Chapter fourteen
💜🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊💜
💜Rayuwar nabila💜
💜written by Jiyan Buhari💜
💜dedicated to all my wattpad readers i love you all.💜
💜Royalty💜
💜bismillahi rahmanu rahim💜
Learn to live with criticism. It’s part of life. In this day and age, you’ll face critics at every turn; everywhere you go. Take it in your stride. Don’t stress over it. If it’s constructive criticism, use it to improve yourself. If it’s destructive, ignore it. Let it go!
****28/11/2020***
**65-70**
Zance danake maku bakaramin shakuwa mukayi da nabil ba dan kusan duk aikin da nakeyi tare mukayi dashi,ba labarin sa daban saniba,duk halin mutan gidansu yafadamin kuma harda na hafsat yabani dukkan abunda zanyi in sha Allah idan muka hadu da ita.Bayan two weeks din da kakana yaba nabil jiya kenan yau zamuje family house dinmu gidan kakana kenan.
Shiryawa mukayi cikin kaya iri daya blue shadda daya sha design,ita gyalen ta blue da takalmi blue, shima hunansa blue da takalminsa white.
Jerawa mukeyi cikin anashiwa da soyayya junan mu, muna hira harmuka isa gidan kaka.
"Assalamu alaikum"
"Wa alaikumus salam" aka amsa masu cikin so da kyauna.
Waje suka samu gefe suka zauna,dan nabila tazauna ne a gefen goggo shiku ma nabil gefen kawu bashir.
Da addua kawu nura yabude taron bayan nan sai uncle bashir ne yace
Nabil muna soka bamu labarinka dan musan asalin kai wayene, koba haka ba kaka.
"Ma sha Allah" kayi gaskiya nura gamma mufara da nasa sanan musan yazamu bulo ma wanan al'amari.
Assalamu alaikum kaka da dukkan mudamuka taru anan tabbas Allah kadai yasan abunda yakecikin wanan al'amari a rayuwa ta danako shiyasa yakawoni nan.
Hawaye yafarayi sanan yace tunranda nagane niwaye nake godema allah, nasan dukkan ko kunyi wani abu a rayuwa tunda kunbani jininku tun bakusan niwaye ba sunana kadai kuka sani.
Alhamdullilah tabbas Allah yayimin ilma da karanci maiyawa nahad'a ni daku.
Alhamdullilah dana sami mata tagari irin matan da mommy keso.
Alhamdullilah danasami family irin Wanda nake mafarki insamu kuma inyi rayuwana dasu.
Alhamdullilah danasami soyyaya mutani dayawa akacin kiyyaya danasamu ada.
Rarafuwa yayi kusada kaka yace kaka nadauke ka kakana dan nasan harga Allah kai kakanane.
Duk cikin kuka yake magana 😭😭.
Mutane dayawa 😭😭sukeyi.
Kakama daurewa kawai yakeyi.
"Nabil"yasa kansa a kafadan kaka ya na kuka maicin zuciya yace kaka wani labarina kake sunji,labarin da ya ginu cikin kunci da raddadi, duk masu sanka sunayi ne saboda mulki ko kudi, duk duniyan nan inka cire mommy d daddy sai sisters din ba mai sona saboda Allah.
Dan Allah 🙏🏻 kaka kabarni a rayuwata nayanzu bazan iya risking rayuwa nabila da abun cikinta ba.
Kuma bazan iya barinta anan ba dan bayanda zanyi inki zuwa gareta kuma ina zuwa dukkan ku rayuwan zata zama cikin hatsari dan mom zata iya kasheku duka.
YOU ARE READING
RAYUWAR NABILA
NezařaditelnéHi guys🙌 this is my first novel I hope you will like it. it all about nabila a village girl,she is so innocent who all meet with nabil a stranger that come to the village by an accident and fall in love with her will he's family accept her as his...