2

37 2 1
                                    

Happy Eid Mubarak 🤗🤗🌮🍩🍪🎂🍥
Su Abdullah kuwa gidansu suka koma ,yanzu wani sabon salo da ya fitar da zarar Fatima na zaune Sai kaga Yana Hira Yana kashe murya Wanda tun Bata Ankara har ta gane,bata tanka Masa bah ah,na biyu Kuma Sai sun zo kwanciyan Sai kiga yace mata ta kwanta Shi Yana da aiki da yawa haka zai Kama Danna laptop kamar bai San Allah yayi halitta Sai kusan biyu yake kashewa, na uku Kuma ya Dena tarairayar ta kamar da matsaloli suka mata can ga baby Wanda Shima yake Kara mata matsala don Abu kadan kuka tuni ta fige ta dawo Allah sarki jiya da aka kawo lefen su ummul da kausar ma Tana kwance zazzabi ya kwantar da ita Abdullah Kuma tun shidda na safe ya fita conference gashi wayoyinsa Basu shiga haka ta lallaba ta Sha magani ,da ya dawo Kuma ko ya tambaye ta ya take ,tagumi tayi Kai Anya ba canza mata Abdullah akayi ba don wannan sabon halin Bata San Shi da Shi duk fushin Abdullah in har anzo kwanciyan toh Sai kiga an nemo sulhu Amma shiru tayi dressing Riga kala ,kala sexy clothes Amma ina idon sa a rufe yake ,abinci da Mai aikinta ta kawo tace ki mayar wanka tayi ta Shirya sako ta tura Masa sannan ta fice driver ya kaita gidansu Tana shiga har yanzu da sauran mutane ta gaida su ummi da mommy cikin kulawa suka amsa mata take musu barka tace ki hau sama mutumiyar Tana sama jiki a sanyaye ta nufi dakinta kausar sallama tayi ta shiga barrci take bargo har saman kanta Zama tayi a gefensa gado maganganu tayi sannan ta fice dakin inda kayan kausar yake ta Fara shiga tubarakallah sun yi sannan ta nufi na kausar Kai mashallah tawa aminiyarta barka Tana kokarin tashii Sai ga Zahra wani chapter aka bude na Hira,fitowar kausar tayi zuba musu Ido tayi Zahra ne ta Fara lura da ita baby Ashe kin tashi daga mata Kai tayi Tana rike da Kai ,dagowa tayi tace Ina yini anty faty ,faty da ta wani hadiye yawu zuba musu Ido Zahra tayi tana karantar yanayinsu wani murmushi kausar tayi tace ya yah Abdul and amrah and our baby dakyar tace lfy ya shirye _shirye ,wani short laugh tayi tace ai shirye shirye an bar muku shirye shirye kuke a jego dagowa tayi ta tsura mata Ido hannu ta daga mata ta wuce parlour mommy ta samu Hawa Kan cinyata tayi ta tace good morning Mommy tace morning baby,coffee tasa talatu ta kawo mata Tana Sha Tana kallon tnt channel .
Yusuf shiri yayi ya nufi gidansu babban gida neh Mai kyau Wanda za a sasu a cikin sahun masu kudi bude Masa gate masu gadi sukayi gaisawa sukayi duk da fuskarsa a hade ,parking yayi sannan ya nufi parlour muryar yarda kake ji ke tashi da kanwarsa ummi lura da Shi da tayi ta Fara ihun daddy oyoyo daddy oyoyo daga ta sama yayi Yana Mai rungumarta how are you princess ,am fine dady,anty ummi x fine grandma x fine and we all miss u ta fada cikin murmushi Wanda ya Kara fitar da dimple idinta yace very good,Zama yayi a kujerar 2 seater Tana zaune Akan cinyarsa
Shigowar momyn sa yasa ya sauko kasa gaisheta yayi amsawa take cikin kulawa take tambayarsa meh ya faru da phone idinsa jiya ta kirasa bai daga bah,ai mommy sugunla ne suka rike ni okay toh mashallah dama jiya akayi open day na rahma Kuma kaga ya kamata ka halara ,Amma rashin samunka ya sa mu hudu muka je mata tayi ta kuka har dawowar mu gida Kara rungume yarsa yayi yace ayi hakuri princess daddy would not repeat it again pinky promise Tana nuna Masa yatsan ta yace pinky dariya ta saki tace I love you daddy yace I love you too uhmm tsura Masa Ido tayi Hawaye ya ciko idonta yace baby wat happened,wasa da yatsan ta ta Fara tace daddy am I a bad girl girgiza mata Kai yayi cikin tashin hankali yace meh ya faru who called you a bad girl daddy Rebecca said I am a bad girl dats why my mommy died runtse Ido yayi yace it's a lie kinji ur a good girl ur my hope and ur mom she x in a very safe place daddy Nima in son nake girgiza mata Kai yayi yace no baby not now turo baki tayi tace then give me another mommy like how Uncle Jamal gave broody