi mai addua, in sha Allah abunda zai samesa yau dinan alherice siyasa duk kanmu muka tunasa.
Ni harga Allah nasan Allah ne yayi haka dan isanko ni waye,kuma da ya nulamin abunda nayi,Allah yasa nima infita daga cikin halin danashiga,ya albarkaci zuria na,ameen mommy take dan kawai ta kwantar mai da hankali,amma taji sanyi a zuciyanta gameda batun Nabil.
YOU ARE READING
RAYUWAR NABILA
RandomHi guys🙌 this is my first novel I hope you will like it. it all about nabila a village girl,she is so innocent who all meet with nabil a stranger that come to the village by an accident and fall in love with her will he's family accept her as his...
