Cinamana Stories

Refine by tag:

25 Stories

 😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭 (Complete) by UmarfaruqD
#1
😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭 (Complet...by Umar Dayyan Abubakar
LABARI MAI TABA ZUCIYA, BAN TAUSAYI, YAUDARA, CIN AMANA, BUTULCI, ZAZZAFAR KIYAYYA, ZALINCI FADAKARWA, NISHA DANTARWA, BANDARIYA, DA KUMA SASSANYAR SOYAYYA MAI TAFE DA T...
GUDU A JEJI by fateemah0
#2
GUDU A JEJIby fateemah0
GUDU A JEJI, LABARI NE MAI CIKE DA TAUSAYI, CIN AMANA, HASSADA, KYASHI DA SON ZUCIYA, KARKU BARI A BAKU LABARI, KU HANZARTA KARANTAWA DAN KU JI ME LABARIN GUDU A JEJI YA...
IMRAN by real__ahmerd
#3
IMRANby Ahmad Ibrahim
This story is a life hearted story about passion and compassion.... It is a story that talks about Governance, Love, Hatred, Betrayal, Romance, Life in the brick of Adul...
ƘANGIN TALAUCI  by rahmakabir
#4
ƘANGIN TALAUCI by Rahma kabir
Ina so zanyi rubutu yadda tamkar zuciyata ce alkalamina, a bisa dalilin taraliyar da ke ciki, rikita rikita da kuma rudani, tsantsar tausayi, zazzafar yanayi mai kulle a...
KADDARA CE by SalmaAhmadIsah
#5
KADDARA CEby Salma Ahmad Isah
KADDARA! Shin me cece ita?. KADDARA na ɗaya daga cikin hukuncin Allah da ya kan zartar a kan bayinsa tun yayin hallita. KADDARA tamkar zagayen zobe take, wanda ɗan adam...
ASMA... by Zaynab_yusuf
#6
ASMA...by Zaynab Mohd Yusuf
Alokuta mabanbanta idan na duba rayuwata,ina farawa ne daga lokacin da iyayena suka rasu,daga lokacin da na rasa komai nawa,nazama marainiya mara gata da galihu, idan na...
🌻🌻MATSALAR GIDAN MIJI🌻🌻(UWAR MIJI CE SILA) BOOK 2 by AishaMaaruf1
#8
🌻🌻MATSALAR GIDAN MIJI🌻🌻(UWAR M...by Gimbiya Ayshu
Tunda Hajiya Su'adah taga Mahmoud bai zo ba ta anyana a zuciyar ta cewa Ummu ce ta hana shi zuwa, gashi ta mai miss call ya fi sau ashirin amman ba'a daga ba, in ranta...
SIRRIN ZUCI by Nana_haleema
#9
SIRRIN ZUCIby Haleematou Khabir
Ba wai dan baya sonta ba, a'a sai dan saboda tsananin ƙaunar da yake mata hakan yasa shi sadaukar da soyayyar da yake mata ga wanda zuciyarsa take ganin ba shine ya dace...
LOKACI NE!! by husnerhahmed
#10
LOKACI NE!!by husnerhahmed
labari ne akan wata yarinya wanda ta fiskanci kalubalai a rayuwarta saboda ta zabi karatu akan aure is it possible for her to get married in uni ko it will be too late...
ƁARAWO NE by JameelarhSadiq
#11
ƁARAWO NEby JameelarhSadiq
Labarine wanda ya kunshi soyayya sarƙakiya ban tausayi cin amana rike addini, ilimatarwa fadarkawarwa nishaɗantarwa duk a cikin litafin ɓarawo ne.
WATA SHARI'AH (COMPLETED✔️) by PrincessAmrah
#12
WATA SHARI'AH (COMPLETED✔️)by Amrah A Mashi
Zazzafar shari'a ce a cikinsa, wacce take kunshe da rikici da tashin hankali. Me ya sa rashin 'yancin kai ya yi yawa a wannan zamanin? Me ya sa talaka yake ba a bakin ko...
FATIMA by ZEEEBELLS
#13
FATIMAby Zainab SY
Labarin Fatima labarine mai cikeda tsark'ak'iyar rayuwa,ta taso cikin rashin so da Kular wani mahaluki,Antyntah datafi zama mafi kusanci agareta ta gayyara rayuwarta,ta...
WUTA DA AUDUGA by MumIrfaan
#14
WUTA DA AUDUGAby Maman irfaan
Yana magana akan gidaje hud'u, ko wani gida akwai cakwakiya a cikinsa, ku biyoni danjin wannan k'ayataccan labarin
💕💔SON ZUCIYA NE💔 by fateemah0
#16
💕💔SON ZUCIYA NE💔by fateemah0
littafin da ya samo rubutowa daga RABIATU AHMAD MUAZU (RUBBY) karku bari a baku labari ku karanta ku danna vote kuyi comments
💞komai daren dadewa💞 by safiya__bubuche
#17
💞komai daren dadewa💞by safiya__bubuche
labarine daya kunshi darusa masu yawa akan zamantakewar rayuwa. Banyi wannan littafin Dan cin zarafin wani ko wataba idan kaga yayi daidai da labarinka toh akasi aka sa...
MEEYRAH  by youngnovelist001
#18
MEEYRAH by Meeyrah Abdul
*HAKURI#* *CIN AMANA#* *YAUDARA#* *MARAICI#* *ZAZZAFAR ƘAUNA#*
TSINTACCIYAR MACE  by zeezarewa12
#19
TSINTACCIYAR MACE by zeezarewa12
Soyayya ce mai tsanani tun yarinta, shi ya taimake ta, ya fito da ita daga cikin ƙunci na rashin iyayenta da take ciki, sannan ya kawo ta gidan su yayi mata komai ya mal...
BAKAN GIZO 🕷️ by ayeeshatou1
#20
BAKAN GIZO 🕷️by Aysha M Sambo
Tun kafin yasan wanene shi yake fuskantar qalubale a rayuwarshi, Shin yazeyi da rayuwar shi bayan Allah ya Riga ya rubuta haka qaddararsu take? Ta wani hanya zai b...