Chapter 16

133 9 0
                                    

(¯'*•.¸,¤°'✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*'¯)

🌄🌄BOYAYYIYAR ALKARYA🌄🌄(the hidden island)

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

(The legendary story)
📒💎↗↗🎿👿👽
written by💟 SADY-SAKHNA💟

BOYAYYIYAR ALKARYA(the hidden island )🌄🌄🌄🌄🌄

phone number:09035784150

telegram :https://t.me/joinchat/-_Qs5O8XH6cwYjQ0

whatpad :@SAKHNA03

chp[16]
(the last chapter)

assalamu alaikum ,allah yakawomu yau zan kammala wannan littafi mai suna boyayyiyar alkarya inshaallah ,sai kuma allah yasake hadamu a littafi na gaba da yardarsa .
Dan allah duk wanda nabatawa a wannan gajeren littafi nawa yayi hakuri ,ko kuma yaga kuskure to ayimin uzuri domin shine littafi na na farko dana rubuta kuma nayi sharing.
Sannan nagodewa duk masoyana dasuka bani hadin kai harnakai karshe ,bazan taba mantawa dakuba da yardar allah nagode sosai ,dafatan baza ku gaji dabani goyon baya ba a littafina na gaba ba inshaallah.

Bude idonsa yayi wanda suka masa nauyi sosai ,saida yagama budesu ne yaganshi akan gado ,sannan ciwon dake jikinsa duk ansaka masa magani an nade da bandage,karewa dakin kallo yayi yaga dakinsa ne ,kwakwalwarsace ta tariyomasa dukkan abinda yafaru kafin faduwarsa ,aikuwa yana gama tunawa yatashi da sauri zai fita ,sai yaji andafashi yana juyawa1yaga shaihu nurul zaman agefensa wanda tunda bai kula dashiba kwata kwata ,bude baki yayi zaiyi magana shaihun yahanashi ,amma bai cemasa komai ba sai murmushi yake masa ,saidaga bayane yamasa nuni dacewar yasauya kayansa yazo su tafi ,cikin sauri tare da tunanin ina zasuje ,yasauya kayan ya bi bayan shaihun suka fice daga dakin.
yana tafiya samhal na binsa abaya har suka kawo sashen gimbiya jazila ,tsayawa shaihun yayi kana yayiwa samhal alamun yashiga daga ciki ,aikuwa kaman jira yake yakutsa kai da sauri kaman wanda za'a rigashi ,turus yayi a bakin kofa fuskarsa dauke taarin abin mamaki ,bakomai yaganiba illah mahaifiyarsa gefenta kuma mulaifah ce a zaune cinyarta kuma dauke da jinjiri ,cikin sauri yakarisa dakin jikinsa har rawa yakeyi,zama yayi a gabansu yana kare musu kallo ,yayinda suma kallonnasa suke fuskarsu dauke da murmushi,kasa hakuri yayi har saida yace ,"yahaka ?menene yafaru ?dama bata mutuba ashe ?,kaga tsaya kaji meya faru tukunna",gimbiya jazila ce takatseshi daga sambatun dayake sannan tacigaba da cewa "abinda yasa kaga duk jikinmu yayi sanyi ,shine ,bayan tafiyarku da lokaci kadan lokacin haihuwarta yazo ,tafara watairin kara ta kuma turiri ,dukkannin mu hakalinmu yatashi ,sai ya mu'allim ne yake shafa mata ruwan addu'o'i haka muke tafama har tsawaon wani lokaci ,sannan kuma dabb da zaka dawo sai yazamana ta daina motsi ,numfashin datake yi ma ,yadaina fita shiyasa1kaga hankalimu yatashi damuka ga kadawo ,amma bayna ka fadi suma ne cikin alhinin faduwarka ne mun dawo wajenta muka ga tana motsi ,ashe har shaihu nurul zaman yabata ruwan damseel din daka zefar lokacin daka suma ,muna zuwa aka bada umarnin kai ta dakin haihuwa ,ananne ta haifi ya'ya ',biyu mace da namiji ,wanda yau kwanansu uku da,haihuwa ,kai kana kwance ,to kaji yanda akayi",tana gama bashi labari ta mika masa yaron dake hannunta wanda sannan aka gama yimasa wanka ,kana tabasu waje domin su tattauna shida matarsa.
Kaman kuwa jira yake gimbiya jazila na barin dakin yakarisa kusa da matarsa yana kallonta ,ganin kallon dayake matane yasata sakin murmushi kafin tace "laleh da jarumin mijina wanda babu kamarsa ,saini danayi sa'a nayiwa mata zarrahh,ya jikinka dafatan kasamu sauki?" "jikina baya cikin ciwo a halin yanzu tunda nayi arba dake a raye kuma cikin koshin lfy ,sannan batun jarumta idan aka hada dake niba komai bane ,domin kincika jarumar mata sannan kuma jarumar uwa ,hakika ni mai alfahrine dake har karshen rayuwata ,kedin haskenace uwar ya'y'ana"rungume juna sukayi tareda yaransu guda biyu cikin kaunar juna dakuma samun nasara bayan gwagwarmayar dasukayi.
Ranar suna ne yaran mulaifah sukaci sunan su kamar haka:yaron yaci sunan mai martaba wato shammaz ana cemasa HAFLEEN ,yayinda macen taci sunan mamar mulaifah wato salma ana cemata HAIRAH.
A nan na kawo karshen littafin boyayyiyar alkarya ,kunji yanda karshen wuyar mulaifah ta juye zuwa matakin nasara da kuma kwanciyar hakali .
JINJINA
Jinjina ga kugiyar marubuta da vabu ya tamkarta a wajena,wato (PROFICIENT WRITER ASSOCIATION )hakika bazan taba mantawa da member dinta va ,domin sun taimakeni sosai wajen yada littafina musamman mai sunan uwata (HAJARA YAN'UMMAH),sannan kuma da (ANTY RUKKY)cover maker ina godiya sosai, saikuma abokiyar hirata kuma most caring (UMMU FAROUK)jinjina gareki sosai,last last the most great(UMMU NAJMA)my second love ,if you know you know ,my calaha,nagodee miki sosai,yar anty.
Dama wanda ban kira sunan su duk acikin group mai albarka,dama sauran group duk ina mika muku gaisuwata.

GODIYA TA MUSAMMAN
Godiya gareku abokaina na kaina ,ina sonku sosai kamar su:
maryam mardoo
maimuna ,my first love
ummin nass bunky
my feenert besty nah
twincy
addah rahima
fateee ferfarh
faatehh
hajiya noise maker
zee luv
zainab
etc........ga duk wanda baiji na kirashiba yasa arnsa shima yana raina saidai yanayi na lokaci amma duk ina sonku sosai💝💝💝💖💕💕💕.

SADAUKARWA
Gareki my ummmi uwata takaina ina ji dake sosai.

FATAN ALKHAIRI
Fatan alkhairi ga dukkan yan uwana musulmai a duk inda suke .

TALLE
Littafina mai fitowa shine WATA RAYUWA,labarine mai kunshe da abubuwa daban daban ,akan rayuwar wata yarinya FAHREEYATUL SHARMEELAH (fahreeyah)da ta tsinci kanta cikin tsaka mai wuya sanadiyyar hukuncin daya hau kanta wanda batada masaniya akai,kukasance taredani inshaallah zai zo akan lokaci saidai idan wani abu ne yafaru wanda ba'a fata.

Boyayyiyar AlkaryaWhere stories live. Discover now