*RUGAR SAJE*By Mmn Mu'ayyad
.⚖
*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
'''{{The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities}}'''
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=106249334371950&substory_index=0&id=106248871038663&sfnsn=mo
*⚜️{{H.Q.W.A📚}}✍️*Assalamu alaikum, yan uwanana masoya, kamar yadda wasunku sun sani, littafin Rugar Saje littafinane, dana fara sa watannin baya, amman sabo da wasu yan dalilai na sai na jingine shi.
To ayau ma Alhamdulillah gani na dawo, sai dai salon wannan da wancen da banbanci sosai, duk da labari ne akan soyayyar zumunta, da kalubalen dake ciki da kuma kitumurmurar da ake hadata da cin amana, amman hakan bazai hana yanda wancen ya kayatar daku ba, wannan ya ninka kayatarwar.Ina fatan zaku biyoni, sannu ahanakali, yanda zan isar da sakonnin dake ciki, sai dai kuma dole wataran zakumin uzuri, duba da yanda rayuwar take.
Sai abu na gaba, da nake son naja hankulanku fans, shi marubuci ba komai yake bukata daga wajen makaranta ba sai karfafa gwuiwa akan abun daya ke rubutawa, ina nufin yin comment akan duk wani abun da ka karanta acikin littafin, ko dai akwai abin daya burgeka, ko kuma ya baka haushi, ko kuma kake da shawarar da zaka bawa marubucin akai.
Dan Allah badan muba, idan kaga gyara acikin labarin da zan bayar, to agyara mun, ta haka ne kadai zan san yanda labarin ya karbu awajenku, ko kuma akasin haka, ada nace sai watan fabairu zan fara, amman yanda wasunku suke korafin ya kamata afarashi yasa na dawo dashi kurkusa, inshaAllah zan fara shi ne a sha biyar ga wannan watan na janairu, Allah ya bamu ikon rubuta abin da za'a amfana dashi.
*💃🏻FITATTU SHA TAKWAS💃*
_INA KUKE MA'ABOTA KARATUN LITATAFAN HAUSA WATO HAUSA NOVEL🗣️TO DUK KU MATSO KUSA DAN KAR AYI BABU KU, FITARCIYAR KUNGIYAR NAN WATA TA ƊAUKI ƊARAMAR FARANTA RAYUWAKAN MASU KARA TA HANYAR ILIMANTARWA NISHAƊANTARWA TARE DA FAƊAWARKU WATO *HOME OF QUALITIE'S WRITER'S* TAKE MAKU ALBISHIR DA CEWA ZATA FARA SAKAR MAKU FITATUN LITATAFANTA A RANAR *TALATA 05 GA WATAN JANUARY 2021* IDAN ALLAH YA YARDA💃🏻IDAN MARUBUTAN SUKA SHIRYA TSAF DOMIN ILIMANTAR DAKU TARE DA FAƊAKAR DAKU GAMI DA NISHAƊANTAR DUK A CIKIN LITATAFAN NASU 16 WANDA ZASU ZO MUKU A KAUTA 2 KUMA NA KUƊI👌🏻DAN HAKA SAI KU SHIRYA MUNA MANA KAUNA TA HANYAR SIYAN WATAN LITAFAN ƘWAYA BIYU INDA ZAMU SAMU 16 A MATSAYIN BONNUS💃🏻DAN HAKA KADA KI/KA BARI A BAKU LABARI GA LITATAFAN KAMAR HAKA👇_
*FREE BOOKS*
*1°) HASKEN RAYUWATA*
NA
REAL EESHOW*2°) ALƘWALIN MU NAN*
NA
HAWA'U JAFAR (SAMHA)*3°) DAWA AKE ADO*
NA
KARIMATU (MMN MINAL)*4°) YAR FILO*
NA
HASEENAN MASOYA*5°) KISHIYA KO ƘAWA*
NA
OFFICIEL NANA IBRAHIM*6°) RUGAR SAJE*
NA
MMN MU'AYYAD*7°) IDAN RANA TA FITO*
NA
AGLAN NISSA*8°) HAJIA SALMAT*
NA
SAKEENAT UMMY*9°) DAINA KUKA*
NA
MMN HYDAR*10°) HANTAMATOU*
NA
OUM HANEEF*11°) AUREN MASARAUTA*
NA
NANA CHERIFATOU (MMN FATIMA)*12°) HASIBA*
NA
MIE-MIE HARUNA*13°) BABBAN LAMARI 2021*
NA
AUTAR HOME OF QUALITIE'S*14°) UWA BIYU*
NA
UMMU ANEE*15°) NAZARI*
NA
UMMULKHAIR*16°) RAYUWAR AURENA*
NA
SALMAT MUHAMMAD*PAID BOOK📚*
*17°) TAWAGAR MU CE*
NA
SAFINA SANI JIBIYA (MMN ILHAM)*18°) WANI AHALIN*
NA
AURAT MANYA (HASEENATOU)*YAR UWA DAGA JIN SUNANAN BOOK ƊIN KINSAN MARUBUTAN SUN SHIRYA TSAF DOMIN FARANTA MAKU💃🏻DAN HAKA SAI KU NUNA MANA KAUNA TA HANYAR SIYAN WANAN BOOK GUDA BIYU👌🏻KADA KU MANTA LITATAFAN 18 NE 16 A KYAUTA 2 NE KAWAI ZAKU SIYA🤗TA HANYAR FARASHI MAI SAUKI DUK GUDA NAIRA 200 IDAN KUMA DUKA BIYU KAKESO NAIRA 300 NE KACAL ZAKI BIYA🤗KODA KUƊINKA SAIDA RABONKA💃🏻*
*HOME OF QUALITIE'S WRITERS📚*
TA KUCE🌹💋🌹
YOU ARE READING
*RUGAR SAJE*
Non-Fictionsarkakiyar soyayya da zumunta mai hade da cin amana, shiga ciki ka karanta tsantsar soyayya, da tarin sadaukarwa.