chapter 4

19 1 0
                                        

                           Chapter 4
💜🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊💜

   💜Rayuwar nabila💜

       💜written by Jiyan Buhari💜

             💜dedicated to my family💜

                 💜💜honestly💜💜

💜bismillahi rahmanu rahim💜

       Please always recite this Prayer
Recite:

لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيكَ لَهُ لَهُ الْمُلْكُ وَلَهُ الْحَمْدُ وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٍ . اللَّهُمَّ اجْعَلْ فِي قَلْبِي نُورَاً وَفِي سَمْعِي نُورَاً وَفِي بَصَرِي نُورَاً اللَّهُمَّ اشْرَحْ لِي صَدْرِي وَيَسِّرْ لِي أَمْرِي وَأَعُوذُ بِكَ مِنْ وَسَاوِسِ الصُّدُورِ وَشَتَاتِ الْأَمْرِ وَفِتْنَةِ الْقَبْرِ اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّ مَا يَلِجُ فِي اللَّيْلِ وَشَرِّ مَا يَلِجُ فِي النَّهَارِ وَشَرِّ مَا تَهِبُّ بِهِ الرِّيَاحُ

May Allah subhanahu answer all our ibadah ameen y azizu y jabar 🙏🏻🙏🏻🙏🏻. Happy sallah to you all.

         ****05/08/2020****
  
                    *part 15-20*

Cigaban labari (Back to story)

  Nabil's POV
Part dinsa yawuce yabude"inda wani kamshe ketashi acikin falon"gawa ansu dirma-dirman kujera har Kala uku dasukaba karama falon kyau ga wata laushanshan center carpet da center table sai kitchen da daki guda hudu.

Wani room naga yadube yashiga shima dakin kamshi sa dabban dana falo gashi komai akimtse yake gawani "big maroon bed nan da laushasan bedsheet nan" yafara rage kayan jikinsa ya daura towel a waist dinsa yanufa toilet, shower kawai yakunna dayagama ya kashe shower'n " he carry small towel And rob his head with it"sanan ya futo daga bedroom din.

Kai tsaye wajan mirror yanufa inda yashafa body lotion a jikinsa, sanan yanufi closet dinsa yabude "wow" ma sha Allah kaya sunfi dari a ninke "he just carry white t-shirt and black jeans" yadauka facing cap,yasa ya spraying perfume different color a jikisa,sosai kamshen turaren ya cika dakin yabada kamshi mai kyau,yanufi wajan tsadaddun takalmunasa dayake dasu yazabi daya yasa a kafafunsa,kumai yayi mashi kyau inda har wani shining yake ga kuma laushansha sajen dake fuskarsa da laushasha gashin kansa duk suna shining, ya dauka phones dinshi da car key yafita yanufa part din mommy .

Da salama yashiga part wani kayatacen falon daza'a iya kiransa da aljannan duniya,kumai na falon a tsare yake kuma komai yana ajiye a inda yakamata, inda mommy take zaune a daya daga cikin kujeranun da ko kallansa kayi alhamdullilah, peck yayi mata sanan ya zauna shima.
"Gud morning mommy"morning yau harka shirya dan daddy dinka zai dawo ko 'she said dat with a smile in her face' Nabil ya sosa kanshi yace mommy I am about to go to hafeez house nefa mommy,"hmmm ko breakfast bazakayi ba kenan kasan su hajjo har sungama fa tun 8 dan nasan by now sunkusa gama abinci su dad dinku" OK mom zanci

"After he finish eating"he just carry his car keys and phones,motocine jare   hanyan wani black vense naga ya nufa yana budewa ya mirza key yafiga motar take mai gadi wa walgane gate din.
Tafiya yake a hankali har ya isa wani gida dashima ya tsaru ga kyau, yashiga yayi parking motar yafi 10minutes a zaune sanan yabude motar yafitu yana tafiya kamar bazaini tafiya ba har yabi bayan wani babban part saigashi a wani lafiyayyan part, yana zuwa yasa key yabude.

 RAYUWAR NABILAWhere stories live. Discover now