chapter 9

30 2 0
                                    

Chapter nine

💜🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊💜

💜Rayuwar nabila💜

💜written by Jiyan Buhari💜

💜dedicated to my family💜

💜Royalty💜

💜bismillahi rahmanu rahim💜

What is this life but a series of obstacles? The good news is nothing happens without the Almighty's Will. If anything unpleasant comes into your life, it had to get approval from Him. He knows the kind of test you need. He's placed a blessing inside of it. It's for your good.

****27/08/2020****

*part 40-45*

Yau ranan jumma kama shine akayi bakwai din goggo, bayan an gama addua kawu yayan inna yanemi nabil yarakasa wani waje,salama sukayi ma mutanen gurin sanan suka hau matansa suka nufa hanyar Kano.

Nabila kuwa tunda ta tashi yau takejinta wani iri duk abunda takeyi yana yinsane kawai.

Duk hankalinta yatashi tun tana jurewa har ta kasa tana fargaban abunda zai faru da ita ko wani nata.

Ga ciwon kai da zazzabi dake dibanta zuciyanta bai Kara tashiba saida Nabil yazo sallamanta zai raka uncle nura kano, bayanda ta'iya ne shiyasa tamishi addua da fatan alheri da Allah ya dawo mata dashi lfya ameen yace mata,jawota jikinta yayi yafara kissing dinta with so much love and passion ahankali yake bin harshinta,hannunsa kowa yana yawo acikinta a hankali yadawo da hannunsa kan breast dinta yana shafawa,nipple dinta yasa yatsansa yana murzawa ahankali,haka yake bin jikinta duka cikin yani salo iri-iri dabaisan yanayiba,suna Colin haka yayi sauri ya saketa, peck yayi mata sanan yashiga bayi ya kintsa kansa yamata sallama da mutanan da ya tadda a waje.

Sanan yakoma wajan uncle suka tafi Kano.

****************
Zaune naga sadiya cikin kayanta na alfarma tayi lullubi da alkabanta itada friends dinta suna fira amma duk hankalinta yana wajan yayanta she miss him so much,inda yananan zai mata tsakana iri-iri he will also pray for them all,kuka tafarayi kuma bcos tun saura one week to the wedding suke kuka itada kananta,ana haka aunty Amina tazo takori kowa itama ta mata nasiha da bata hakuri akan batan nabil inyana raye Allah yadawo masu dashi inkoma Allah yakarbi abunsa Allah yasa yanacikin masu rabo,haka take tabinta har ango mallam Ahmad da friends dinsa suka shigo,tashi tayi ta koma falo tayima ahmad nasiha iri-iri shima sanan tayi masu saida safe,"dan Ahmad zasuyi 5mouth anan sanan suje Dubai dan anan zasu zauna yasami aiki acan.

Inda farida da asiya kuma ankaisu abuja farida da mijinta abdullahi inda aunty rukkaiya tarakata,asiya kuma da abdulmajid aunty Amina takaita.

duk ankaisu gidansu na aure ta jirgin sama inda amina kuma aka kaita kebbi tajirgi itama dan yaran governor din ta aura inda aunty Sadiya tarakata.

Gidan Ahmad bayan friends dinsa sun tafi yayi sallama yashigo bedroom din datake dan dakinkuna gida sukai seven falo kuma three dababban falo kuma.

Shiga yayi ya zauna kusa da ita bayan ya ajiye ledan akan wani table dake gefan dakinta, gimbaya sarauniyan zuciyan ta nidake baya dan Allah gimbiya kadaki wahalal da zuciyan wanan bawan kinji sarauniyata yana magana cikin so da kyauna da wani murmushi,dago kanta tayi ta kallesa cikin wani farin cikin da yazo mata cikin kankanin lokaci,jitayi duk abunda yake damunta batajiba "she fill so much joy and happiness"she fill the real love,is good to love and to be love back alhamdullilah.

Gimbiyata toh kitashi mugode ma Allah yanan baiwan dayayi mana kijin gimbiyata yadaga mata gira daya.

Sallah sukayi da godema Allah duk abunda yayi masu na alheri da addua Allah yabai yanan da nabil cikin lokaci mafi alheri.

 RAYUWAR NABILAWhere stories live. Discover now