
#1
ZAN SOKA A HAKAby BILKISU ALIYU KANKIA
#5 tausayi June 2020.
#3 tausayi 20 June 2020.
#1 munafurci
#8 hausa novel.
#2 tear drop june 2021.
Completed

#2
FATU A BIRNI (Complete)by suwaibamuhammad36
"I promise you Mami, zan nemo miki ƴar'uwarki a duk inda take a faɗin ƙasar nan. SULTAN promises you that."
Sultan ya shiga ya fita, har ya aikata abunda ba'...
Completed

#3
TAFIYAR MU (Completed)by suwaibamuhammad36
Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burge...
Completed

#4
The Second Pathby Husseina...
(Formerly known as: Kauna)
After losing her sister, Miriam is stuck to face the real world all alone as an orphan. She lives with her mute grandmother in kaduna, far awa...
Completed

#5
ANYI GUDUN GARAby AyshaGaladima666
Kirkirarren labarin wata yarinya me matukar tsoron mutane masu saka kaki,mussaman masu rike bindiga,wadda taki dan'uwanta me matukar kaunarta akan ya kasance Dan sanda W...

#6
Tarayyar Jiniby buqmaniac
Tun haduwar su ta farko bai manta ta ba don haka bai daina neman ta ba amma shin a ina zai ganta bayan ko fuskarta bai gani ba balle ya san sunan ta. Hasalima babu wani...

#7
HAKKI NEby Zahra Surbajo
soyayya,azabtarwa,juriya hakuri,gamida darasi me zafi aciki ku shiga ku karantazekya

#8
KOMAI DAGA ALLAH NE!!!( ARZIKI...by Marazine🧕🏻
Rayuwa komai daga Allah ne. Mutum baya cika cikkanken mumini har sai ya yadda da kaddara Mai kyau ko akasinta.
Komai ya same ka daga ALLAH NE! Babu Mai baka sai Allah...

#9
DR NAMEERby Zaynabyusuuf
A captivating story of romance,betrayal,passion,Guilt,heartbreak,love and mystery.

#12
YADDA NA KE SOby khadija ado ahmad
YADDA NA KE SO burin Ummi ta auri mijin novel ,Mai arziki ba ta son talauci ya rayuwa zata juyawa mata a sanda ta rasa gatan mahaifiya ta tsunduma cikin rayuwar aure da...

#13
Mi Alma (My Soul) by rahmah tanko
An intriguing story of a young northern lady.....
Betrayal, Brutality, struggles and love ❤️
She was used, broken or so they thought 💁, little did they know that...

#14
NIDA TAGWAYEN MAZA by Nana Fa'ad
Its all about an unrequited love story......Have you ever love someone so darely that you can kill and die for that person? But never get the love in return. Did you eve...

#15
BAHAMAGEby Muhammad Sulaiman Abubakar Ku...
rayuwar sa ta yarinta ya kare ta cikin hamaganci
amma a yarintar sa ilimi ya ratsa shi
sai ya samu fifiko tsakanin sa'annin sa saboda ilimin sa
tun yana dan yaro yake...

#16
DA NA SANI NAby fateemah0
mahaifinta ya haɗa aurensu bayan ita akwai wanda take so, inda ta yi masa ikirarin babu shi ba zaman lafia da kwanciyar hankali sai dai ya gani a maƙota, ku bibiye labar...

#18
IZAYAR RAYUWA by Hafsat Aliyu Shuaibu Chikaji
Fitar min daga gida, karuwar banza karuwar wofi, saida kika gama yawon gantalin da tambaɗar taki zaki dawo mana gida?
Babanta ne ya fito "barni da ita na kashe ta...

#19
A BARWA RAIby Hajara Ahmad Maidoya
Mutane basu fiya amsar abubuwan da suke biye a bayan takunsu ba, idanuwansu kan rufe da ƙoƙarin yin ɗaɗɗage da son ganin wanda ke nesa da su.
Nesa ta sosai da zai hanas...