MAGANIN NAQUDA GA MATA.
Tabbas mata dayawa sukansha wahala sisai idan watan haihuwarsu yakama domin Allah kadai yasan cikin irin yanayin dasuke shiga
Khalifa herbal medicine and marriage councelling mun kawo maku wata faida wadda tabbas muntabbatar inganchinta idan aka jaraba insha Allah zaa dace duk wadda mace mai shan wahalar nakuda to
Tasamu Zuma mai kyau kaman cikin Kofi ko cokali 24 ta shanye a take.
Sannan asamu wani zumar azuba ruwan zafi aciki tana shanshi da zafi wannan atake yake juya yaro insha Allah.
.
Yama fi ruwan naquda qarfi.
Sede kuma in Allah baiyi fitar yaronba alokacin amma inba hakaba atake ne insha Allah
.
Shiyasa yanada kyau sosai da zarar cikin mace ya kai wata 7 ta dinga tafasa "ya"yan hulba tana zama aciki kullum sau daya inya shiga wata Tara ta dinga yi safe da yamma.Hakan zai taimaka sosai wajen bude kofofin aihuwa kuma da wuya mace ta qaru alokacin aihuwa.
Kuma mace ta samu garin hulba ta kwaba da Zuma tana shan cokali biyu safe da yamma.
Insha Allah zata samu sauqi sosai wajen aihuwa amma kada mace mai ciki bazatayi amfani da hulba ba sai cikin yatsufa maana lokacin nakuda saboda hulba tana zudda yaron ciki. Allah yasa mudace dan Allah duk wanda yakaranta to yayi sharing wannan post saboda sauran yan uwa sugani 08066682273 08025713807
YOU ARE READING
Aure bautar Ubangiji
Acaknasiha akan zamantakewar aure A lokacin da mukayi niyyar yin aure yana da kyau mu san mene ne dalilin yin auren. Da farko ma dai mu fara sanin mene dalilin zuwan mu duniya? Allah Ya fada a cikin al-qur'an mai girma cewa " Ya halicce mu ne don mu ba...