a new mommy shiru ya mata yace go to ur room u here Yana Mika mata ledan kayan makulashe ai ihun Dadi ta saki ta wuce sama da murna ummi na bayanta ,mom tace kaji Koh Yusuf even ur daughter wants a new mommy hada fuska yayi yace ah,ah bana bukatar kowa a cikin rayuwar yata ,rike hannunsa tayi tace I know you still love marigayiya rahma but she x in d past barata so yarta ta rasa mother's love if you like ko acikin Yan uwa asmah ne xakiyah or even basmah Sai da yau ta zo yace mom na sani Amma duk Wanda Kika lisafo min Basu yi ba girgiza kanta tayi tace shikenan ga abinci Akan dinning,abinci ya lodawa cikinsa ya mata sallama . Kiran Abdullah ya shigo don haka ya nufi quarters inda suke haduwa sun Jima kamin kowa ya tafi tuki yake hankalinsa duk Akan Mami Wanda sunan da yake iya yunawa dakyar ya watsar da tunanin ta ,haka ma Mami ganin ummi na son gano wani Abu yasa ta koma kamar da Amma abun na ranta,Abdullah kuwa gida ya nufa samun faty yayi Bata dawo gidansu ba don haka wanka yayi ya Shirya Sai ga Kiran luban yar minster of information dagawa yayi ta ringa Jan sa da Hira da kyar yake amsawa don a gsky ina tsanin bukatanki a rayuwa ta daran zuciyar faty ta buga dai dai shigowarta ,faduwan hand bag idinta yasa ya maida hankalinsa gurinta ganin ta ne yasa hankalinsa ya dagu Amma tsabaragen duniyanci ya share lfy dai momyn amrah ,dagowa tayi ta zura Masa kamar ba Shi ta Kama red handed,wuni tayi guda a gidansu Tana shigowa kunnenta ya jiyi mata babban tashin hankali baby dake bayanta saura kadan ya Fadi a zazzafe ya cafke baby Abdullah dagowa yayi yace faty lfy,wani kuka ta saki Mai ban tausayi Tana rera Masa meh ya faru ya sake tambaya ganin hakikanin gksy take kuka cikin kuka ta Fara mgn yah Abdullah in har ka gaji da ni na hakura zan koma gidan mu,yah Abdullah kashe ni kake son yin neh ,kana tambaya ta meh ya faru kasan suk abun da ya faru Yaya,meh yasa kake son ka kasheni da Raina in har don batun can neh baran daina baka hakuri bah Dan Adam aziji neh ka Dena bani time idinka ,ka Dena walwala da kulawa ka Dena tarairayata ,Sai lokacin Hira da yanmata da Kuma laptop baby Shima kamar yasan abun dake wakana ya Fara kukansa,wani kuka Mai ban tausayi ta sake tayar da ita yayi a hankali ya rungumota in har ka daina Sona na yarda na amince ka rabu da ni in har ka gaji da kallona kawai hada bakinsu yayi tsura mata Ido yayi yace am sorry,am really sorry sumbatar goshinta yayi kinji ,ihun baby yasa ya saketa isowa yayi ya rungumo dansa Yana shafa bayansa alamun yayi shiru sumabatar Kan yaron yayi sannan ya Mika mata yace bari nake gida Amma zan Kai dare around 1o haka tace okay Ina jiranka ficewa yayi da makulan motarsa a hannu direct gidansu ya nufa Ana bude Masa ya tarar da trailer a gefe da Kuma kayayaki da aka sauke su daddy Kuma suna kallo gaishe su yayi sannan suka Kama hiran chapter kayan ne daga na daki ne na parlour ne babu abun da Babu Sai kayan mu na mata na kicin ai tuni iyayen suka Kama sa musu albarka ,kwana biyu kuwa ummul na lura da rashin Kiran ta doc yayi tun Bata damu har ta Fara damuwa Kuma da kunya ta tambayi nihat ai kamar taje bakin kasuwa ta zazzage zance ,ga kayan gyara da sulthana take mata na aure don abakin nihat taji take Gaya mata next 3 days za a Fara biki tuni sulthana ta Fara gyara ta duk da mommy na da niyyan turo Mai gyara jin haka ne yasa ta fasa a ranar sukayi video call da iyayen ta mata ta ringa musu godiya .kausar Kam da aka nuna mata Kaya tace Yaya Abdullah yayi kyau Amma da ya sani bai kashe irinin makudan kudin Nan Akan kayan Nan don yayi tsada sosai ni da ba za...Bata Kai ga karasa mgn suka hada Ido da yayanta shiru tayi ganin irin kallon da yake mata kayan kicin tuni su momy da ummi sun karasa siyyaya Sai dai abun da ba a rasawa ,kasancewar ranar jummaa walima ranar asabar akai amarya da safe ayi oansa kowa ya watse ,momy ta dage da gyara kausar Wanda sai da aka Kai ruwa Rana ta yarda har Sai da ran momy ya barci ta yarda .
