Chapter six💜🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊💜
💜Rayuwar nabila💜
#💜written by Jiyan Buhari💜
💜dedicated to my family💜
💜Royalty💜
💜bismillahi rahmanu rahim💜
Do not think too much, don’t upset yourself. Try your best but in the end, remember Allah’sﷻ decision is always best for you. He will make everything beautiful in His timing you just have to keep believing & remember His Plan is always perfect.****12/08/2020****
*part 25-30*
KATSINA
Yaran duk suna cikin koshin lfya,inda Sadiya,aliya da maimuna sai dai ace alhamdullilah,inda aisha ce rai a hannun Allah dan har"oxygen akasa Mata"mommy da hafsat ne a zaune inda hafsat takeyin nadama akan abunda ta aikatama family dinta,kuma da duk abunda wajan bokan dataje,tana zaune tayi tagumi duk ta rame acikin kwana daya,"maganan hajiya bilki ya fado mata,boka yace mubar bibiyan lamarin nabil,gashi yaranta suna cikin wani hali".
Daddy yayi sallama,mommy dasu yaran da family dinne kawai suka amsa,inda ya zauna yakira sunan hafsat amma shuru,hafsat hafsat,shuru ihu yayi, tai fir gigi tace na'am, acikin tsoro.
Garan murya daddy yayi"yafara magana da bismillah da addua, sanan yace nasan mutane dayawa suna cikin hali na zashin kwanciyan hankali da tunani sosai akan rashin nabil,dan yau satinsa uku bamuji labarinsa ba kuma ba ajanshiba dan ba kwauyan da baje nemansa ba,kuma ba labari ko amgansa amma dan allah innaro kanku kucigaba da addua,"kuma ni nura nayi maku alkawari duk ranan da nabil yadawo zan baku labarin da bakowa yasaniba a family din nan daga sarki sai iyayena.
Kuma duk abunga yake faruwa Allah ya tsarashi garemu duka ni da dana, dan harga Allah nasan Nabil yana raye kuma in sha Allah zaidawo da rai da lfya.
Sarki yace"hakane nima nasan nabil na nan kuma Allah haka yatsara maka rayuwanka irin na danka Nabil,amma Allah yasan komai,kuma dan Allah kowa ya kara addua da sadaka, in sha Allah ko bajima ko ba dade nabil zai dawo kuma da sabon labarin da bamusaniba Allah ya kaimu lokacin da rai ameen,kowa ya amsa da ameen.
Inda sarki yacigaba da nasiha da addua,kafin yace su daddy lokacin jirginsu na wucewa,dan anyi transfer din aisha zuwa abuja.
Sukayi sallama da kowa,cikin damuwa da rashin nabil.
*********
Salamu alaikum,"Abba yashigo gidan" a inda ya barta yaganta tayi tagumi, ita kuramai ido tai zurfi a tunani.Nabila kinci abincin kuwa,
"Shuru"
Nabila sai a karuna uku sanan ta amsa duk ta rude.
Abba madafa yaje ya dauko mata abinci da ruwa,duk yadamu abunda bai tabaji ba kenan game da nabila,sai yajishi wani ire.
Allah yasan abunda ya tsarama wanan bawan Allah da nabila,shiyasa yayishi haka,dan tun rasuwan binta duk abunda zai faru ko yasamai ta baka taba Sani.Nabila ta danci abinci,sanan tayi sallah,dan har amfara kiran sallah isha lokacin da tagama.
Abba ne yadawo yafara ma wanan bawan Allah addua da karatul al-Qurani, har 10 sanan yakaisa dakinshi, inda nabila tayi nata dakin.
Tana barshi tai mafarki"gata da wani a wani wajen rafi ga furane iri-iri a wajan suna firan da so,yana ta bata labari, kuma gata cikin nishadin da bata tabajita acikiba,suna cikin haka by mistake wafada cikin rafin,ihu tasaka tana neman taimaku,take ta farka cikin wani hali gashi duk tayi zufa ga tsoro ya dabaibayeta addua tafarayi kowane yazu bakinta.
![](https://img.wattpad.com/cover/234658336-288-k849829.jpg)
YOU ARE READING
RAYUWAR NABILA
AcakHi guys🙌 this is my first novel I hope you will like it. it all about nabila a village girl,she is so innocent who all meet with nabil a stranger that come to the village by an accident and fall in love with her will he's family accept her as his...