Chapter twelve
💜🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊🍊💜
💜Rayuwar nabila💜
💜written by Jiyan Buhari💜
💜dedicated to my daughter Nana khadijat i love you 💜
💜Royalty💜
💜bismillahi rahmanu rahim💜
Oh Allah! We ask for mercy from You
to guide our affairs, remove our worries, protect us from what is bad and unseen to us, make our face radiant, purify our deeds, inspire us with wisdom, avert calamities from us and protect us from every evil and make Jannatul Firdausi our fanal abode.****20/09/2020****
*part 55-60*
Karasuwa tayi a hankali wajansa kallansa takeyi kamar wanda baya numfashi dan ansamai abunda zai taimaka mai wajan numfashi.
Zauna watayi a gefan bed din, dayake hawaye takeyi dan batamasan tanayi ba.
A hankali ta bude baki takira sunansa amma shiru.
Habibi dan Allah kabude min idonka inganka kozanji dadi inada tsaraba dana ajemaka,Allah wanan wasan ya'isa a haka kaji nurul kalbi na.
Nice fa muradin rayuwanka nice fa hasken rayuwanka dan Allah ka kalleni kuma ka tashi kaji hamma nabil.
Amma duk abunda takeyi ko motsi baiyiba, girgizasa tafarayi amma shiru.
Hakanan takoma gefen gadan a kasa tazauna duk ta rude tarasa abunda zatamai ya bude idonsa.
Take ta tashi da gudunta takoma gadan ta fara mai magana kuma habibi kawo hannunka kaji baby mu yace ka tashi mukoma gidan muyi rayuwan mu kamar da,Allah zance abba yabani kudin ammina zanbaka muyi rayuwan mu dashi kaga ba sai kayi kasuwanci ba.
Surutu iri iri take tayi amma shuru har bacci ya dauketa.
Su abba da kakane suka shigo sukayi mai addua sanan suka fita waje akabar nabila na bacci dan batasan ma sunshigo ba.
Bayan sallah zuhr ne su abba sukace ta tashi tabi su kaka shizai zauna da nabil, amma fir taki yadda hakanan aka tafi akabarta da sharadin family dinsu dasuke kano zasuzo suna mata wuni ( yaran aunty Halima da Hajara kenan k'anan abba).
Yau satin nabil uku amma yananan yanda yake kuma kullum batada aiki saina basa labarin rayuwan da sukayi da zancen cikin jikinta.
Duk wanda aka kawosu tare duk ansala mesu, amma ikon Allah mai makon ta rame kullum kiba takeyi kuma sai aunty halima ko hajara sun mata done take cin abinci.
Cikin jikinta ya amsheta dan takara kyau sosai kuma Allah yasa cikin ba mai laulayin nan bane, cikin watansa hudu.
***************
Yau daddy zai dawo ammasa abinci iri iri kuma duk yaransa na nan a gidan.Sadiya ce takeda ciki amma tayi bari, su farida kuma uwan san yara Allah bai kawoba.
Amina da asiya suma duk suna gidan daman tunda suka dawo daga honeymoon dinsu basa two week sai sun hadu amma a sirrince.
Hafsat kuwa duk murna take takusan mallakan duk arzikin daddy dana mommy gida yazama nata harda arzikin kaka (wato Alhaji bashir baban nura).
Yanzu ta canza tsari tanaso ta fara kashe kaka sanan in anraba gado takashe su daddy kinga double sa'a kenan duk africa sai ansan ta dan kudunta.
Wanzu kaka bayanan yaje wani abu a London kuma zaiyi 3mouth sanan yadawo kinga kafin lokacin ilhu yagama aikinsa a kansa.
Daddy yadawo lafiya anyi shagani lafiya dan yasami babban girma a company dinsu na turkey yanzu shikeda 85% na share a wajan 10% na kaka 5% na wani dan turkey ne.

YOU ARE READING
RAYUWAR NABILA
RandomHi guys🙌 this is my first novel I hope you will like it. it all about nabila a village girl,she is so innocent who all meet with nabil a stranger that come to the village by an accident and fall in love with her will he's family accept her as his...