A masarauta kuwa dawowa matar waziri amarya tayi ta bada labarin mutuncin su da karamci harda turawa wasu Shashi kayan abun da suka Basu sallama tuni Yan hassada suna gefe masu addua Ina ma su ne na gefensa yareema kudi ya sake ake gyara part din kamin NASA kina tuni ya dau kyali da Santi sabon penti parlour biyu ne da daki shidda da Kuma bayi bakwai da kitchen daya da indoor swimming pool na mutum daya. Ba kamar shashin summaya da akwai parlour 3 da guest parlour daya daki bakwai da na masu aiki daya kitchen biyu bayi kusan Tara da swimming pool.matan sarki baka Jin duriyar su , a ranar da yareema ya bada umurnin hakan ta faru matan waziri,Fulani,bayi da yaranta haka suka je har parlour da suka ci mutuncin su suka bada hakuri ranar Kam anga hauka a masarauta don Karan abubuwa kawai kake ji yake pashewa,summaya Kuma liman ne yace Banda ita don Bata bisu ba haka yareema ya bari,har yanzu kowacce Ana gadin ta Basu ba fita . Fulani Fara tuni ta mutu cib Shima bara kasan abun da ake ciki naauran danta ,yau maman husnah ta Kira take Masa maganganu Wanda kansa bai Kama Sai da ta kawo hujojin ta ya yarda karfe takwas na hango muku yareema cikin gexnar sky blue ya Sha wankansa da turarensa abun armashi auwal nee ya tuka sa har suka iso gidansu Abdullah bude Masa kofa security sukayi a mgn yayi wa auwal ,sannan sukayi mgn da security ai a take ya iso kofar parlour da sallama basa izinin shigowa akayi sannan ya shigo gaisuwa ya mikata iyayen gidansa sannan ya bada sakon Ana sallama da kausar daddy ya tamabaya waye ne ai yareema ne ,a toh kake kace Masa Tana zuwa ,momy ne tace Amma alhaji kana ganin hakan zai yo na fa sa ynyr a cikin gyara dariya daddy yayi yace minti talatin Zaki tasmana Mai gyara murmushi tayi tace tun da an roka ba yanda aka iya, tashi tayi ta nufi dakinta kausar Wanda fitowar ta daga wanka dagowa tayi ganin momy me yasa ta daukan hijjabin don gsky Tana kunyan a ga jikina in babba ne sako ta Bata inji daddyn ta don tasan kausar zaa iya cewa barata je bah,hango muku fuskar kausar nayi fita tayi ta Bata fill Riga ta Sanya na barrci ta sa after dress da gyale karami ta fito kitchen ta nufa don a cikin umarnin daddy inji mommy cake ne da drinks a Kan side din sawa tayi a tire ta fice ta kofar baya hango wucewar daddy tayi ya fice alamun masallaci zai je hararar motar yareema tayi sannan ta iso yanzu Kam zaune yake Akan kukerar gefensu tayi isowa tayi Sai takun takalminta kake ji kas kas kas ,sallama tayi ciki ciki Wanda ta tabbatar ba lalai yaji ajiye Shi tayi Akan table Zama tayi a dayan kujera shiru sukayi ba ka Jin komai Sai numfashin juna su har minti talatin tashi tayi ta fara tfy sako ya bama auwal LEDa babba ya Bata dakyar auwal ya iso gaida ita yayi amsawa tayi yace sako ne daga yareema budan bakinta tayi da nufin mgn ta fasa har koma ta nuna Masa inda zai ajiye wandon ta ta lalubo 3k da yayi saura ta Mika Masa amsa yayi Yana godiya Yana jinjina kirkinta ba don kudi ko wani Abu don summaya Kam a da in anzo zance masifa da zagi take dura musu ko da ta auresa in baka ci sa a a wanka Maka Mari ,shiga tayi ta tarar da talatu umarnin ta Bata suka dau ledan hakan ko akayi a parlour suka ajiye,yanzu Kam da anty raudat Wanda take banbami wai haka taje zance gurinsa ba Dan turare ,da sauran abubuwa,budan baki tace kayya anty nifa ki barni a yanda nake Tana turi baki ai kanki kika yiwa shigowar su talatu yasa ta shiru ita ta bude kayan Kaya ne a kwali a daure tace cabb,Sai tarkace Wanda duk na maman husnah ne tayi budewa tayi ihu ta sake kamar karamar yrnyr momy tace,Dan Allah ki Mana shiru,momy kinsan wannan shine latest version na abaya dress na kamfanin k&l Sai Nan da wata shidda za a sake kayan bude dayan box din tayi yafi na farko girma abaya ne hadediya da kayan ciki Wanda kana gani kasan anci kudinsa wani ihu raudat ta saki Sai kace ba maman yara biyu zuwa uku momy ne ta tsawatar mata ke raudat baki da hankali ne Bata damu da masifan momy tace mommah ur looking at the new model Wanda aka fitar a Singapore ,tsaki momy tayi Amma shine zakina Mana ihu Sai kace gidanan arna am really sorry mommah ,tace uhmm ummi tace anty ki barta ai tunda Wanda aka Bata batayi ba ai gwara tayi tsaki kasa,kasa kausar tayi ta hau sama Sam kayan Bata burgeta kamar yanda Wanda ya Bata bai mata bah.yareema da suka nufi hanyan komawa masarauta ya Lula duniyar tunanin abun da ya faru dazu lallai Sai ya koyawa ynyr hankali shegen izzarta toh a baynsa take Kai ba kusheta da bai yi ba arasa ynyr da aka aura Masa Sai ynyr kamar dolly Wanda ya tabbatar rike ta kawai yayi zai karyata.auwal kuwa dariya yake wa uban gidansa don Yana gefe Kuma yaga duk abun da ya faru ya Kuma tabbatar ya kulu sosai ,hakan ya tabbatar Masa yanzu uban gidansa ya samu Wanda za ta kawo gyara a rayuwarsa haka har suka iso masarauta har shashinsa ya iso sauka yayi sannan sukayi sallama ,shashin summaya ya nufa a gefensa part din dakin khairat samunta yayi har tayi barrci Jan mata bargo yayi sannan ya sumbaci kanta tare da addua tare da rufe mata

