ƘANGIN TALAUCI by Rahma kabir
Ina so zanyi rubutu yadda tamkar zuciyata ce alkalamina, a bisa dalilin taraliyar da ke ciki, rikita rikita da kuma rudani, tsantsar tausayi, zazzafar yanayi mai kulle a...
KADDARA CEby Salma Ahmad Isah
KADDARA!
Shin me cece ita?.
KADDARA na ɗaya daga cikin hukuncin Allah da ya kan zartar a kan bayinsa tun yayin hallita.
KADDARA tamkar zagayen zobe take, wanda ɗan adam...
SIRRIN ZUCIby Haleematou Khabir
Ba wai dan baya sonta ba, a'a sai dan saboda tsananin ƙaunar da yake mata hakan yasa shi sadaukar da soyayyar da yake mata ga wanda zuciyarsa take ganin ba shine ya dace...
KWANTAN ƁAUNAby Haleematou Khabir
Izza, mulki, k'asaita sun tattara a gare ta ita kad'ai. Y'ar sarki ce, jikar sarki, matar sarki. Bata k'aunar talaka bata son had'a hanya da talauci, burin ta d'aya tak...
Completed
🌻🌻MATSALAR GIDAN MIJI🌻🌻(UWAR M...by Gimbiya Ayshu
Tunda Hajiya Su'adah taga Mahmoud bai zo ba ta anyana a zuciyar ta cewa Ummu ce ta hana shi zuwa, gashi ta mai miss call ya fi sau ashirin amman ba'a daga ba, in ranta...
BAKAN GIZO 🕷️by Aysha M Sambo
Tun kafin yasan wanene shi yake fuskantar qalubale a rayuwarshi, Shin yazeyi da rayuwar shi bayan Allah ya Riga ya rubuta haka qaddararsu take? Ta wani hanya zai b...
IMRANby Ahmad Ibrahim
This story is a life hearted story about passion and compassion....
It is a story that talks about Governance, Love, Hatred, Betrayal, Romance, Life in the brick of Adul...
MUGUN MIJI. (LABARIN AYSHATUL_IMIL...by khairi_muhd
_labari ne a kan kalubalen rayuwar zamantakewar aure da matsaloli da mata ke fuskanta a cikin rayuwar aure. Da yadda maza ke wulakanta mata da kin sauke hakokinsu da All...
TSINTACCIYAR MACE by zeezarewa12
Soyayya ce mai tsanani tun yarinta, shi ya taimake ta, ya fito da ita daga cikin ƙunci na rashin iyayenta da take ciki, sannan ya kawo ta gidan su yayi mata komai ya mal...
ASMA...by Zaynab Mohd Yusuf
Alokuta mabanbanta idan na duba rayuwata,ina farawa ne daga lokacin da iyayena suka rasu,daga lokacin da na rasa komai nawa,nazama marainiya mara gata da galihu, idan na...
WUTA DA AUDUGAby Maman irfaan
Yana magana akan gidaje hud'u, ko wani gida akwai cakwakiya a cikinsa, ku biyoni danjin wannan k'ayataccan labarin
😭 *ME YE LAIFINA NE* 😭 (Complet...by Umar Dayyan Abubakar
LABARI MAI TABA ZUCIYA, BAN TAUSAYI, YAUDARA, CIN AMANA, BUTULCI, ZAZZAFAR KIYAYYA, ZALINCI FADAKARWA, NISHA DANTARWA, BANDARIYA, DA KUMA SASSANYAR SOYAYYA MAI TAFE DA T...
Completed
💕💔SON ZUCIYA NE💔by fateemah0
littafin da ya samo rubutowa daga RABIATU AHMAD MUAZU (RUBBY) karku bari a baku labari ku karanta ku danna vote kuyi comments
FATIMA ZAHRA SA'EED (cmplt Book 1)by Muntasir Shehu
Labari a kan wani mai kuɗi (Alh. Sa'eed) wanda Allah ya wadata shi da komai na jin dadin rayuwa, sai dai abu ɗaya ne ya gagareshi wanda a kan fafutukar neman abun idanun...
ƁARAWO NEby JameelarhSadiq
Labarine wanda ya kunshi soyayya sarƙakiya ban tausayi cin amana rike addini, ilimatarwa fadarkawarwa nishaɗantarwa duk a cikin litafin ɓarawo ne.
SADAUKIN BURHAAN CIGABAN IZZAH KO...by JameelarhSadiq
Kamar yanda kuka sani Labarin Izzah ko mulki labarine wanda ya kunshi mulki na zalinci, ga cin amana ga kuma tausayi da soyayya, kuma kunsa ba gama shi nayi ba to ga Sad...
GUDU A JEJIby fateemah0
GUDU A JEJI, LABARI NE MAI CIKE DA TAUSAYI, CIN AMANA, HASSADA, KYASHI DA SON ZUCIYA, KARKU BARI A BAKU LABARI, KU HANZARTA KARANTAWA DAN KU JI ME LABARIN GUDU A JEJI YA...