Chapter eleven
💜🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊💜
💜Rayuwar nabila💜
💜written by Jiyan Buhari💜
💜dedicated to all my friends i love you all💜
💜 And also to my nurul qalbi/i love you 💜
💜Royalty💜
💜bismillahi rahmanu rahim💜
Sometimes, a person pray with tears when the words are missing and ALLAH knows our hearts.Allah knows every Dua inside your heart before you speak it. If you cannot word it together, then ask Allah to grant what's in your heart. Remember, Allah is the All-Knower.
****17/09/2020****
*part 50-55*
Tunda shagon nabil yakama da yuta haka abu duk suka tsaya masa dan acikin wata daya yayi asara dayawa.
Nabila duk hankalinta yagama tashi dan su inna mairo sun adabeta da maganganu iri iri alkaba'i na'ana ne.
Su kakane kade suke tallafa mana da abinci wani lokaci harda kudi.
Alhamdullilah yanzu Allah yarufa mana asiri dan habibi yasani wani karamin shago a bakin kasuwa.
Yau su habibi yasuje cikin gari saro kayan shagon sa, dan yana saida tofafin Mata da komai na harkan mata.
***************
One mouth kenan da bilkisu takoma kaduna wajan mijinta kuma komai alhamdullilah dan Allah ya taimaketa yaranta duk sun yafe mata kuma sunce tabar hafsat da allah.Hafsat kuma komai ya mata kyau dan duniya tana tafiya yanda take so,ga kudi, mijinta ya yadda da ita dakuma salma,yaranta duk suna jin maganata (niko nace hajiya hafsat bakinsa komai ba dan ba anan gizo ke sakar ba ).
Daddy yakoma turkey shi kadai dan bayanda hafsat batayi yaje da itaba yak'i.
Ita kuma hafsat she want to uses this opportunity ta mashi magani hankali kwance sai sundawo sanan yafara rashin lafiya,baza'a ce ita tayiba.
Yau satin daddy 3 kenan.
Amma hafsat ba wajan bokan da batajeba dan har ga Allah daddy nadawo wa takeso ta kawadda dashi da mommy.(ikon allah rayuwa kamar tana hannun ta ita tasan zatakai lokacin da daddy zai dawo ne,komai za muyi mutuna da in sha Allah kuma mu tsaya da Allah dan shine kadai gatanmu).
Su sadiya sun dawo lafiya dan tunda suka dawo dukansu kansu a had'e yake kuma ba karamin respect suke ba mama ba (hafsat).
****************
Nabil Kuwa sun kai lafiya dan sunyi kwana uku a kano sanan yau suka kama hanwan dawowa salga, sun bar kano bada dade waba wani tankan maib tayi ciki da motarsu ji kake ana ina lillahi wa ina ilaihir raji'u a taimaka dan allah, taimako kawai akeyi inda anagama futo da mutane cikin motan wuta na tashi, ji kake fas bum bum.Nabila ko nanan tayi wanka harda kwaliya dan jiya goggo tafada mata su Nabil zasu dawo in sha allah gobe,tanada abubuwa da yawa da zata fada masa bazata iya jira ya dawo ba.
Duk ta damu hankalinta duk yatashi ta rasa mai ke damunta ga tuna in Nabil duk ya isheta kuma ba kowa da zata fadama taji dadi hijjab dunta ta dauka da gudu sai gidansu kaka, ko salama batayi ba tana shiga taji kaka yana ina lillahi wa ina ilaihir raji'u yanje jiki tayi tafadi a kasa.
Kusan awa biyu sanan motan emergency tazo kwashe mutanan tayi zuwa asibity.
Dukan su emergency room aka kaisu sun dauka kusan 6hours sanan doctors suka fito.

YOU ARE READING
RAYUWAR NABILA
RandomHi guys🙌 this is my first novel I hope you will like it. it all about nabila a village girl,she is so innocent who all meet with nabil a stranger that come to the village by an accident and fall in love with her will he's family accept her as his...