Kofa har ya Fara tfy wani zuciya yace ya biye summaya ,gaida Shi masu gadin ta sukayi suka bude kofa tun a parlour ya tabbatar da ba masu aikin don snacks ne Sai drinks da sauran su biscuits da tarkace takawa yake da takalmansa don yadawo dabiarsa,bude kofar dakinta yayi Nigerian movie take kallo ta Netflix Jin karar bude kofa yasa ta dagowa Tana haduwa da Shi ta mayar da idonta a Kan film idinta gefen kujerar ya kakkabe kamin ya zauna shiru dakin ya dauka ,can tace ya shirye _shirye alhamdullah ya furta dannawa guards idinsa Kira yayi akwati bakwai a jere latest suka shigo da Shi yace kayan fadar kishiya sannan 1m din can ya fice ba tare da saurar maganarta ba ,akwatuna tayi ta wurgi da su daukar wayarta tayi ta dannawa momyn ta Kira Amma Bata shiga abun da Bata sani ba jiya bayan hour biyu da gama magana effcc suka kamata don zarginta da ake da Satan makudan kudi Wanda zasu Kai billon ashirin sun Kai ta wani apartment Wanda suka sata a house arrest untill they are able to prove either she x guilty or not don haka Bata da labarin Kiran jamcey ta Gaya mata duk abun da ya faru hakuri ta Bata an she should keep on faking it.doc kuwa tun she Karan jiya da yazo asibiti ya nemi wayansa sama da kasa Amma bai gani ba ya kasa tunawa inda ya bar phone idinsa a dayan phone idinsa Kuma yayi loosing din contact din ummul ,gashi Kuma sungula ya rike sa duk lokacin da yayi niyyan zuwa abubuwa Sai yayi popping up har ya hakura ya kima gwada laying nihat baya shiga ,yau throughout Yana asibiti yayi attending patient harda nafisa Wanda taji ciwo a gefen hannunta Sai da ya gyara Mata sannan yasa Mata plasta ,daddare Kuma duk yanda yaso squeezing time hakan bai you bah don su Bashir da su Adams sa sa a gaba sukayi kusan goma ya iso gidan su tuni Shima ya cika da mutane makulan back door Yana da Shi don haka ta wurin ya shigo kulle kofar dakinta yayi bayi ya shigo ya watsa ruwa sannan ya Shirya cikin rigar Barrci daukan phone idinsa yayi ya Danna na kusan minti talatin barrci ya daukesa. Abdullah kuwa10:39 ya dawo gida Yana bude kofan parlour yaji kamshi turare wuta kala kala ,haka ya wuce ya nufi dakin barrcinsu hango faty yayi zaune cikin kwaliyarta idonta na Kan kofa Amma hankalin ta baya Kai tafawa yayi Wanda ya tsoratata ta sauke ajiyar zuci sannu da zuwa baban afra yace yawwa momyn amrah hannu ya bude Mata alamun ta rungume a ai ko sec Bata Kara bah ta fada kirjinsa a gsky tayi missing idinsa a wannan ranar suka Raya daren su cike da annashuwa da kewan juna .
Gobe da safe tuni gidan aliyu gurel ya cika da mutane daban daban koina ya dauka hatta da gidajen rediyo haka ma masarauta ,Wanda yareema ya bawa su Fulani gafara na kwana hudu na aurensa kamin su karasa ,tuni ko Ina ya dau shirye,shirye ba abar su Fulani Fara a baya don Bata so taji kunya ,,summaya kuwa Sai a lokacin taji labarin Kama Mata uwa da akayi ta shiga tashin hankali ta rasa inda zata sa kanta duk rokon da tawa Iman Akan ya Bata bayani ko kadan yaki ya manna Mata hauka ,tuni ta fige ba kamar summaya Yar gayu . Ummul Kam Ana ta shirye shirye don hatta kawayenta biyu na islamiyya farida da Maryam sun iso Sai kawayenta nihat hudu a Nan gidan nihat suke karfe uku suka Shirya a tsakiyan gida ,su Bashir,Adams ,Khalid ,fauzan,da Simon suka zo sun Shirya komai da komai tun da suka zo ta leka Amma Bata hango doc hakan ya tabbatar Mata badashi aka zo ba komawa tayi ta cigaba da cin abincinta Sai karfe hudu aka sallameku su suka shigo ,nihat Kam big madam yanzu dakyar ta ke tashi take zama don tayi nauyi shiyasa sulthana tace kar Ta sa kanta a cikin bikin soaai in ba haka ba stress na iya kamata anything can happen shiyasa ta hakura karfe shidda aka bawa driver sako ya isar kayan walima ne da fansa da Kuma kayan mashallah sunyi kyau soaai a dakin nihat ta ajiye a cikin wadrobe , haka ma bayi Sai murna ake , don Kaya aka musu sababi .
Su faty ma sun iso haka ma anty rahima anty Aysha ya muazzam da Zahra da jikokin bataliya ,tuni ya Abdullah ya sassanta tsakin kausar da faty dama dauriya kawai ake yi aka bude sabon cahpter dama kawayenta biyar daga Zahra Sai faty Sai sauran su shashin momy aka bar musu duk da Bata son auren Amma bai hanata nishadin haduwa da kawayenta suna zaune a daki ya Abdullah ya Kira matarsa da Zahra Mika musu 200thousand yayi yace sako daga yareema na Shan ice cream ne tuni aka showa kowa aka Bata 30k sauran aka siya kayan Dadi da Shi aka rabawa har cikin gida kasancewar bikin na masu shi katerars aka duko kawai dai su suyi supervising din aikinsu .ummul kuwa daddy ne yace a barta a can don nihat ,kasacewar in suka dauketa nihat da taurin Kai zata bi su duk Basu San da zancen cikin ta don ta Hana a sanar musu don haka in za atagi kawai zata zo tayi sallama da iyayenta Sai a wuce da ita gidanta ,hakan