This is the reality of zamanin da muke ciki yanzu, marriage is very important but you as a woman also need a steady income. Allah Ya zaba mana mafi alkhairi a duk alamuran mu.
Duk da haka gwada masa sauke nauyinsa wajibin mace ne. Koda wasa komi samunki kar ki nunawa miji zaman kanki kikeyi a gidansa. Ki yi hidimar gaabnki da kudinki amma ya zama fole ya san sayan shinkafa da omo nasa ne. Sayan wuta nasa ne kudin makarantar yara nasa ne haka idan sau biyu ko uku yake miki sutura a shekara nasa ne ki amsa kiyi ta zabgo adduoi. Ya san dai ba rasawa kikayi ba yasa kike murna da nashi. Yasan appreciating little efforts dinsa ya kawo godiyarki.
Saboda they always want their egos to be rubbed. Da zaran yaga kina masa gani gani ko kina raina kadan da yake mikowa zai nade hannu ne ya zuba miki idanu yaga iya gudun ruwanki. Wani mugun kan ma sai ya nemi hanyar karya ki ko ya fara kishi da hassada da abunda kike samun (ummyasmeen)
YOU ARE READING
Aure bautar Ubangiji
Randomnasiha akan zamantakewar aure A lokacin da mukayi niyyar yin aure yana da kyau mu san mene ne dalilin yin auren. Da farko ma dai mu fara sanin mene dalilin zuwan mu duniya? Allah Ya fada a cikin al-qur'an mai girma cewa " Ya halicce mu ne don mu ba...