da sukayi yawa nihat Dadi Kam haka suka wuni Ana ta shirirta ,nafisa Kam kamarta haukace in kaga ganta zaka tabbatar da tashin hankalinta ,yau tunda safe doc ya shigo don ya dau hutunsa ai Jin ya shigo asibiti yasa ta zuwa office idinsa da wuri ai Tana shigowa Yana kokarin fitowar ai suka kusan buge juna faduwa tayi da sauri ya rike taura Mata Ido yayi sannan ya taimaka Mata ta tsaya Akan kafafunta ,sorry sir yace no problem tace sir naji ka dau hutu yace uhmm Yana cigaba da duba file kwana nawa dagowa yayi ya tsura Mata Ido na wata uku zaro Ido tayi rufa min asiri Kar zuciyata ta bugu yace meh Kika ce tace dama,dama Ina nufin Kar ka Dade don Kai nafi ganewa koyarwar ka yaji duk abun da ta Gaya shareta yayi ya mata alamun da Yana son kulle offis idinsa ba yanda ta ita kamar tayi kuka haka ta fice kulle offis idinsa yayi ya nufi offis din ogansu yau yareema ya shigo asibiti , elevator ya hau Wanda zai kaisa sama kofa ya buga aka basa izinin shigowa a zaune ya tarar da yareema Yana duba abubuwan Kan laptop idinsa,good morning sir ya fada yareema da bai dago yace morning have a seat Zama yayi rufe laptop dinsa yayi doc ya gabatar Masa da abun da ya kawosa karban file yayi sannan suka tattauna inda yareema ya Masa fatan alheri ya kumabada gudumawarsa500thousand godiya ya musu sannan ya fice Shima yareema bai Dade ba ya fice direct ya nufi gidan gonarsa anan ya hadu da Yusuf , Ibrahim kiro, Abdullah da abubakar yanzu 2o clock don haka wasun su wanka suke wasu Kuma waya da sauran su share su yayi din baiji da Yan maganan wanka ya shiga a dakinsa safa Mai yayi ya zauna way da wani client idinsa kusan 3 sannan ya Fara shiri Yana sa takalmansa yaji bugun kofa budewa yayi ya koma Yana Mai gyara kansa Abdullah nee baya yace angon khadijatul Yana murmushi , yareema daure fuska yayi yace ko ma dai meh Nene ban dai auri ynyr Tana sweet seventeen dariya Abdullah yayi yaje shiyasa kayi missing out ,yace kasan Allah Abdullah ban dauka plan din can zai sa masu bibiyar mu su fita harkar mu yace Kai Kam bari kawai ni fa na dauka da was olan dinan barai yi ba kaga fuskarsu da na nausheka kuwa dariya sukayi , I wish ib was here yace me too haha suka Gama shiti kusan 3:30 sannan suka Gama shiri direct babban filing da suka Kama aka nufa, a gidan nihat Suma shirye shirye shirye suke kowa ya Shirya hatta da uwar gayya nihat ,Wanda sulthana tace ta tafi zata kula da inspector,Maryam nee ta musu kwaliya kasacewar ta iya sosai suka Shirya motocci suka zo daukansu ,a gida aliyu gurel Shima tuni an Gama an Shirya amarya kawai ake jira ta fito tubarakallah hango muku kausar nayi Tana taku daddaya ,su faty sun samu abun tsokana matar yareema taka hankali amarya .......ko kula su Bata yi ba suka hau mota ita da Zahra a baya Sai khadija a gefe auwal ke tuka su haka aka shishiga ,a part din doc Suma an Shirya koina ,motocci ne kawai kake gani yake wucewa ta layin,Usman na hango a waje Yana taking ummi,asiya da mammi yake jira Colin sauri suka fito aka kulle kofa Suma suka nufi filling koina ajere filling babba ne kamar garden grasscarpet ne a shimfide kujerun sun kasu Kashi biyar,na farko mutanen ummul da kausar na biyu Yan masarauta ,na uku bakin doc da ma yareema Sai dayan gefe na Mai waazi da Kuma amaren da ango da filling Zama abokanai daya a gefensu
Kujerar a zagaye da kujeru hudu don haka yareema na zauna Akan daya kaussr na zaune a gefensa ya Abdullah a gefe daya da Kuma faty Wanda ke rada Mata mgn haka ma Shima Abdullah Wanda baraka dauka suna communicating ba ,haka ma doc shine a gefe Sai ummul Maryam da Kuma Adam Wanda daga ganin adamz ya folewa Yar Fulani gembu Sai kujerar malam . Muryar speaker ke tashi sallamu alaikum was min alaikum Salam babban malami wato abubakar a arabo tuni akayi shiru sanin say da sukayi a gari in ya I filling waazi in har akwai hayaniya tashi yake ya bar filling ,gabatar musu da Mai maanar aure yayi da Kuma dalilin ta da Kuma kyautatawar aure take ,tuni ko Ina ya dau allahu akabar( bari in gwada kadan ) a matasyin ki na mace an Kira ki matar aure toh kamar katanga aka miki daga masu kawo Hari da zarar sunji ai matar aure Sai kaga sun juyo an San martarbar auren ,kimar aure Amma ki Dinka Riga matseste ,kin sa takalminta ku Nan dogayu da gyale Wanda ake ganin komai ciki da bai kana cewa ke matar aure ko sheakara zakiyi kina Gaya musu bara su yarda don baki rike martabar aurenki, wasu a yanzu dalilin da saki yayi yawa Mata yanzu burin su suyi aure a daina takura musu da aiki gida ah,ah zakine ah,ah want to don taji kawarta na bada labarin kema kice kina son ki San meh Nene aure toh a gsky mutane Kan samu sabanin haka da zararn an daura Miki aure da mutum kamar kwado aka basa ya kulle ki shine Kuma makulin saa Sai da izinin sa za a yi komai in gita za ayi a tambaya cikin lalausar murya irin ta maaurata ba wai ki tsaya Akan mijinki kina Masa tsawa ko mgn.........allahu akabar........
.....................................................sannan ki San hakuri,hakuri hakuri Yana day daga jigon aure da Kuma rayuwa gaba daya kinsan yau akwai gobe babu Wanda wasun mu ba a ganewa kasan yanda za ayi ka tafiyar da miji da murya kakkausar da murya lallausar ,ka kashe murya , a lokacin ake so duk wani murya na roko yi ki fitar da Shi,kula tattali da abinci sa lfyr sa iyalansa da Shi kansa lura da farin cikinsa da bakin cikinsa ................haka ya cigaba da waazinsa har shidda sannan aka Fara raba jaka Wanda a ciki akwai snacks ,abinci drinks ruwa da soveriners,haka kowa ya samu in baka samu na dangin wannan zaka samu na dangin wannan haka akayi addua aka tashi hiutna aka Fara dauka mamman husnah na hango muku ta Sha kwaliya it da amaryar waziri don yanzu sun kula kawance Sai hotuna ake kashewa hango muku anty raudat. Nayi mgn take da nihat Wanda ta turo baki ai anty ni fa haka kawai last week naje asibiti aka dubo na sani sundura kanta tayi tace Allah ya shiryeki Amin,sannan ta nufi flin masu dauka ,doc da ummul aka ringa kashe hot da Yan uwansa da Bata haka ma yareema da kausar Sai da faty ta roketa Akan tayi murmushi haka ma yareema hotunansu ban shaawa ,Mami dake neman asiya ta nufi dayan gefe idonta ya sauko Mata akan mutumin can ko da aka tayar da its daga barrci tasan fuskarsa ,ai jiyowa tayi cikin sauri Tana neman buying haka ma Yusuf tashi yayi don neman Amma kamin ya anakara ta bacw Masa komawa yayi don nemansa ake a dau hoto haka aka kamllawa walima ,kausar kamin ma a sallameta ta sallami kanta tasa driver ya mayar da su gidan kanta na ciwo tuni mutane sun ragu hanging muku doc nayi da ummul Yana rike da hannunta murzawa yake a hankali cikin tafiyar da hankali Sai a lokacin ta dagowa ta taura Masa Ido saurin saukarwa tayi tace Ina yini lfy ya amsa ya kike tace alhamdullah ,kwana biyu ko ki neme ni ,dagowa tayi ta sunkuyar da kanta uhmm tace ai Kai ne baka Kira ,in ban Kira Sai ba ra ki Kira kiji lfyr mijinki ba am sorry yace wasa nake Miki ya shirye shiryen zuwa gidan Ali shiru ta Masa wayarsa ya futo ya Mika Mata dagwa tayi ta tsura Masa Ido alamun wannan na meh ne yace no dinki Zaki bani nawa ya pata Sanya Masa tayi zura ma lalen ta Ido yayi mashallah yayi kyau sosai thank you Kiran sa Bashir yayi alamun ana jiransa pecking idinta yayi a goshi tuni kawayenta suka dau shewa sannan ya sallameta duk Akan idon nafisa Wanda Sai hanifa ta taimaka Mata ta tashi suka fice ta saki kula dakyar hanifa ta lalasheta ta bar kuka dakyar,kaussr na isowa ta cire rigar ta Yar Akan gadonta kulle kofar tayi daga ita Sai tie da singlet bude laptop idinta tayi ta hada Bluetooth idinta tayi tace ka samo abun da make nema yace eh yace ki shiga watsapp din ki Zaki komai da haka sukayi sallama ta karawa nakurar ta security sukayi sallama uhmm sauke ajiyar zuci tayi sannan ta mayar da komai inda ya kamata Sai da Ana Kiran magriba ta watsa ruwa ta fito lokacin duk an watsa za a je sallah ita Kuma Tana hutu inda aka sauke su ta nufa wasun su na zaune wasu na sallah haka har suka gamaabinci aka sauke musu su ci harda madam ta zauna ta kwashe ma cikinta ta kurba da mikl idinta suna Hira har Tara ya Abdullah yazo ya dauki matarsa aka bar sauran haka barrci ya kwashe su.
Nihat Kam Tana gida Kiran momy ya shigo don raudat ta Kai Mata rahoto fada momy ta Mata ta tambaye a meh yasa bata sanar da su momy Nima last week hakan ya bayyana Kuma Kar mutane da yawa su sani don ance Yana critical condition bayani Tama momy ta fahimta ,ta Bata shawarwari tare da fatan ta sauka lfy sukayi sallama a parlour Yan Mata suke Hira inda suke tsokanan Maryam ,dariya sukayi sukayi sallah Isha sannan aka kawo musu abinci can anjima security suka Kira Maryam Sanya mayafi tayi tace Tana zuwa ta hadu da adams ya gabatar da kansa Hira sukayi sannan ya Bata leda ta shigo da Shi sukayi sallama budewa akayi shawarma pizza da ice cream ne hava tun aka hau lodawa ciki bayan an debo wa sulthana da momyn un born ni na kaima sulthana inda tace ta koshi da kyar ta yarda da zata ci haka ma nihat a daki na sameta har barrci ya Fara daukanta tayi pillow Akan kafafun inspector bani izinin shigowa tayi na Mika Mata Sai da na tabbatar taci ta koshi na Mata sallama tare da kashe Mata wutar dakin sannan muka nufi sama kowacce ta canza zuwa kayan barrci ringing wayana ne yasa su shiru dagawa nayi na Kara a kunnen wifey naji a dayan gefe na gane muryarsa Ina yini lfy ya amsa mgn yake Mgn daga eh sai ah ,ah Yan gulma suna gefe sunji Mai zai ce Amma ba abun da suka ji har sukayi barrci sannan mukayi sallama, summaya Kam video ne ke tranding na yareema da wannan witch ba abun da ya Bata haushi kamar ankon da sukayi kawayenta da suka zo suna ta Bata baki wasu Kuma zugata suke . Da safe har kusan Tara kausar ta farka wanka tayi tayi brush Riga da skirt da momy ta fitar da ita ta Sanya ya Mata kyau sosai haka ma kawayenta sun you shiri Mai kyau ko Ina Sai kamshin turare yake ,parlourn daddy aka kaita kasancewar yau zai tafi Dubai duba abokinsa Wanda aka kwantar Tana shigowa gaishe su tayi parlorn ya dau shitu sallama ummul yasa suka dago shigowa tayi ta sunkuyar gaishe su tayi dukkansu kamin daddy ya bude taro da addua waazi ya musu na bai don ji bai son gani daga karshe ya bawa kowacce su mota kyauta cike da farkin ciki suka ringa godiya . Jiya abun da ya faru kuwa bayan tfyr su gidan ya dau shiru sulthana tazo wucewa ta kofar dakin su nihat taji muryar na mgn da alamun way ake kamar ta wuce ta tsaya a hankali ta bude kofar dakinta hango inspector tayi a jikina window Yana mgn Shima juyowa yayi a forgive hada Ido yayi da ita zura Masa Ido tayi cikin mamaki muryar sa na rawa yace ammi I can explain yace u better now fast bayani ya Mata sannan ya Bata hakuri Sai da ta ja kunnensa to her satisfaction sannan ta sake Hira suka raingayi sulthana ke Gaya Masa ya kusan dawo baby yace na sani ammi kin kusan dawo grandma haka suka ringa Hira har 5 ta ma sallama ,wanka yayi sosai sannan ya Shirya ya koma yanda nihat ta barsa ,ah yanzu ya tabbatar Yana son kwaliar matarsa10o% .
Shiri akema kowacce su tuni sun dawo gidan aliyu gurel hatta da kwayenta sun Sha wankansu na kece raini,hango muku kausar nayi a zaune a tsakiyan gado kawayenta a zagaye da ita Riga da wando ne a jikinta Hira suke cikin Raha kusan sau hudu momy na aika ace ta Shirya Amma ta musu kunnen uwar shegu ,ummul na hango muku su farida da Maryam suna lallashinta hseayenta yaki sauka Akan idonta Kiran doc ya shigo kusan sau shidda ama taking amsawa daga karshe ma amsawa Maryam tayi okay kawai ya Gaya Yana kashe wayarsa ,a gsky bai ji Dadin rashin amsa call idinsa da tayi Amma haka ya hakura har barrci gajiya Kona AWA biyu ya daukesa,yareema kuwa kulle kansa yayi tuni goma Sai kusan uku da rabi ya fita daga meeting ta video call wannan ma an takura Masa fitowar yayi ya tarar da su a Cike family ko kulasu bai yo ba yayi wanka sa tare da shiri cikin three quater suna ways na khairat.
Karfe shidda na hango muku en daukan amarya aka kasu Kashi biyu ummi ce ta Kai ummul while mommy ce the Kai kausar ,a ta gefen family doc sun samu tarba Mai kyau sama suka hau da ita kasacewar jiya aka zo jere kuma sin jijina musu don daki uku aka bar Mata da na mijin hudu Sai kitchen da store dake sama hatta da dinning parlour ne kawai general tunda suka rabi da mommy take sharbar Hawaye ,nihat na gefensa duk kokarin ummi na Kar tagiyo Tana Jin labarin daddy baya gari tuni ta sanyi kafarta ta arce , bajewa sukayi Yan anguwa da dangi suna kwasan rahoto don dakinta kulle Shi ummi tayi a dayan daki suka sauka Wanda Shima babba ne it da kawayenta ,Sai dayan masu kwana ,abinci aka kawo musu lafiyeyee Kazan Nan zaukai zakaui ,Santi suka ta zubawa da gdy duk da dai an Saba ci Amma don burgewa da mutuncin su anty safiyya ta mayar was mommy duk yanda akayi da kuma Jon Dadi da suka nuna ,tace a da safiyya naji shakkun auren Nan Amma yanzu nasan alheri ne haka suka yi ta Hira ,karfe Tara Kuma ya aika baby da package na yogurhut da kayan Dadi ya Kai ma kawaye sako kuwa ya iso musu don Zama tayi aka cigaba da Hira itama Tana cin kayan Dadi da ya hanata ,har da daukan hoto tayi ummul dake Sanya da Riga da wando na barrci cotton sallama ta musu ta fice bayan sakkon sa da ta Gaya Mata a kunne na ta bude wayanta ta fice.
Kausar Kam tuni ta Sha kayansa suka hai mota Sai sagwaba take wa momy Wanda ta biye Mata har suka iso straight shashinta aka kaita ita da mutanen ta haka ta faru don kulle dakinta momy tayi dayan daki suka shige can anjima ssi ga mamman husnah ,kawarta bilki da Kuma amaryan waziri bayi a bayansu abinci lafiyeye kala kala aka kawo musu har da drinks ,nihat Kam kwana tayi daram anty raudat ne ta Kira ta zazzage a dama Yan rashin kunya suka hadu ta tas tasa anty raudat Wanda take cikin masarauta ,kamar ta fire ta iso nihat Amma tasan ba abun da ta Isa ta Mata Sai kurin ta ,doc Kam tun Yana zuba Ido haka ya hakura ganin da gaske barata daga wayan bah ,tun karfe bakwai aka kawo musu break kala kala aka ci aka koshivsannan aka Fara Shirin pansa don karfe goma za a Fara haka kuws akayi Shirya amarya akayi aka you komai da komai,a masarauta kuwa kowacce ta zuba Ido kawai ba ruwansu da kausar bayan Jan Ido da manyan sukayi tare da gargadi hatta uwargida summaya hankalinta ya Kashi,Kashi uku ga na momyn ta ,kishi da sauran su dakyar suka shawo kanta aka Mata make up ta Sanya tsadediyar gown idinta da takalmansa in ka ganta yanda taci kwaliya zKa rantse it's ce amaryar ba wannan ma Bata cikin mood Tana tunain Shirin da zata musua .
Ummul
Tuni an jera ko Ina da fansan amarya aka Fara inda uwar miji ta Mata pansan 150k da turmi uku da sabulu turare da sauran su haka danginsa ta uwa da uba 50_50 Sai Yan uwa aka hada 50 total ta samu dubu dari uku
Ango Shima ta Masa 200 sannan Yan uwa suka Masa 200 abokanaye suka Masa 200 600 da shanu biyu kakarsa ta bayar ta uwa Yan kidan kwarya na gefe ,sukayi hotuna Amma su Basu yarda ango yaga fuskar amarya Sai anzo biyan kudi na gani haka kowa ya watse saura kawaye Wanda suka daura girki sharp,sharp karfe daya suka sauke tukunyan fride rice da jollof Sai semo da egusi da kuma pepper chicken Kai wa su momy sukayi kamin su karasa gyara da komai kusan karfe hudu aka kamalla gyara ,ummi da wata goggon su momy na musu gyara abinci sukaci suka Sha sannan mota ya mayar da su ummi Wanda da kyar aka rabasu baby ne tazo ta Taya su Hira har shidda sallan magariba akayi har zuwa ishayi sannan suka Fara Shirin don Adams ya Kira Akan suna hanya bayan minti ashirin suka iso abinci suka gabatar musu da komai bayan an ci an koshi aka Fara ciniki Wanda ya tashi da su duka takwas kowacce da dubu ashirin da biyar sannan aka Fara Shirin tfy anan nefa ummul tayi ita batasan zancen drama aka Sha Sai da momy tazo ta Bata baki ,harda mutanen nata suna gaban goshi don haka cikin lalami suka shige gida baby Tana rakasu a parlour doc yasa ta kawo Masa ruwa tofi ya Mata yace ta Sha dauka tayi ta shanye ba musu Bata wani Dade ba barrci yadauketa .
Kausar kuwa Sai karfe Sha daya aka Fara kasacewar Jan aji irin na matan masarauta aka taru kwata kwata Basu wani yi abun arziki dubu dari biyu suka bayar sanin da sukayi ko mutum daya zai iya hakan Banda amaryar waziri tayi dubu sabain ,maman husnah dubu dari da hamsin ,anty bilki dubu sabain, matar abokanayensa guda uku suka bada dubu dari uku ,maroka na mgn aka aika auwal ya bada sako yareema ya bada million daya da mota sabo dal wa amaryarsa tuni aka dau shewa aka cigaba da pansa aka samu dari da hamsin daga mutane kusan 3 million ta samu Yan hassada kishi kamar ya kashe su summaya kamar ta tokare mamman husnah Wanda jinnin su bai hadu Sam basa Zama inuwa daya tuni ta Gama shiri yanda zasu wulakanta ta Amma suka zo suka bata Mata plan haka itama dubu Darin ta bayar da turmin matso 3k haka aka Gama fansa wasun su na kukan zuci wani da murmushi Banda kaussr da ko in kula Bata wani damu ita Kam kudin da suke irigawa da sun mayar aljihun su dah sun husheta bude Mata fuska afra tayi sun Firgita da kyawunta don yau tsantsara Mata kwaliya Mai kwaliya tayi Wanda tun da ta Fara sanaar make up Bata taba wa mutum ai tuni aka dau showa Kar kaji Dadi maman husnah harda likar dollar
Gefe aka koma sannan ango suka shigo mamansa ta bayar da pansa 1.5 million ,tuni aka Fara dangin sa 1million,abokanai 1 goggo1m maman husnah da mukarabn ta 1 Niko nace abun ya dawo gasa ,matan waziri Suma one haba tuni aka far ataka lfy magajin saruatar gobe ,yareeman mu mijin Mata biyu haka har aka Gama total ya samu kusan 10 million murmushi kawai kake gani da hango fuskarsa dake annuri summaya da kamar ta mutu matsowa tayi ta shige jikinsa aka cigaba da daukar hoto duk don ta kular da kausar Amma ita Bata ma San anayi ba da aka bukaci a dau hoto sannan ta yarda Shima camera man ya ringa Mata rayi daban,daban,saura kadan ta fashe sannan suka shige ciki mutane tuni sun ragu saura su momy da suka tsaya Mata waazi don da suka tambayi girki aka ce ai ba a girki ai tuni sun hutar da su haka suka Fara sallamar a har aka watse momy ma ta tafi Bata wani tsaya kuka ko wani Abu tsura musu Ido kawai tayi yayi saura faty da Zahra suka wuni Mata hatta kawayenta duka aka tafi bisa umarnin mommy kasancewar taga take taken matan masaruata da neman fada don haka ta jaddadawa Zahra da faty su karbi kudin sallama har da sauran ta tafi har tare sannan suka shiga yareema ne zaune a Kan kujera one seater Sai sauran su haka su faty suka fito da amarya inda suka tsaya sa insa inji fati Sai 1m Abdullah Kuma yaki yarda ganin abun zai dawo hayaniya yareema ya yarda a one m aka wuce gurin ,akayi addua ya Abdullah ya dau matarsa da Zahra suka fice saura abokai suka Kara gaba ,rakosu yayi ya kulle kofar shashin itama komawa tayi a parlour ta kwashe kaza da ice cream da Kuma kayan makulashe tayi daki ta kulle kofarta ta hau Kan gado Sai barrci da yayi a won gaba da ita .
Daga ta yayi yayi hanyan dakinta budewa yayi a hankali tare da sallama kamshin turare daban,daban ke tashi a dakin duk wannan aikin ummi ne , kwantar da ita yayi Kan gado hijjabin ta ya jawo ya cire daga ita Sai riga da skirt Wanda suka amshi jikinta ,remote ya dauki ya Kara gudun ac tare da jan kofa ya give dakinsa ya nufa wanka yayi ya Shirya Sai da ya kamalla komai ya nufi dakinta har yanzu barrcin take ajiye wayoyinsa yayi a side mirror ya kashe wutar dakin Hawa Kan gadon yayi tare da Jan bargo ya shiga cikin bargo tsuraes bayanta Ido yayi cikin tunanin har barrci barawo ya kwasheta.
Alhamdullah Longest chapter☺️☺️

magajin sarauta 2Where stories live. Discover now